Glosbe's example sentences of associations [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar associations:
- Why can you be confident that good associations will prove to be a blessing?
Me ya sa kake da tabbaci cewa abokan kirki za su sa ka samu albarka? [2] - Bad associations can ‘hinder us from keeping on obeying the truth.’
Mugun tarayya zai iya ‘hana mu yin biyayya da gaskiya.’ [3] - (1 Corinthians 2:12; Ephesians 2:2; James 4:4) Let us, then, train our perceptive powers to identify harmful associations and shun them completely.
(1 Korinthiyawa 2:12; Afisawa 2:2; Yaƙub 4:4) Saboda haka, bari mu koyar da hankulanmu mu san muguwar tarayya kuma mu ƙi su sarai. [4] - The first one that may come to mind is found at 1 Corinthians 15:33, which says: “Bad associations spoil useful habits.”
Na farkon da za ka fara tunawa shi ne wanda ke 1 Korinthiyawa 15:33, wadda ta ce: “Zama da miyagu ta kan ɓata halaye na kirki.” [5] - One change I needed to make was in my associations.
Ɗaya daga cikin canjin da nake bukatar yi shi ne canja waɗanda nake abota da su. [6] - Harmful associations especially endanger youths.
Tarayya mai lahani na shafan matasa musamman. [7] - MY PARENTS: If still a minor, am I obedient to my parents —answering respectfully, doing assigned chores, coming home at whatever time they set, avoiding associations and activities that they warn against?
IYAYENA: Idan kai yaro ne, yaya biyayyata take ga iyayena—ina amsa musu da ladabi, ina yin aikin da suka ba ni, ina dawowa gida lokacin da suka ce, ina kauce wa tarayya da ayyuka da suka ƙi? [8] - What about associations?
Cuɗanya kuma fa? [9] - What kind of associations should we avoid?
Wane irin tarayya ne ya kamata mu kauce wa? [10] - By all means, then, let us avoid bad associations but bless Jehovah among the congregated throngs.
Ta kowace hanya, bari mu kauce wa mugun tarayya amma mu yabi Jehovah a cikin taro na sujada. [11] - Bad associations can lead to Jehovah’s disapproval.
Yin tarayya marar kyau na iya jawo rashin amincewar Jehobah. [12] - When making choices about associations, clothing, grooming, entertainment —even food and drink— we remember that true Christians are slaves of God, not pleasing themselves.
Sa’ad da muke zaɓan waɗanda za mu yi tarayya da su, tufafinmu, ado, da kuma nishaɗi—har ma da abinci da abin sha—muna tuna cewa Kiristoci na gaskiya bayin Allah ne, ba masu faranta wa kansu rai ba. [13] - 13 Regarding harmful associations, the psalmist David states: “I have not sat with men of untruth; and with those who hide what they are I do not come in.”
13 Game da tarayya mai lahani, mai Zabura Dauda ya ce: “Ba na tarayya da mutanen banza, ba abin da ya gama ni da masu riya.” [14] - For example, the principle “bad associations spoil useful habits” teaches us that we are affected for good or for bad by the people with whom we associate.
Alal misali, ƙa’idar nan “zama da miyagu ta kan ɓata halaye na kirki” ta koya mana cewa mutane za su iya rinjaye mu mu yi abubuwa masu kyau ko marar kyau. [15] - Of course, we all know that we should avoid “bad associations.”
Hakika, mun san ya kamata mu guji “zama da miyagu.” [16] - Why must we avoid bad associations?
Me ya sa za mu guji mugun tarayya? [17] - How can we apply the principle behind Paul’s warnings about associations?
Ta yaya za mu yi amfani da mizanin da ke gargaɗin da Bulus ya bayar game da abokantaka? [18] - ▪ What about associations?
▪ Da waɗanne irin mutane ne zan riƙa abokantaka? [19] - (1 Corinthians 15:33) Sadly, many promising young Christians have had their good habits spoiled by unwise associations.
(1 Korinthiyawa 15:33) Abin baƙin ciki, wasu matasa Kiristoci da suke da kirki sun yarda wa muguwar tarayya ta ɓata halayensu na kirki. [20] - Jehovah warned of the dangers and consequences of bad associations.
Jehobah ya yi kashedi game da haɗari da sakamakon cuɗanya da miyagu. [21] - (James 1:27) They avoided “bad associations” even within the Christian congregation in order to safeguard their spirituality. —1 Corinthians 15:33; 2 Timothy 2:20, 21.
(Yaƙub 1:27) Suna guje wa “zama da miyagu” har ma a cikin ikklisiyar Kirista don su ƙare ruhaniyarsu.—1 Korinthiyawa 15:33; 2 Timothawus 2:20, 21. [22] - • How was King Jehoash affected by his associations, both early in his life and later?
• Ta yaya abokane suka shafi rayuwar Sarki Jehoash, na farko da na baya? [23] - What was Jeremiah’s view of associations, and how can we imitate him?
Yaya Irmiya yake ɗaukan tarayya, kuma yaya za mu yi koyi da shi? [24] - How did bad associations affect the people of ancient Israel?
Ta yaya tarayyar banza ta shafi Isra’ilawa ta dā? [25] - • Why is it so important to avoid bad associations?
• Me ya sa yake da muhimmanci ƙwarai mu guje wa mugun abota? [26]
- Why can you be confident that good associations will prove to be a blessing?
Retrieved June 26, 2019, 11:52 am via glosbe (pid: 3711)