Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:akai akai

Discussion page of akai akai

Glosbe's example sentences of akai akai [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar akai akai:
    1. 24:37-39; Luk 21:34) Saboda haka, wajibi ne mu mai da hankali ga abubuwa mafi muhimmanci, mu keɓe lokaci don shirya da kuma saka hannu a aikin wa’azi akai-akai.
      24:37-39; Luke 21:34) Therefore, we must make sure of the more important things, scheduling time to prepare for and engage in the preaching work regularly. [2]

    2. 27:9) Ka tuna cewa, tun da yanayi yana canjawa, yana da muhimmanci mu riƙa bincika yanayinmu akai-akai.—Afis.
      27:9) Remember, too, that since circumstances change, it is beneficial to evaluate our situation regularly. —Eph. [3]


Retrieved June 23, 2019, 6:14 pm via glosbe (pid: 21004)