Glosbe's example sentences of ainihin [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ainihin:
- Wannan tabbaci ne mafi girma da ya nuna cewa Yesu ainihin mutumin da ya kira kansa ne.
This is by far the best proof that Jesus was who he said he was. [2] - Wannan shi ne nufin Allah, kuma shi ne ainihin abin da Littafi Mai Tsarki yake koyarwa!
That is God’s purpose, and it is what the Bible really teaches! [3] - Menene ya ci gaba da zama ainihin nufin abokan gaban Allah?
What continues to be the main goal of God’s enemies? [4] - Ainihin dalilin da ya sa muke taruwa a kai a kai, a ikilisiyoyi da kuma manyan taro shi ne don mu yabi Jehobah.
The main purpose of our congregating regularly, both in local congregations and at large conventions, is to praise Jehovah. [5] - Babu shakka, shi ya sa ya zama ainihin abin da ke jawo gardama tsakanin ma’aurata.
No wonder that it often tops the list as the most common cause of marital arguments. [6] - Fahimin Yesu, hukuncinsa, da kuma iyakar iko da Allah ya ba shi ya fi na kowane mutum a duniya; duk da haka, ya ki ya saka baki cikin wannan al’amari, tun da ba a ba shi ainihin ikon ya yi haka ba.
Jesus’ intellect, his judgment, and even his level of God-given authority exceeded that of anyone on earth; yet, he refused to involve himself in this matter, since he had not been granted the particular authority to do so. [7] - Tun shekara ta 1981, an daina yin amfani da ɗaya cikin gutsurori masu yawa (na ainihin abubuwa huɗu da aka samo daga cikin jini).
Since 1981, many fractions (breakdown elements derived from one of the four major components) have been isolated for use. [8] - Amma ƙaunar da Shaidun Jehobah suka nuna min ita ce ainihin abin da nake bukata.
The warmth I experienced among Jehovah’s Witnesses was exactly what I craved. [9] - Wata mai fassara ta ce: “Wannan kwas da muka yi ya ba mu damar yin amfani da dabaru dabam-dabam sa’ad da muke fassara, kuma ya taimaka mana mu guji canja ainihin abin da marubucin ya ce.
One said: “The training we have received grants us the freedom to explore techniques for handling the original text, but it also sets reasonable boundaries that prevent us from taking over the role of the writer. [10] - 14 Ainihin burin kowane malami Kirista shi ne ya taimake ɗalibi ya zama abokin Jehovah.
14 The primary goal of every Christian teacher is to help the student to gain Jehovah’s friendship. [11] - 10 To, idan muradinmu na rayuwa a sabuwar duniya shi ne ainihin abin da yake motsa mu mu bauta wa Jehovah fa?
10 What, though, if our desire to live in the new world is our sole motive for serving Jehovah? [12] - Mutanen Kan’ana sun yi imani da Ba’al, wannan shi ne ainihin allansu. Sun gaskata cewa shi ne ya samar da rai kuma shi ne allan sama da ruwan sama da kuma guguwa.
The prominent Canaanite god was Baal, the god of fertility, who also appeared as the god of the sky, rain, and storm. [13] - Tarurrukan da ake yi a Majami’ar Mulki yana mai da hankali ainun ga koyarwar Littafi Mai Tsarki kuma ainihin saƙonsa game da “mulkin Allah” ne, jigon hidimar Yesu.
Public gatherings at a Kingdom Hall focus primarily on the teachings of the Bible and its central message about “the kingdom of God,” the theme of Jesus’ ministry. [14] - Amma daga baya, sai ya nuna cewa ainihin muradinsa shi ne su yi soyayya kawai.
However, in time he showed that his motive was to start a romance with her. [15] - Amma duk da haka, Littafi Mai Tsarki ya kira shi da ainihin laƙabin da ake kiransa da shi.
Note, though, that the Scriptures mention him and apply to him exactly the right title. [16] - Wanene Jehobah ya ba ainihin aikin kula da tsofaffi?
To whom does Jehovah give the primary responsibility to care for older ones? [17] - Ainihin manufarmu ita ce mu yi wa’azi sosai a dukan yankin yadda zai yiwu kuma mu raba littattafai na Littafi Mai Tsarki ga waɗanda suke so.
Our main objective was to cover as much territory as possible and to leave as much Bible literature as we could with interested ones. [18] - 5 Har ila akwai waɗanda suke marmarin sanin ainihin abin da Littafi Mai Tsarki yake koyarwa a yankinmu.
5 Our territory still contains those yearning to learn what the Bible really teaches. [19] - Ya kamata ainihin manufarmu na karanta Littafi Mai Tsarki a kowane lokaci ya zama, na sanin Allah sosai da kuma ƙarfafa dangantakarmu da shi.
Our primary motive in reading the Bible should always be to become better acquainted with God and thus strengthen our relationship with him. [20] - Wannan bai tada tsammanin ainihin sababbin abubuwa ba, lokaci da mutane za su sami farin ciki mai yawa a rayuwarsu fiye da yadda suke samu a yau?
Does it not raise the prospect of really new things, a time when humans will find greater enjoyment in living than they do today? [21] - Nassosi ba su ba da ainihin shekarar da za a kai kafin a yi baftisma ba.
The Scriptures give no age requirements for baptism. [22] - Alal misali, hadayar dabbobi tana wakiltar mutuwar hadayar da Yesu zai yi, wadda za ta cim ma ainihin gafarta zunubai.
For example, the sacrificing of animals foreshadowed Jesus’ sacrificial death, which would accomplish true forgiveness of sins. [23] - Mahalicci shi ne ainihin Tushen dukan ilimi.
The Creator is the ultimate Source of all enlightenment. [24] - Mutanen da suke wannan maganar ba su da bangaskiya kuma ba su san abin da ainihin bangaskiya ta ƙunsa ba.
People say such things because they do not have faith and do not know what true faith is or how it works. [25] - Hakika, ya kammala da cewa dole a zubar da jini—ainihin ra’ayin yin hadaya ke nan.
Yes, he apparently concluded that blood would have to be shed —the very idea of sacrifice. [26]
- Wannan tabbaci ne mafi girma da ya nuna cewa Yesu ainihin mutumin da ya kira kansa ne.
Retrieved June 23, 2019, 6:13 pm via glosbe (pid: 19765)