Glosbe's example sentences of artificial [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar artificial:
- However, another couple might decide that they can stop the maintenance of the frozen embryos, viewing them as being kept viable only by artificial means.
Wasu ma’aurata suna iya yanke shawarar su daina biya don a riƙa kula da tayin, domin a ganinsu tayin yana rayuwa ne kawai ta hanyar na’ura. [2] - Yet, with what zeal men have sought gold, with its artificial and arbitrary value!
Duk da haka, mutane sun nemi zinariya da ƙwazo, da yake tamaninta yana canjawa! [3] - Without the artificial environment of the freezer, the embryos would soon deteriorate to the point of no longer being viable.
Tayin za su mutu da sannu-sannu idan ba sa cikin ma’ajin. [4] - A Christian might have to decide what to do about a loved one who is in a terminal situation and who is being sustained by artificial life support, such as a ventilator to keep breathing.
Alal misali, na’urar da ke sa mutum ya ci gaba da numfashi don ya rayu. Kiristoci na gaskiya ba sa ƙyaliya game da batun jinya, domin suna daraja rai. [5] - The human eye is more like an incredibly advanced supercomputer with artificial intelligence, information-processing abilities, speeds, and modes of operation that are far beyond any man-made device, computer or camera.”
Idanun yan-Adam kama yake da na’ura da ya zarce inji mai-ƙwalƙwalwa mai-azanci na ƙwarai mai-basira, mai-ingancin karɓan saƙoni, sauri, da shirin aiki da suke fiye da wani na’ura yin mutum, ko inji mai-ƙwalƙwalwa ko kuwa kamara.” [6]
- However, another couple might decide that they can stop the maintenance of the frozen embryos, viewing them as being kept viable only by artificial means.
Retrieved December 5, 2019, 12:40 am via glosbe (pid: 20463)