Glosbe's example sentences of al'ajabi [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar al ajabi:
- Bugu da ƙari, ba ma biyan kome don mu more faɗuwar rana mai ban al’ajabi, tsarin ƙasa mai ban mamaki, halayen dabbobi masu ban dariya, da sauran halittu masu ban al’ajabi, duk da haka suna iya cika mu da mamaki kuma suna sa mu farin ciki.
Furthermore, a breathtaking sunset, a majestic landscape, the antics of young animals, and other wonders of nature cost nothing, yet they can fill us with awe and bring us joy. [2] - Amma ta bakin annabi Amos da wasu, Jehovah kuma ya yi alkawarin bege mai ban al’ajabi ga mutanen “dukan al’ummai.”—Amos 3:2; 9:11, 12; Ishaya 2:2-4.
But through the prophet Amos and others, Jehovah also held out a wonderful prospect for people of “all the nations.” —Amos 3:2; 9:11, 12; Isaiah 2:2-4. [3] - Ya daɗa: “Abu ne mai ban al’ajabi in ga irin farin cikin da matata take yi sa’ad da ta karanta wasu abubuwa na ruhaniya masu motsawa a lokacin da muke yin nazari tare.”
He adds: “It is such a wonderful gift to observe the joy my wife expresses when moved by some spiritual gem we find together in our study.” [4] - Daniyel ya ji wani batu mai ban al’ajabi game da Mulkin Almasihu, wato, Sarkin zai yi sarauta tare da wasu, rukunin da aka kira “tsarkakan Maɗaukaki.”—Daniyel 7:13, 14, 27.
Daniel learned another thrilling detail about the Messianic Kingdom —the King would share his rulership with others, a group referred to as “the holy ones of the Supreme One.” —Daniel 7:13, 14, 27. [5] - Lallai muna da Babban Firist mai ban al’ajabi!
And what a wonderful High Priest we have! [6] - 22 Ka saurara yanzu ga alkawari mafi ban al’ajabi.
22 Listen now to an even more wonderful promise. [7] - 9 Idan ka riga ka keɓe kanka ga Jehobah Allah kuma ka zama Kirista da ya yi baftisma, za ka san cewa abin al’ajabi ne ka ƙulla dangantaka da shi.
9 If you have already dedicated your life to Jehovah God and have become a baptized Christian, you know what a wonderful thing it is to have a relationship with him. [8] - Zuwa ga shafaffu waɗanda suke cikin jikin Kristi, Bitrus ya rubuta: “Amma ku zaɓaɓɓen iri ne, [tsarin firistoci], basarauci, al’umma mai-tsarki, jama’a abin mulki na Allah kansa, domin ku gwada mafifitan halulluka na wannan wanda ya kiraye ku daga cikin duhu zuwa cikin haskensa mai-ban al’ajabi.”
To anointed members of the body of Christ, Peter wrote: “You are ‘a chosen race, a royal priesthood, a holy nation, a people for special possession, that you should declare abroad the excellencies’ of the one that called you out of darkness into his wonderful light.” [9] - Dauda da aka hure ya rubuta Littafi Mai Tsarki ya ce: “Zan yi godiya gareka; gama ƙirata abin ban tsoro ce, abin al’ajabi ce kuwa.”
The inspired Bible writer David wrote: “I shall laud you because in a fear-inspiring way I am wonderfully made.” [10] - Wane ‘al’amari na al’ajabi’ ne aka yi alkawarinsa?
What ‘wonderful thing’ is promised? [11] - Babu shakka za ka yarda cewa mutane da yawa ba sa mai da hankali yadda ya kamata ga ayyukan Allah masu ban al’ajabi.
You will likely agree that most people give little attention to God’s wonderful works. [12] - Wani mai bauta wa Jehobah da daɗewa ya rubuta game da talifi na nazari cewa: “Ina ganin cewa Hasumiyar Tsaro ta nazari ta farko tana da ban al’ajabi kuma ta kasance da amfani a gare ni sosai.
Regarding the study edition, a longtime servant of Jehovah wrote: “Marvelous and penetrating —that was my impression of the first study edition of The Watchtower. [13] - (Joshua 3:5) Waɗanne abubuwa masu ban al’ajabi ne?
(Joshua 3:5) What wonderful things? [14] - Yaya masana kimiyya da yawa suke neman hujja don al’ajabi na halitta?
How do many scientists explain away the wonders of creation? [15] - 3:6, 9) Wata majagaba mai suna Amy ta ce: “Sa’ad da kake ganin ɗalibi na Littafi Mai Tsarki ya samu ci gaba, hakan na sa ka yi godiya sosai ga Jehobah don ya yi amfani da kai ya ba wannan mutumin kyauta mai ban al’ajabi, wato, zarafin sanin Jehobah da kuma samun rai madawwami.”
3:6, 9) “As you see a Bible student progress,” says a pioneer named Amy, “you feel an overwhelming sense of gratitude to Jehovah for allowing you to be used to give that person a wonderful gift —the opportunity of knowing Jehovah and of receiving everlasting life.” [16] - Abu ne mai ban al’ajabi da kuma tsoro ga Ayuba, wato, Allah Maɗaukaki Duka da kansa ya yi masa tambaya!
What an awe-inspiring experience for Job —to be questioned by Almighty God himself! [17] - Ayoyin da suka biyo bayanta sun bayyana cewa a cikin dogon lokaci, waɗanda aka kira ranaku a alamance, Allah ya tsara duniya don mu rayu a cikinta, kuma ya halicci dukan abubuwa masu ban al’ajabi da ke duniyarmu.
The verses that follow explain that in a series of long periods, figuratively called days, God went on to prepare our earthly home, bringing into existence all the wonders of our natural world. [18] - (Ru’ya ta Yohanna 18:2) Mutane kaɗan ne kawai a cikinmu da suke raye yanzu suka ga wannan ceto mai ban al’ajabi.
(Revelation 18:2) Few of us are old enough to have witnessed that exciting deliverance. [19] - 12 Yadda Jehobah ya tsara ƙwayoyin halittar abubuwa masu rai abin ban al’ajabi ne.
12 Even more impressive is the way that Jehovah designed the cells that make up all living creatures[[.]] [20] - (Luka 24:34) Akasin hakan, manzo Bulus daga baya ya rubuta game da wannan rana mai ban al’ajabi da Yesu ya ‘bayyana ga Kefas; sannan ga su goma sha biyu.’
(Luke 24:34) Similarly, the apostle Paul later wrote about that remarkable day that Jesus “appeared to Cephas, then to the twelve.” [21] - To, me zai faru in Wanda ke mai dukan iko da ke yin ayyuka na ban al’ajabi, ya yi amfani da ikon nan da aniyya, ya ja-gorance shi a hanyar da yake so fa?
What, though, could happen if the all-powerful One performs wondrous works by using such forces in a controlled, directed way? [22] - Ka yi tunanin yadda iyalai Isra’ilawa da suka yi tafiya zuwa birni mai tsarki don bukukuwa da ake yi kowace shekara kuma suka gani haikalinsa mai ban al’ajabi suke faɗin abubuwa masu tamani da suka gani.
Can you imagine the precious memories shared by Israelite families who had traveled to the holy city for annual festivals and had seen its magnificent temple? [23] - Wannan lalle zai kasance lokatai ne na ban al’ajabi!
And what marvelous times those would be! [24] - Ina jin daɗin hidima na cikakken lokaci, kuma ina godiya ga Allah don rayuwa mai ban al’ajabi da na samu a hidimarsa.
I thoroughly enjoy the full-time ministry, and I am very grateful to God for a wonderful life in his service. [25] - (Zabura 32:1, 2) Abu ne mai ban al’ajabi mu shaida tagomashin Allah!
(Psalm 32:1, 2) How wonderful it was to experience God’s mercy! [26]
- Bugu da ƙari, ba ma biyan kome don mu more faɗuwar rana mai ban al’ajabi, tsarin ƙasa mai ban mamaki, halayen dabbobi masu ban dariya, da sauran halittu masu ban al’ajabi, duk da haka suna iya cika mu da mamaki kuma suna sa mu farin ciki.
Retrieved June 23, 2019, 6:14 pm via glosbe (pid: 19765)