Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:agaji

Discussion page of agaji

Glosbe's example sentences of agaji [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar agaji:
    1. 6 Bulus ya taimaka wa Korintiyawa su fahimci cewa ba da agaji hidima ce kuma ibada ce ga Jehobah.
      6 Paul helped the Corinthians to see why relief work was part of their ministry and worship to Jehovah. [2]

    2. Aika kuɗi zuwa ga gwamnatin ƙasashe marar arziki yana kuma jawo waɗannan abubuwa: Kuɗin da aka ba da don taimakon agaji yana da sauƙin sacewa, saboda haka yakan kai ga rashawa, kuma rashawa, yakan kai ga ƙarin talauci.
      Sending money to the governments of poor countries may start another cycle: Aid is easy to steal, so it can lead to corruption, and corruption, in turn, can lead to more poverty. [3]

    3. 19 Aikin agaji muhimmiyar hanya ce ta yin biyayya ga umurnin da Yesu ya bayar cewa mu kasance da ‘ƙauna ga junanmu.’
      19 Relief work is indeed an outstanding way in which we obey Christ’s command to “love one another.” [4]

    4. Wasu kuma sun ce ayyukan agaji da suke yi ko kuma abubuwan da suka cim ma a fannonin kiwon lafiya da ilimi daidai ne da yin wa’azin bishara.
      Others point to their charitable activities or their endeavors in the fields of medicine and education. [5]

    5. Ba ƙaramin kuɗi ake kashewa ba wajen buga da rarraba Littafi Mai Tsarki da kuma littattafan da suke bayyana Littafi Mai Tsarki, gina da kuma kula wuraren taro da ofisoshin reshe, da kuma ba da agaji ga ’yan’uwanmu masu bi a lokacin da masifa ta auku.
      It takes considerable resources to publish and distribute Bibles and Bible literature, to build and maintain meeting places and branch facilities, and to provide emergency relief aid to fellow believers in times of disaster. [6]

    6. (Ayyukan Manzanni 6:1-6) Amma, lokacin da tsarar bala’i ta shafi ’yan’uwa masu bi, Hukumar Mulki tana aika ɗaya ko wasu na hukumar su yi tanadin kayan agaji kuma ta yi gyara da sake gina gidaje da Majami’un Mulki da suka lalace.
      (Acts 6:1-6) When fellow worshipers are affected by natural disasters, however, the Governing Body asks one or more legal entities to provide relief and to repair or restore damaged homes and Kingdom Halls. [7]

    7. Peter ya ƙara da cewa: “Yin aikin agaji da na soma yi a shekara ta 1974, ya yi tasiri a rayuwata.”
      “Doing relief work that first time back in 1974,” says Peter today, “shaped the course of my life.” [8]

    8. Nan da nan bayan haka, masu aikin ceto za su zo a cikin manyan motoci masu ɗauke da alamar nan “Jehovah’s Witnesses—Humanitarian Aid,” (Shaidun Jehobah Masu Ba da Agaji).
      Quickly, volunteers arrive in trucks marked with the sign “Jehovah’s Witnesses —Humanitarian Aid.” [9]

    9. Ya daɗa da cewa: “Yana yi mana sauƙi mu sami izinin shiga wuraren da bala’i ya auku idan waɗannan ma’aikatan gwamnati sun san yadda muke gudanar da ayyukan agaji.”
      “When such officials are already familiar with our relief activities, it becomes easier for us to obtain from them the permissions needed to enter areas where disasters have occurred.” [10]

    10. Irin wannan rukuni na aikin sarrafa al’amura game da dukiya, kayan agaji, dawajewa a yin amfani da wurin babban taro, da sauransu.
      Such entities also serve as legal instruments to handle matters related to property ownership, relief efforts, contracts for the use of convention facilities, and so forth. [11]

    11. Wasu ƙasashen sun yi ƙoƙarin faɗaɗa tasirin su ta wajen ba da taimakon agaji ga ƙasashen waje.
      Other countries also tried to extend their influence by offering foreign aid. [12]

    12. Alal misali, wata ’yar’uwa mai shekara kusan 65 da take hidima a Bethel ta yi tafiya mai nisa sau da yawa don ta ba da kanta a aikin taimakon ba da agaji.
      For instance, one sister in her 60’s who serves at Bethel traveled long distances on several occasions to volunteer as a relief worker. [13]

    13. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 20 sakin layi na 1-6, akwatunan nan “Gagarumin Aikin Agaji da Muka Soma Yi a Zamaninmu,” “Yin Shiri Don Bala’i,” da kuma “Sa’ad da Bala’i Ya Auku!”
      Congregation Bible Study: (30 min.) kr chap. 20 ¶1-6, boxes “Our First Large-Scale Relief Effort in Modern Times,” “Preparation for a Disaster,” and “When Disaster Strikes!” [14]

    14. Menene aka yi domin a yi wa Kiristoci tsofaffi agaji?
      What has been done to provide material help for elderly Christians? [15]

    15. A SATUMBA na shekara ta 1945, ’yan watanni bayan Yaƙin Duniya na Biyu a Turai, Ɗan’uwa Knorr ya yi sanarwa game da wani gagarumin kamfen na aika “kayan agaji wa ’yan’uwa mabukata da ke tsakiyar Turai.”
      IN September 1945, just a few months after World War II ended in Europe, Brother Knorr announced the start of a large-scale campaign to send “material aid to the needy brethren of central Europe.” [16]

    16. 15, 16. (a) Wace albarka ce ’yan’uwa da ke Korinti da kuma wasu wurare za su samu ta wajen yin aikin agaji?
      15, 16. (a) What benefit would Christians in Corinth and elsewhere receive from supporting relief efforts? [17]

    17. Dubban Shaidu suna yin aikin kai agaji, ta wajen taimaka wa ’yan’uwa masu bi su sake gina gidajensu da suka rushe domin wasu bala’o’in da suka faru.
      Thousands of Witnesses share in relief work, helping fellow believers rebuild homes that have been struck by disasters. [18]

    18. Domin ’yan agaji su zauna a sabon gidajensu.
      In order to make their new home available to relief workers. [19]

    19. Ya daɗa cewa, “Ganin yadda ’yan’uwa suke farin ciki da godiya bayan sun shiga sabuwar Majamiar Mulki ko kuma sa’ad da suka sami agaji bayan aukuwar wani bala’i, kwalliya ce da ta biya kuɗin sabulu.”
      He says, “Seeing the happiness and appreciation of the local brothers and sisters after they stand in their new Kingdom Hall or when they receive assistance after a natural disaster makes all the work and effort worthwhile.” [20]

    20. 7 Waɗanne abubuwa ne ake cim ma a ba da agaji?
      7 What are the objectives of our relief ministry? [21]

    21. A shekara ta 2009, an yi amfani da Majami’ar Taro na Santa Catarina a ƙasar Brazil don ba da agaji kuma wurin ya cika da kayayyakin agaji
      An Assembly Hall in Santa Catarina, Brazil, is turned into a relief center filled with donated supplies, 2009 [22]

    22. “Bawan nan mai-aminci, mai-hikima” ya shirya kwamitin kai agaji don su kula da ’yan’uwanmu da tsarar bala’i, kamar su guguwa, girgizar ƙasa ko kuma tsunami ya shafa.
      “The faithful and discreet slave” has organized relief committees to care for our brothers who may be affected by natural disasters, such as hurricanes, earthquakes, or tsunamis. [23]

    23. A shekara ta 1879, edita na wannan jaridar ya faɗa a fili cewa ba za su “taɓa roƙo ba ko kuma su tuntuɓi mutane domin agaji.”
      In 1879 the editors of this magazine stated openly that they would “never beg nor petition men for support.” [24]

    24. Amurka tana kira ga duk ɓangarin da ke cikin waɗannan rikice-rikicen da su ba masu aikin agaji damar isa wurin al’ummar da ke bukatar taimako cikin kwanciyar hankali kuma ba tare da an yi musu katsalandan ba.
      The United States calls on all parties to allow aid workers safe and unhindered access to help communities in need. [25]

    25. Masu kai agaji sun cancanci yabo domin halinsu na sadaukarwa
      Relief workers deserve commendation for their self-sacrificing spirit [26]


Retrieved June 23, 2019, 6:11 pm via glosbe (pid: 20788)