Glosbe's example sentences of avoid [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar avoid:
- 13:22) Our living contentedly as temporary residents in this system of things helps us to avoid falling into this trap.
13:22) Kasancewa masu wadar zuci a matsayin baƙi a wannan duniya zai taimaka mana mu guji faɗawa cikin wannan tarko. [2] - 13 Today, true Christians likewise need to avoid popularly accepted customs based on false religious ideas that violate Christian principles.
13 A yau, Kiristoci na gaskiya suna bukatar su guje wa al’adu da aka yi na’am da su da suka samo asalinsu daga addinan ƙarya da suka taka mizanai na Kirista. [3] - 14, 15. (a) How can we avoid ‘neglecting the house of our God’?
14, 15. (a) Ta yaya za mu guje wa ‘rabuwa da gidan Allahnmu’? [4] - Where different-language congregations are assigned to preach in the same area, the service overseers should communicate with each other so as to avoid irritating people in the neighborhood unnecessarily.
Idan ikilisiyoyi da ke wani yare suna wa’azi a yanki ɗaya da wata ikilisiya, zai dace masu kula da hidima na waɗannan ikilisiyoyin sun riƙa tuntuɓar juna don kada a ɓata ran mutanen da ke zama a unguwar saboda yawan wa’azi da ake yi a wurin. [5] - 1:14, 15) Nevertheless, we wisely avoid doing anything that could unduly disturb people in our witnessing territory.
1:14, 15) Duk da haka, zai dace mu guji yin wani abin da zai ɓata ran mutane a yankinmu. [6] - (Matthew 15:18-20) We should avoid forms of entertainment that could soil our minds.
(Matta 15: 18-20) Sai mu guje ma fasalolin nishaɗi da zasu ɓata azantanmu. [7] - As a youth, how can you avoid becoming overly frustrated with your parents?
Ta yaya matashi zai guji yin fushi ainun da iyayensa? [8] - Being reasonable can help you to avoid needless marital conflict. —Phil.
Idan kika yi la’akari da batun kuma kika ɗauki matakin da ya dace za ki guji wasu matsaloli.—Filib. [9] - Like Paul, we should avoid arguments.
Kamar Bulus, mu guji musu. [10] - Let us start by considering the first category —entertainment that Christians avoid.
Bari mu fara da na farkon, nishaɗi da Kiristoci suke guje wa. [11] - 8 To avoid that kind of spirit, we can remember that Jesus is pictured in the Bible as having “in his right hand seven stars.”
8 Idan muna son mu yi tir da irin wannan hali, dole ne mu tuna cewa Yesu yana riƙe da “taurari bakwai” a hannun damarsa. [12] - Dishonesty is so widespread today that people often view lying, cheating, and stealing as acceptable ways to avoid punishment, to make money, or to move ahead.
Rashin gaskiya ruwan dare ne a yau har ma mutane sukan ɗauki yin ƙarya, zamba, da sata kamar karɓaɓɓen abu don kada a hukunta su, don su samu kuɗi, ko kuma su samu ci gaba. [13] - 12 An alert observer tries to avoid distractions.
12 Idan muna yin lura a hidima, ba za mu ƙyale kome ya janye hankalinmu sa’ad da muke wa’azi ba. [14] - Avoid Being “Quickly Shaken From Your Reason”!
Kada Ku Yi Saurin Jijjiguwa Daga Imaninku! [15] - 7. (a) What should parents today avoid if they want to teach their children a wholesome view of marriage?
7. (a) Mene ne bai kamata iyaye su yi ba idan suna son su koya wa yaransu ra’ayin da ya dace game da aure? [16] - He often told me, “Keep yourself busy in Jehovah’s organization, and you will avoid many problems.”
Yana yawan gaya mini, “Idan ka shagala a ƙungiyar Jehobah za ka kauce wa matsaloli da yawa.” [17] - How can we avoid being misled by deceptive stories that may contain some elements of truth? —Eph.
Amma, me za mu iya yi don kada a yaudare mu da irin waɗannan labaran? —Afis. [18] - 10 Since we are imperfect, it can be a challenge to produce spiritual fruitage, avoid the works of the flesh, and resist the pressure exerted by Satan’s world.
10 Tun da yake mu ajizai ne, yana iya zame mana ƙalubale mu nuna halaye na ruhaniya, mu guje wa ayyuka na jiki, kuma mu ƙi matsi na wannan duniyar Shaiɗan. [19] - • How does walking by faith help us to avoid the view that the end is far off?
• Ta yaya zaman bangaskiya ke taimaka mana mu kauce wa ra’ayin cewa ƙarshe na da nisa? [20] - In view of this, it was best that we arrive without any welcome and avoid contact with the local Witnesses.
Don hakan ba mu nemi inda Shaidu suke sa’ad da muka isa wurin ba. [21] - Since the end of World War II, mankind has certainly not learned to avoid war.
Tun daga Yaƙin Duniya na Biyu, mutane ba su daina yin yaƙi ba. [22] - With so many things vying for your attention, how can you avoid losing sight of what is truly valuable?
Da yake akwai abubuwa da yawa da suke janye hankali, ta yaya za ka iya mai da hankali ga abubuwan da suke da muhimmanci sosai? [23] - Christians, of course, need to be careful to avoid any tendency to isolate themselves.
Kiristoci suna bukatar su mai da hankali don kada su ware kansu. [24] - • How can the account at Proverbs 7:6-23 help us avoid viewing pornography?
• Ta yaya bayanin da ke Misalai 7:6-23 zai iya taimaka mana mu guji kallon hotunan batsa? [25] - (Joh 13:34, 35) To display Christlike love, we must look out for the interests of others and avoid becoming provoked. —1Co 13:5.
(Yoh 13: 34, 35) Idan muna so mu ƙaunaci ’yan’uwanmu kamar yadda Kristi ya yi, dole ne mu yi abin da zai faranta musu rai kuma mu guji yin fushi a kowane lokaci. —1Ko 13:5. [26]
- 13:22) Our living contentedly as temporary residents in this system of things helps us to avoid falling into this trap.
Retrieved July 6, 2019, 8:58 pm via glosbe (pid: 9153)