Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:annoying

Discussion page of annoying

They considered Jehovah’s Witnesses to be annoying, although they admired the good manners and modest dress of the young Witnesses whom their children invited to their home.

Suna jin haushin Shaidun Jehovah, ko da suna son hali da ado mai kyau na matasa Shaidu waɗanda yaransu suke gayyata zuwa gidansu.



Why should we not worry about annoying the workers?

Me ya sa bai kamata mu damu da cewa za mu ɓata wa ma’aikatan rai ba?



We thought that if we could take Canada’s ice-cold winters and the annoying mosquitoes in the summer, we should be able to survive adverse circumstances in any assignment.

Ni da Mary mun yi tunani sosai cewa idan za mu iya yin rayuwa a Kanada duk da yawan sanyin da ake yi a wajen da kuma sauron da ke wajen, ba abin da zai hana mu yin hidima a wasu wurare.