Glosbe's example sentences of answer [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar answer:
- (3) Read the italicized scriptures, and use tactful questions to help the householder to see how the scriptures answer the numbered question.
(3) Ka karanta nassosin da aka ce a karanta kuma ka yi wasu tambayoyin da za su sa mutumin ya ga amsar a cikin nassosin. [2] - To answer that question and to help you find out what meaning the Lord’s Supper has for you, we invite you to read the following article.
Domin a amsa wannan tambayar kuma a taimaka maka ka fahimci abin da Jibin Maraice na Ubangiji yake nufi a gare ka, muna masu gayyatarka ka karanta talifi na gaba. [3] - It just might be that the more convincing answer lies in another arena and has to do with those God-given qualities of humanness which include conscience.”
Amma amsar ta gaskiya tana cikin halayen da Allah ya ba mu na jin tausayi wanda ya haɗa da lamiri.” [4] - Thus, when Pilate questioned Jesus about the Jews’ accusations, Jesus “did not answer him, no, not a word, so that the governor wondered very much.” —Isaiah 53:7; Matthew 27:12-14; Acts 8:28, 32-35.
Saboda haka, yayin da Bilatus ya yi wa Yesu tambaya game da zargin da Yahudawa suka yi masa, Yesu “ko da magana ɗaya ba ya amsa masa ba: har mai-mulkin ya yi mamaki ƙwarai.”—Ishaya 53:7; Matta 27:12-14; Ayukan Manzanni 8:28, 32-35. [5] - Jehovah, the “Hearer of prayer,” uses his angels, his earthly servants, his holy spirit, and his Word to answer prayers. —Psalm 65:2.
Jehobah mai “jin addu’a” yana amfani da mala’ikunsa, bayinsa na duniya, ruhunsa mai tsarki, da kuma Kalmarsa wajen amsa addu’o’i.—Zabura 65:2. [6] - These two articles will answer those questions and will help us strengthen our resolve to stand firm against the Devil.
Za a amsa tambayoyin nan a waɗannan talifofi biyu don mu ƙuduri niyyar yin tsayayya da Iblis. [7] - If a householder is busy, we could shorten our presentation by showing one of the questions on the back cover and saying, “If you would like to learn the answer, I can leave these magazines with you, and we can talk more when you have time.”
Idan mai gida ya taƙure da aiki, za mu iya gajartar da gabatarwarmu ta nuna ɗaya daga cikin tambayoyin da ke bangon bayan sai mu ce, “Idan za ka so ka san amsar, zan iya bar maka waɗannan mujallun, kuma za mu iya ƙara tattaunawa sa’ad da ka samu lokaci.” [8] - They will answer your questions and show you how to apply Bible knowledge in your life. —John 17:3.
Za su amsa tambayoyi da ka ke da su kuma su nuna maka yadda za ka yi amfani da ilimi na Littafi Mai Tsarki a rayuwarka.—Yohanna 17:3. [9] - 19 Near its conclusion, the reprinted answer on pages 29-31 says: “Does the fact that opinions and conscientious decisions may differ mean that the issue is inconsequential?
19 Kusan ƙarshensa, amsar da aka buga a fitar Hasumiyar Tsaro na 15 ga Yuni 2004, ta ce: “Gaskiyar cewa ra’ayi da kuma shawarar da ta dace tana iya bambantawa, wannan na nufin cewa batun bai da muhimmanci ne? [10] - As you watch it, see if you can answer the following questions.
Yayin da kake kallon wannan bidiyon, ka ga ko za ka iya amsa waɗannan tambayoyi na gaba. [11] - Why is looking outside of marriage not the answer to marital problems?
Me ya sa biɗan soyayya da wanda ba abokan aurenku ba ne, ba zai magance matsala a aurenku ba? [12] - Can You Answer?
Za Ka Iya Amsawa? [13] - We see the answer in Paul’s mention of “a declaring of [men of all kinds] righteous for life.” —Rom.
Mun samu amsar sa’ad da Bulus ya ambata sanar da ‘dukan mutane [iri-iri] zuwa kuɓutar rai.’—Rom. [14] - Jehovah’s main reason for permitting evil is to answer Satan’s challenge.
Dalili na musamman da ya sa Jehovah ya ƙyale mugunta shi ne don ya amsa tuhumar Shaiɗan. [15] - (John 17:5) Therefore, he is well-qualified to answer the following questions.
(Yohanna 17:5) Saboda haka, ya cancanta sosai ya amsa tambayoyin da ke gaba. [16] - The answer is found in the inspired words of the apostle John: “This is what the love of God means, that we observe his commandments; and yet his commandments are not burdensome.”
An sami amsar a hurarrun kalmomin manzo Yohanna: “Ƙaunar Allah ke nan, mu kiyaye dokokinsa: dokokinsa fa ba su da ban ciwo ba.” [17] - 5 To know who are preaching the good news today in fulfillment of Jesus’ prophecy, we need to answer these four questions:
5 Don mu san waɗanda suke cika annabcin Yesu a yau ta wajen yin wa’azin bishara, muna bukatar mu amsa tambayoyi huɗu na gaba: [18] - Numerous factors influence the answer.
Amsar ta ƙunshi abubuwa masu yawa. [19] - Show him the answer on the spot, using a mobile device or a computer.
Ku nuna masa amsar nan take ta wajen amfani da kwamfuta ko kuma wayar salula mai Intane. [20] - The answer is found in the apostle Paul’s words to those who were sharers with him in the same heavenly hope: “All who are led by God’s spirit, these are God’s sons.
Amsar tana cikin kalaman manzo Bulus ga waɗanda suke da begen zuwan sama tare da shi: “Iyakar waɗanda Ruhun Allah ke bishe su, waɗannan ’ya’yan Allah ne. [21] - 7 Paul likewise indicated that some people may not be entitled to receive a full or complete answer.
7 Bulus ma ya nuna cewa akwai wasu mutanen da ba su cancanci samun cikakkiyar amsa ba. [22] - (b) What question arises, and where can we find the answer?
(b) Wace tambaya ce ya kamata mu yi, kuma a ina ne za mu sami amsar? [23] - The Bible provides a comforting answer, as we will see.
Littafi Mai Tsarki ya ba da amsa mai ƙarfafawa, kamar yadda za mu gani. [24] - He was able to ask God to “hear from the heavens” and to answer the prayers of each God-fearing individual who reveals to God “his own plague and his own pain.” —2 Chronicles 6:29, 30.
Ya gaya wa Allah ya “ji daga sama” kuma ya amsa addu’ar kowanne mutum mai tsoron Allah da yake gaya wa Allah “nasa annoba baƙinciki.”—2 Labarbaru 6:29, 30. [25] - Let me show you how this brochure can be used to find the Bible’s answer.”
Bari in nuna maka yadda za a iya amfani da ƙasidar nan wajen samun amsoshi daga Littafi Mai Tsarki.” [26]
- (3) Read the italicized scriptures, and use tactful questions to help the householder to see how the scriptures answer the numbered question.
Retrieved June 24, 2019, 6:37 am via glosbe (pid: 2204)