Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of aje [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aje:
    1. Ya share dattin gefe ɗaya, kuma ya aje mana kujeran zama guda uku.
      He has swept the clutter aside and has set up three wooden stools. [2]

    2. A yanzu wannan ginin ya zama wajen aje littattafan Cusa da ke ɗauke da fiye da littatafai na dā guda 310.
      This same building now houses Cusa’s library of more than 310 manuscripts. [3]

    3. Cike da yunwa da kishin ruwa, ya shiga cikin gida ya rungumi karensa, sai ya aje jakarsa bisa taburin cin abinci, ya zauna yana jiran abincinsa.
      Hungry and thirsty, he enters the humble home where he lives, gives his waiting dog a hug, puts his schoolbag on the dining-room table, sits down, and eagerly waits for his food. [4]

    4. Idan mahaƙi ya ga tsuntsu ya faɗi daga inda aka aje shi, zai sani cewa yana bukatar ya aikata da sauri don ya tsira.
      If a miner saw a bird fall from its perch, he knew he needed to act fast to survive. [5]


Retrieved June 23, 2019, 6:13 pm via glosbe (pid: 21004)