Glosbe's example sentences of ask [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ask:
- Why did Moses ask God about his name, and why were Moses’ concerns understandable?
Me ya sa Musa ya tambayi Allah sunansa, kuma me ya sa yake son ya tabbatar wa Isra’ilawa cewa Allah zai cece su? [2] - Rather than assume that you know the best way to show consideration for your spouse, why not ask him or her what would be most appreciated?
Maimakon yin tunanin cewa ka san yadda ya kamata ka bi da abokiyar aurenka, zai fi dacewa ka tambaye ta abin da ta fi so? [3] - They thought that they could have it both ways —that they could appease Baal with their revolting rituals and still ask favors of Jehovah God.
Suna tsammanin za su iya yin haɗin bauta, su faranta wa Baal rai ta bukukuwansu masu ban ƙyama kuma har ila su nemi tagomashin Jehobah Allah. [4] - If elders make themselves available to fellow believers and enjoy being with them, the sheep will be more likely to ask for assistance when needed.
Idan dattawa suka nuna cewa suna a shirye su taimaka wa ’yan’uwansu kuma suna jin daɗin kasancewa tare da su, zai yi wa ’yan’uwa a cikin ikilisiyarsu sauƙi su nemi taimako daga wurinsu. [5] - WHEN the elders consider whether a Bible student qualifies to participate in the field ministry, they ask themselves, ‘Do the person’s expressions show that he believes that the Bible is the inspired Word of God?’
SA’AD DA dattawa suke nema su tsai da shawara ko ɗalibin Littafi Mai Tsarki ya ƙware ya soma wa’azi, suna tambayar kansu, ‘Shin furucin ɗalibin ya nuna ya gaskata cewa Allah ne ya hure Littafi Mai Tsarki?’ [6] - So the sailors ask: ‘What should we do to you to stop the storm?’
Saboda haka matuƙan jirgin suka yi tambaya: ‘Me za mu yi maka domin guguwar ta lafa?’ [7] - What blessings do we have, and what should we ask ourselves?
Waɗanne albarka ne muke da su, kuma me ya kamata mu tambayi kanmu? [8] - So we might well ask, Whom should we honor, and why is such honor merited?
Saboda haka, ya kamata mu yi wannan tambayar, wane ne ya kamata mu girmama kuma me ya sa ya dace mu yi hakan? [9] - 11:2-6 —If because of having heard God’s voice of approval John already knew that Jesus was the Messiah, why did he ask if Jesus was “the Coming One”?
11:2-6—Idan saboda muryar Allah na amincewa da ya ji ya sa Yohanna ya san cewa Yesu ne Almasihu, me ya sa ya yi tambaya ko Yesu ne “mai-zuwan nan”? [10] - However, before you send that text message or e-mail, ask yourself: ‘Am I certain that the information I am about to spread is true?
Amma kafin ka tura wannan saƙon, ka tambayi kanka: ‘Na tabbata cewa wannan labarin da nake so na yaɗa gaskiya ne? [11] - Then, if there is reason for concern, you can talk to her, perhaps using points from Questions Young People Ask —Answers That Work, Volume 2.
Bayan haka, idan har ila ka damu da ’yarka, kana iya tattaunawa da ita ta wajen yin amfani da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da ke cikin littafin nan Questions Young People Ask—Answers That Work, Littafi na 2. [12] - In the new world, what questions might you ask of (a) Abel?
Waɗanne tambayoyi ne za ka so ka yi wa (a) Habila? [13] - Some experienced publishers simply ask, “May I give you a suggestion?”
Wasu masu shela da suka ƙware sukan yi wannan tambayar, “In ba ka wata shawara?” [14] - Reminder: Play the music through once, and then ask the congregation to sing the new song.
Tunasarwa: Don Allah a saka wa masu sauraro sabuwar waƙar sau ɗaya don su saurara, bayan haka, sai ku rera waƙar tare. [15] - 13 Luke is a youth who was encouraged by another dramatization, Young People Ask —What Will I Do With My Life?
13 Luke wani matashi ne da wani bidiyo ya ƙarfafa, wato, bidiyon nan Young People Ask—What Will I Do With My Life? [16] - 4 Next, you ask the workers about the boss.
4 Daga baya, ka tambayi ma’aikatan game da maigidan. [17] - Ask him to take the fear from your heart.
Ka biɗe shi ya ɗauke tsoro daga zuciyarka. [18] - (1 Thessalonians 2:7, 8) We all do well to ask ourselves, ‘Do I have a reputation for being considerate, yielding, and gentle?’
(1 Tassalunikawa 2:7, 8) Dukanmu ya kamata mu tambayi kanmu, ‘An san ni da yin la’akari, mai yarda, kuma mai kamewa kuwa?’ [19] - Ask yourself: ‘If I believe that now is the time to do the work of preaching the good news of the Kingdom and making disciples, do my goals and lifestyle harmonize with my conviction?
Ka tambayi kanka: ‘Idan na gaskata cewa yanzu ne lokacin da za a yi aikin wa’azin bisharar Mulki da almajirantarwa, shin muradina da salon rayuwana sun yi daidai da tabbacina kuwa? [20] - 103:14) He would never ask more of us than we can handle.
103:14) Ba zai taɓa ce mu yi abin da ya fi ƙarfinmu ba. [21] - We may ask him to help us use “practical wisdom” so that we may seek the level of health that our circumstances realistically allow.
Muna iya roƙonsa ya taimake mu mu yi amfani da “sahihiyar hikima” domin mu sami sauƙi da zai yi daidai da yanayinmu. [22] - How will you benefit as God responds when you ask for holy spirit?
Ta yaya za ka amfana sa’ad Allah ya amsa roƙonka na neman ruhu mai tsarki? [23] - What question must you ask yourself, and why is this important?
Wace tambaya ce ta wajaba mu yi wa kanmu, kuma me ya sa yin hakan yake da muhimmanci? [24] - 13 So before pursuing a courtship, ask yourself: ‘Why do I want to get married?
13 Saboda haka, kafin ka soma zawarci, ka tambayi kanka: ‘Me ya sa nake son na yi aure? [25] - Encourage the student to ask questions and to tell you when he does not fully understand some point. —Mark 4:10; 9:32, 33.
Ka ƙarfafa ɗalibin ya yi tambaya kuma ya gaya maka lokacin da bai fahimci wasu abubuwa ba.—Markus 4:10; 9:32, 33. [26]
- Why did Moses ask God about his name, and why were Moses’ concerns understandable?
Retrieved June 26, 2019, 11:50 am via glosbe (pid: 3711)