Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:aikata

Discussion page of aikata

Glosbe's example sentences of aikata [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aikata:
    1. Yana kula da na’urar buga littattafai da kayayyaki na ma’aikata dabam dabam da Shaidun Jehobah suke amfani da shi.
      It has oversight of printeries and properties owned and operated by the various corporations used by Jehovah’s Witnesses. [2]

    2. Ya dace ne a biya ma’aikata da suka yi aiki na awa guda daidai da waɗanda suka yi aiki dukan rana?
      Was it unfair to pay the 11th-hour workers the same as those who worked the whole day? [3]

    3. 5 Amma idan muna mai da hankali ga abubuwa na ruhaniya, kullum za mu san cewa ko da Jehovah ba Allah mai neman laifi ba ne ya san lokacin da muke aikata abubuwa domin munanan tunani da sha’awoyi.
      5 If we are spiritually-minded, however, we will constantly be aware that although Jehovah is not a fault-finding God, he does know when we act on bad thoughts and desires. [4]

    4. 10 Domin Iliya yana da tabbaci cewa Jehobah zai cika alkawarinsa, ya yi ɗokin ganin alama cewa Jehobah ya kusa ya aikata.
      10 Because Elijah had confidence in Jehovah’s promise, he eagerly sought evidence that Jehovah was about to act. [5]

    5. (Misalai 29:4, juyin New International Version) Idan aka yi gaskiya—musamman daga manyan ma’aikata zuwa ƙananan—zai tabbatar da ƙasa, yayin nan kuma rashawa tana talauta ƙasa.
      (Proverbs 29:4, New International Version) Justice —especially when practiced from the highest official down— brings stability, whereas corruption impoverishes a country. [6]

    6. 3-5. (a) Ta yaya muka sani cewa Musa ya aikata da taimakon ruhu mai tsarki?
      3-5. (a) How do we know that Moses acted with the help of holy spirit? [7]

    7. Su biliyoyin mutane ne da suka mutu, da yawa cikinsu ba su sami zarafin fahimta da kuma aikata gaskiyar da ke cikin Littafi Mai Tsarki ba.
      They are the billions of humans who have lived and died, many without ever having an opportunity to understand and apply Bible truth. [8]

    8. Ya aikata da “aminci, da sahihanci.”
      He acted “with integrity of heart and with uprightness.” [9]

    9. Ba da daɗewa ba suka daina aikata abin da suka koya, kuma wannan nasu ci baya ne na ruhaniya.—2 Bitrus 3:15, 16.
      Soon they stopped practicing the things they had learned, and this was to their own spiritual detriment. —2 Peter 3:15, 16. [10]

    10. “Saboda bai daɗe ba da lauyan ya soma aiki a babban ma’aikata kuma bai yi magana ba tukuna da masu neman hidimarsa.”
      “The lawyer had just started practice with a large firm and had not yet talked to a client.” [11]

    11. Waɗannan ’yan’uwa mata suna iya aikata daidai da addu’o’insu da suke yi na kansu ta wajen yin ƙoƙari su nuna halin kirki.
      These sisters may work along with the feelings they express in their private prayers by striving to conduct themselves in an exemplary manner. [12]

    12. ▪ Sa’ad da yake yi wa ’yan tawayen hukunci domin abubuwan da suka aikata, wane bege ne Allah ya yi tanadinsa?
      When calling the rebels to account for their actions, what basis for hope did God provide? [13]

    13. Allah ya aikata kamar wanda ya ɗaga ko kuma ture karkiyar da nisa domin dabba ya ci abinci cikin walwala.
      God acted as one who lifts off or pushes back a yoke far enough to enable an animal to eat comfortably. [14]

    14. Kalmar Allah ta ƙarfafa Kiristoci na gaskiya su zama masu aiki tuƙuru kuma su zama shugabannin aiki masu kyau da kuma ma’aikata masu kan gado.
      God’s Word encourages true Christians to be hardworking and to be responsible employees and employers. [15]

    15. (1 Bitrus 2:20; 4:15, 16) Kalmomin Yesu sun nuna cewa wahala tana kawo farin ciki sa’ad da aka jimre ta saboda aikata adalci.
      (1 Peter 2:20; 4:15, 16) According to Jesus’ words, suffering brings happiness when it is endured for righteousness sake. [16]

    16. Maimakon ya nuna la’akari irin na Jehovah, ya aikata kamar jirgin kasa ko kuma babban jirgin ruwa da aka ambata da farko.
      Rather than reflecting Jehovah’s reasonableness, he responded more like the freight train or the supertanker mentioned earlier. [17]

    17. 16:27) Ba kamar ’yan Adam ba da sau da yawa suna koyo ta hanyar kame-kame ne, a koyaushe Jehobah ya san hanya mafi kyau da zai aikata.
      16:27) Unlike humans, who often learn by trial and error, Jehovah always knows the best possible way to act. [18]

    18. • Idan muna yin tunani a kan ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki kuma muna aikata su, mene ne hakan zai bayyana game da halinmu?
      • What does our thinking and acting on Bible principles reveal about us? [19]

    19. Mutane da yawa da suke bin Kiristanci sun shiga siyasa da nagarin nufi, amma sun iske suna aikata mugunta.
      Many who claimed to preach Christianity were drawn into politics with good intentions, but then they found themselves participating in evil. [20]

    20. Kowane mutum , idan ya ga za ’ a aikata abin da zai hana shi cin moriyar hakkokinsa wadanda tsarin mulki ko dokar kasa ta tanada masa , yana da hakkin ya kai kara a gaban hukumar kasarsu wadda ke da mukamin yanke hukunci game da irin wannan laifi .
      Everyone has the right to an effective remedy by the competent national tribunals for acts violating the fundamental rights granted him by the constitution or by law . [21]

    21. Tarayyar Ma’aikata na Ƙawata Mahalli ta Finland ta kuma gaya wa manema labarai cewa: “A wurare dabam dabam na ƙasar, Majami’un Mulki na Shaidun Jehovah, kusan kowacce an zana ta da kyau.
      The Finnish Association of Landscape Industries also issued a press release, which states: “In various parts of the country, the Kingdom Halls of Jehovah’s Witnesses are, almost without exception, beautifully planned. [22]

    22. Kalmar Helenancin nan da aka juya “ma’aikata” yana iya nufin bawa wanda yake riƙe labule a babban jirgin ruwa.
      The Greek word translated “subordinates” can refer to a slave who rowed in the lower bank of oars on a large ship. [23]

    23. 10 A kai a kai, manyan ma’aikata sun yaba wa Shaidun Jehovah don tsabtarsu, tsari, da halaye masu kyau, da ake gani musamman a manyan taronsu.
      10 Time and again, Jehovah’s Witnesses have been commended by public officials for their clean, orderly, and respectful conduct and habits, seen particularly at their large conventions. [24]

    24. Ya kamata mu aikata da sauri domin amfaninmu.
      We should act quickly for our own good. [25]

    25. Ta wurin cika manufarsa, yana “aikata dukan abubuwa bisa ga shawarar nufinsa.”
      In fulfilling his purpose, he “operates all things according to the way his will counsels.” [26]


Retrieved June 23, 2019, 6:12 pm via glosbe (pid: 19765)