Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:aikace-aikace

Discussion page of aikace-aikace

Glosbe's example sentences of aikace-aikace [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aikace-aikace:
    1. Iyayenka suna gaya maka ka share ɗakinka ko kuma ka yi wasu aikace-aikace?
      Do your parents ask you to clean your room or do other chores? [2]

    2. Shin za ka iya tallafa wa tsofaffi da suke bukatar cuɗanya ko taimako, wataƙila ka taimake su da yin sayayya ko kuma aikace-aikace a gidansu?
      Could you support the elderly who are in need of company or assistance, perhaps helping with their shopping or tasks in their home? [3]

    3. Wani masanin mutumtaka ya ce farin ciki yana da fasaloli uku, wato jin daɗi, aikace-aikace (na wurin aiki da na iyali), kuma manufar (aiki da ke cika makasudin waɗansu).
      One psychologist said that happiness has three components —pleasure, engagement (involvement in such activities as work and family), and meaning (working toward a larger end or goal than self). [4]

    4. (Matta 11:28-30) Lalle ne cewa aikace-aikace ko kuma nishaɗi, ne suke jawo mana gajiya, ba ayyuka ta ruhaniya ba.
      (Matthew 11:28-30) It is far more likely that secular or recreational activities, not spiritual ones, are contributing to our fatigue. [5]

    5. (Zechariah 8:5; Matta 11:16, 17) Duk da haka, da yake shi ɗan fari ne a cikin iyali marasa dukiya, dole ne ya yi wasu aikace-aikace bayan aikin kafinta da Yusufu yake koya masa.
      (Zechariah 8:5; Matthew 11:16, 17) Yet, you can be sure that as the oldest child in a large family of modest means, he had chores to do in addition to receiving training from Joseph to become a carpenter. [6]

    6. Denise ta ce: “Sa’ad da yaran suke girma, kowannensu yana da aikace-aikace da zai yi.
      Denise explains: “When the children were growing up, each one had chores to do. [7]

    7. Waɗanne aikace-aikace ne wakilai na dā suke yi?
      What responsibilities did ancient stewards have? [8]

    8. Sa’ad da Louise take ’yar shekara tara, kakarta ta koya mata saƙa, kuma ni da wata mai kula da ita mun koya mata yin wasu irin aikace-aikace.
      At the age of nine, Louise learned how to knit from her grandmother, and one of the caregivers and I taught her embroidery. [9]

    9. Wasu sukan soma aikace-aikace da yawa, kuma hakan yakan gajiyar da su, ya kuma raunana lafiyarsu.
      Some take on too much work, slowly wear down, and endanger their own health. [10]


Retrieved June 23, 2019, 6:12 pm via glosbe (pid: 18229)