Wataƙila Daniel yana cikin shekarunsa na 90 sa’ad da Belshazzar ya sammace shi ya fassara rubutun da ba a fahimta ba da hannu yake rubutawa a jikin bango.
Daniel was probably in his 90’s when Belshazzar summoned him to interpret the mysterious handwriting on the wall.
jw2019
(Kubawar Shari’a 7:3, 4) Kamar “bango” da ya raba Yahudawa da mutanen Al’ummai, Dokar Musa ta sa mutanen Allah ba su ƙazanta a tunaninsu ba da kuma ayyukan arnanci.—Afisawa 2:14, 15; Yohanna 18:28.
(Deuteronomy 7:3, 4) As a “wall” of separation between Jews and Gentiles, the Mosaic Law kept God’s people from becoming contaminated by pagan thinking and practices. —Ephesians 2:14, 15; John 18:28.
jw2019
BANGO: Wata ’yar’uwa tana wa’azi a Rashanci a wani wurin shaƙatawa a birnin Tel Aviv.
COVER: Sisters preaching in Russian on a Tel Aviv promenade.
jw2019
BANGO: ’Yan’uwa biyu suna nazarin Littafi Mai Tsarki da wani mutum
COVER: Two brothers conduct a Bible study with a local resident
jw2019
BANGO: Wasu ma’aurata da suka yi ritaya daga aikinsu suna gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki a barandar wani gida a birnin Camp Perrin.
COVER: On the veranda of a home in Camp Perrin, a retired couple conduct a Bible study.
jw2019
A lokacin wannan horon, na sadu da wani firist na Shinto, wanda yakan yi amfani da lokacinsa na hutu don ya karanta wani littafi mai baƙin bango.
During that training, I met a Shinto priest who spent his spare time reading a book with a black cover.
jw2019
Ɗaya cikin malamanmu, wanda firist ne, yana gwara kanmu da bango idan ba mu amsa tambaya da ya yi daidai ba.
One of the teachers, a priest, knocked our heads against a wall if we answered a question incorrectly.
jw2019
63 Rubutu a Jikin Bango
63 The Writing on the Wall
jw2019
A lokacin, limaman sun fahimci cewa turi ya kai bango.
At that point, it was clear that the priests were in trouble.
jw2019
BANGO: Wasu ’yan’uwa suna ba da mujallar Awake!
COVER: Offering Awake!
jw2019
BANGO: Matasa da yawa da Shaidu ne a ƙasar Malawi sun tattauna bayanai masu daɗi da ke cikin littafin nan Questions Young People Ask, Answers That Work da abokan makarantarsu
COVER: Many young Witnesses in Malawi have shared with schoolmates interesting and useful information from the Young People Ask book
jw2019
Sa’ad da Dauda yake kaɗa garaya, Sau ya jefa masa māshi, ya ce: ‘Zan kafa Dauda da bango!’
While David is playing the harp, Saul takes his spear and throws it, saying: ‘I will pin David to the wall!’
jw2019
BANGO: Wasu ’yan’uwa mata a arewancin Landan, suna wa wani mai shago wa’azi da mujallun yaren Gujarati
COVER: Using literature in Gujarati, sisters witness to a shopkeeper in northwest London
jw2019
BANGO: Yana da wuya sosai a kai inda mutane suke zama a ware a wannan tudun, wanda wasu suke da manya-manyan duwatsu a kai.
COVER: It is quite a challenge to find a way to reach people scattered in these kopjes (rocky hills), some with massive rocks balanced on top.
jw2019
Jifa jifa da zane-zane na aljanna a jikin bango.
Colorful paradise scenes painted by a local artist were seen on walls here and there.
jw2019
BANGO: Wani Mashaidi yana wa wani makiyayi wa’azi a yankin Bafatá a ƙasar Gini-Bisau
COVER: A Kingdom publisher witnessing to a shepherd in the Bafatá region of Guinea-Bissau
jw2019
Wasu kuma ba su da bango, wasu suna da bangon itatuwan gora da rufin baibaya.
Others might be open-sided structures, with bamboo walls and thatched roofs.
jw2019
BANGO: Ana yin wa’azi ga masu kamun kifi ’yan yaren Mbukushu da ke kusa da Kogin Okavango a ƙasar Botswana
COVER: Along the Okavango River in Botswana, the good news is reaching fishermen who speak the Mbukushu language
jw2019
20 Saboda haka, a wannan shekara, yayin da muka shiga cikin Majami’ar Mulkin kuma muka ga jigon shekara a bango, bari mu riƙa yin bimbini a kan waɗannan tambayoyin: Shin zan iya daɗa zama mai ƙaunar baƙi ko kuma mai karimci?
20 So as we look at our yeartext in our Kingdom Hall during this year, let us meditate on these questions: Can I be more hospitable?
jw2019
Nan da nan yatsar mutum ta fito kuma ta rubuta saƙo a kan bango.
Suddenly, the fingers of a man’s hand appeared and wrote a message on the wall.
jw2019
BANGO: Masu yawon buɗe ido da yawa suna zuwa Copán don ganin kangayen gine-ginen da aka yi zamanin Maya, amma Shaidun Jehobah a wurin suna taimaka wa mutane su kasance da bege game da gaba
COVER: Many tourists come to Copán to see the pre-Columbian ruins, but Jehovah’s Witnesses there are helping people to look to the future
jw2019
BANGO: Wani dattijo yana koya wa bawa mai hidima yadda ake wa’azi ga jama’a a manyan birane, a hanyar Haiphong da ke birnin Kowloon, a ƙasar Hong Kong
COVER: An elder trains a ministerial servant to do metropolitan witnessing on Haiphong Road, Kowloon
jw2019
BANGO: Wannan wurin jama’a da ake kiran Michaelerplatz a birnin Vienna wuri ne mai kyau na yin wa’azi.
COVER: This busy public square (Michaelerplatz) in Vienna is an ideal place to share the Bible’s message with others.
jw2019
Hakika, masana kimiyya suna mamakin yadda wannan halitta ƙarama take tafiya a bango kuma ta haye silin ba tare da faɗuwa ba.
In fact, scientists are awed by the ability of this little creature to scurry up walls and even across smooth ceilings without falling.
jw2019
BANGO: Ƙasar Finland tana da teku mai faɗi sosai da kuma tsibirai da yawa.
COVER: Finland has a long coastline dotted with many islands.
jw2019