Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:attributes

Discussion page of attributes

Glosbe's example sentences of attributes [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar attributes:
    1. But we should not assume that Jehovah’s attributes come to the fore in a rigid, mechanical manner, as if he exercised only one quality at a time.
      Amma bai kamata mu yi tsammanin cewa halayen Jehovah suna bayyana ne kawai daddaya ba, kamar dai a ce daya zai bayyana a lokaci guda. [2]

    2. (James 2:26) By doing such good works, you will reflect God’s marvelous attributes —power, justice, wisdom, and love.
      (Yaƙub 2:26) Ta wajen yin irin waɗannan ayyukan nagari, za ka nuna halaye masu kyau na Allah, wato, iko, adalci, hikima, da ƙauna. [3]

    3. Surely men and women who manifest such attributes are worthy of our trust.
      Hakika, maza da mata da suke da irin halayen nan sun cancanci mu amince da su. [4]

    4. (Genesis 1:27) Humans are thus endowed with attributes like those of God, including a sense of justice and righteousness.
      (Farawa 1:27) Da haka ’yan adam suna da halaye da Allah yake da su, har da azancin yin gaskiya da adalci. [5]

    5. Recall the discussion of God’s four cardinal attributes —power, justice, wisdom, and love— in Chapter 1.
      Ka tuna da tattauna halayen Allah hudu na musamman—iko, shari’a, hikima, da kuma kauna—a cikin Babi na 1. [6]

    6. Wisdom is one of Jehovah’s principal attributes, and if he chooses to do so, he can foresee in detail the results of certain actions.
      Hikima tana ciki halayen Jehobah na musamman, kuma idan ya ga dama, zai iya sanin sakamakon wasu abubuwan da za su faru. [7]

    7. 3:9) Hence, we possess such godly attributes as love, wisdom, and justice.
      3:9) Saboda haka, muna da halaye na Allah kamar su ƙauna, hikima, da yin gaskiya. [8]

    8. So let us examine how the Bible reveals Jehovah’s cardinal attributes —power, justice, wisdom, and love.
      Saboda haka, bari mu bincika yadda Littafi Mai Tsarki ya bayyana halayen Jehovah na musamman—iko, shari’a, hikima, da kuma ƙauna. [9]

    9. His four main attributes are wisdom, justice, power, and love.
      Muhimman halayensa hikima ce, da yin gaskiya, da iko, da kuma ƙauna. [10]

    10. 5. (a) How can we learn about Jehovah’s cardinal attributes?
      5. (a) Ta yaya za mu iya koya game da halayen Jehobah na musamman? [11]

    11. For those who studied the book before, the review will help them to deepen their appreciation for Jehovah’s attributes. —Ps.
      Waɗanda sun riga sun yi nazarin littafin nan ma za su amfana domin sake yin nazarin zai taimaka musu su daɗa fahimtar halayen Jehobah.—2 Bit. [12]

    12. Accordingly, the God-given number-name 666 must symbolize what God sees as defining attributes of the beast.
      A jituwa da haka, shaida da kuma suna da Allah ya bayar lamba ta 666, lallai zai kasance da ma’anar halin bisan da Allah yake ganin sarai. [13]

    13. Such attributes put an immeasurable gulf between humans and all other living creatures on earth.
      Waɗannan halayen sun nuna irin bambancin da ke tsakanin ’yan Adam da sauran halittu masu rai. [14]

    14. (Genesis 1:26) These facets of Jehovah’s personality —power, justice, wisdom, and love— are so frequently highlighted in Scripture that they may be referred to as God’s cardinal attributes.
      (Farawa 1:26) Wadannan sashen mutuntakar Jehovah—karfi, shari’a, hikima, da kuma kauna—an nanata su sau da yawa a cikin Nassosi da za a iya kiransu halayen Allah na musamman. [15]

    15. Each would display particular attributes and qualities, yet both were perfect and made in God’s image.
      Kowannensu zai kasance da halaye dabam dabam, duk da haka, su kamiltattu ne kuma an halicce su ne a cikin surar Allah. [16]

    16. Such power is one of his essential attributes.
      Irin wannan ikon yana daya daga cikin halayensa masu muhimmanci. [17]

    17. It describes God’s attributes, purposes, and commands, as well as the true state of affairs among mankind.
      Ya kwatanta halayen Allah, ƙudurinsa, da kuma dokokinsa, har kuma da yanayin harkokin mutane. [18]

    18. Many Christians think of Jehovah as having four principal attributes.
      Kiristoci da yawa suna ganin Jehobah yana da muhimman halaye guda huɗu kawai. [19]

    19. Are you not drawn to such noble attributes?
      Kana sha’awar irin wannan halin kuwa? [20]

    20. Yet, from the first, Jehovah reminded Samuel to look beyond mere physical attributes.
      Da farko, Jehobah ya tuna masa cewa kada ya mai da hankali ga siffarsu. [21]

    21. (Revelation 4:8) With those words, the Bible attributes to Jehovah holiness, which involves purity and cleanness, to the superlative degree.
      (Ru’ya ta Yohanna 4:8) Da waɗannan kalaman, Littafi Mai Tsarki ya bayyana cewa Jehobah Mai Tsarki ne, wanda ya nuna cewa tsarkakarsa da tsabtarsa ta fi gaban a bayyana. [22]

    22. All of Jehovah’s activities are perfect in that he expresses his attributes of justice, wisdom, love, and power in perfect balance.
      Dukan ayyukan Jehovah suna da kyau da yake yana nuna halayensa na yin gaskiya, hikima, ƙauna da iko daidai. [23]

    23. (1 John 4:8) Really, angels and humans may reflect God’s attributes, but only Jehovah is loyal to the superlative degree.
      (1 Yohanna 4:8) Hakika, mala’iku da mutane za su iya nuna irin halinsa, amma Jehovah ne kawai yake da aminci fiye da kowa. [24]

    24. Rather, it is based on Jehovah’s personality and his cardinal attribute of justice together with his other cardinal attributes of love, wisdom, and power.
      Maimakon haka, yana bisa mutuntakar Jehobah da kuma halinsa na adalci, wanda ya haɗa da sauran halayensa na musamman kamar su ƙaunarsa, hikima, da iko. [25]

    25. For instance, the Scriptures tell us of God’s four main attributes —power, justice, wisdom, and love.
      Alal misali, Nassosi sun gaya mana game da halaye guda huɗu na musamman na Allah, wato, iko, adalci, hikima, da ƙauna. [26]


Retrieved June 26, 2019, 11:55 am via glosbe (pid: 3711)