Glosbe's example sentences of al ada [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar al ada:
- Ko daga wace ƙabila ko al’ada ce suka fito, Shaidun Jehobah suna guje wa kowace al’ada da ke da alaƙa da imanin cewa matattu sun san abubuwan da ke faruwa kuma suna iya rinjayar masu rai.
Regardless of their ethnic or cultural background, Jehovah’s Witnesses strictly avoid any customs associated with the belief that the dead are conscious and can influence the living. [2] - Daga baya, cikin jituwa da al’ada, dukan iyali suka taru da dangogi domin bikin ƙare al’adar jana’iza—aka ci aka sha aka yi rawa.
Next, in harmony with local custom, the entire family gathered with relatives for a celebration to conclude the burial rites —a feast of food and drink along with dancing. [3] - Yin Addu’o’i ga jiragen yaƙi da kuma barikin sojoji sun zama kamar al’ada.
Blessings of jet-fighters and barracks have become almost routine. [4] - Wasu sun ce al’ada da irin iyalin da mutum ya fito a ciki da kuma mugun nishaɗi ne sanadin hakan.
Some say that contributing factors are a person’s culture, his family background, and violent entertainment. [5] - Na daina zuwa wurin masu dūba kuma na daina yin bukukuwan al’ada da na jana’iza.
I stopped consulting oracles, and I no longer participated in local rituals and funeral rites. [6] - • Ka yi bincike game da al’ada da kuma tarihin ƙasar
• Research the culture and history of the country [7] - Rubutunsa ya motsa Heleniyawa masu sassaucin ra’ayi da kuma Yahudawa masu bin al’ada.
His writings were motivating to liberal Greeks and to conservative Jews. [8] - (Luk 10:41, 42; 19:5) Ko da yake al’ada da yanayi suna iya nuna yadda muke bi da mutane a yau, bayin Jehobah suna ƙoƙari su kasance da fara’a ga mutane.
(Luke 10:41, 42; 19:5) While cultural norms and circumstances may dictate how we address people today, Jehovah’s servants cultivate warmth toward others. [9] - A lokacin da Yesu yake duniya, ya lura da yadda al’ada ta sa ake nuna wa mata wariya.
When on earth, Jesus noted such prejudices, which were deeply rooted in traditions. [10] - (Matta 20:20-24; Markus 9:33-37; Luka 22:24-27) Su ma sun fito ne daga al’ada inda aka amince da matsayi, na addinin Yahudawa a ƙarni na farko.
(Matthew 20:20-24; Mark 9:33-37; Luke 22:24-27) They too came from a rather class-conscious culture, that of first-century Judaism. [11] - Ka tuna fa, abu ne na al’ada kuma sashe na musamman ne yin baƙinciki.
Remember, they are a natural and necessary part of grieving. [12] - ▪ NA NUNA ƘAUNA: Masu bauta ta gaskiya “ba na duniya” suke ba, ƙabilanci ko kuma al’ada ba ya raba su, kuma suna nuna ‘ƙauna ga junansu.’
▪ PRACTICES LOVE: True worshippers are “no part of the world,” are not divided by race or culture, and display ‘love among themselves.’ [13] - Ikilisiyar za ta umurci duk wanda ya yi irin wannan aure na al’ada ya je ya yi rajistar aurensa nan da nan.
The congregation would urge any who enter such a customary marriage to register it as soon as possible. [14] - Wani sanannen al’ada kuma shine na bada abinci da abin sha ga matattu.
Another common practice is to offer food and drink to the dead. [15] - Tsakanin waɗanda suke yin addinin al’ada, sunan da suke yin amfani da shi su nuna Mai Girma ya bambanta daga yare zuwa yare.
Among those who practice traditional religion, the name used to identify the Supreme One varies from one language to another. [16] - Al’ada Ce Kawai ko Kuma Cin Rashawa?
Simply a Custom or Bribery? [17] - Game da dukan wani batu na bauta, Shaidun Jehobah, kamar Kiristoci na ƙarni na farko, suna ƙoƙari su bi Littafi Mai Tsarki maimakon al’ada.
In all matters of worship, Jehovah’s Witnesses, like the first-century Christians, strive to follow the Bible rather than tradition. [18] - Babu bukatar ka riƙa mita domin al’ada ko kuma biki da ɗan’uwanka ya zaɓi ya yi.
There is no need to make an issue of every custom or celebration that your relatives choose to observe. [19] - Dole ne masu aikin wa’azi na ƙasashen waje su yi gyara a rayuwarsu bisa sabuwar ƙasar, wataƙila sabon yare, sabon al’ada, da sababbin irin abinci.
Missionaries must adapt to a new country, perhaps a new language, a new culture, and new foods. [20] - Mutuwar yaro kafin mahaifin kamar dai ba abin al’ada ba ne.
It seems so unnatural for a child to die before a parent. [21] - (Afisawa 4:20-24) Hakika, in mun daraja shi fiye da kowane ra’ayi ko kuma al’ada ta mutane kuma muka yi amfani da shi sosai, Littafi Mai Tsarki zai iya sa mu gwanance, shiryayyu sosai masu koyar da Kalmar Allah.
(Ephesians 4:20-24) Yes, if we respect it above any human opinion or tradition and use it faithfully, the Bible can help make us competent, completely equipped as teachers of God’s Word. [22] - Jaridar Katolika na riƙe al’ada, da aka buga a Turai, ta yi magana game da “haɓaka mai girma na Shaidun Jehovah.”
And a conservative Catholic journal, published in Europe, refers to “the overwhelming growth of Jehovah’s Witnesses.” [23] - Ya yi la’akari da al’ada da kuma mahalli da suka shafi tunanin masu sauraronsa.
He took into account the culture and environment that shaped the thinking of his audience. [24] - Hakika, a wasu ƙasashe, al’ada ce iyalai su kula da iyayensu tsofaffi a gida.
True, in some lands, it is customary for families to look after elderly parents at home. [25] - Menene auren al’ada, kuma menene ya kamata a yi bayan auren?
What is a customary marriage, and what is advisable after such a marriage? [26]
- Ko daga wace ƙabila ko al’ada ce suka fito, Shaidun Jehobah suna guje wa kowace al’ada da ke da alaƙa da imanin cewa matattu sun san abubuwan da ke faruwa kuma suna iya rinjayar masu rai.
Retrieved June 23, 2019, 6:14 pm via glosbe (pid: 20788)