Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:affront

Discussion page of affront

Glosbe's example sentences of affront [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar affront:
    1. Although this request was an affront to Jehovah, he directed Samuel to comply.
      Ko da yake wannan roƙon da suka yi ya ɓata wa Jehobah rai, ya umurci Sama’ila ya yi hakan. [2]

    2. (Romans 12:15) Love helps us not to view it as a personal affront when someone receives praise for some exceptional ability or outstanding achievement.
      (Romawa 12:15) Ƙauna za ta sa, ba za mu yi fushi ba idan aka yabi wani domin iyawarsa ko kuma abin da ya cim ma. [3]

    3. How do you feel when you experience a personal affront of one kind or another?
      Yaya ka ke ji idan ka fuskanci irin waɗannan gwajin? [4]

    4. And if you suffer an affront or an injustice, what can help you to keep your emotions under control, react as Jehovah would want you to, and be willing to forgive?
      Idan ka fuskanci rashin adalci, mene ne zai taimake ka ka kame kanka kuma ka yi abin da zai faranta wa Jehobah rai? [5]


Retrieved June 23, 2019, 12:11 pm via glosbe (pid: 3921)