Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:based

Discussion page of based

Page 1

There, they learn to use and respect the Bible and Bible-based literature.

Suna koya yadda ake daraja da kuma yin amfani da Littafi Mai Tsarki da kuma littattafai da suke bayyana shi.

jw2019

This is mainly because of the Witnesses’ Bible-based position on such matters as blood transfusions, neutrality, smoking, and morals.

Wannan saboda ra’ayinsu ne na Littafi Mai Tsarki a cikin al’amura kamar su ƙarin jini, tsakatsaki, shan taba, da kuma ɗabi’a.

jw2019

Discussion based on the Ministry School book, page 236, to page 237, paragraph 2.

Ku tattauna bayanin da ke littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 236 zuwa shafi na 237 sakin layi na 2.

jw2019

Discussion based on the Ministry School book, pages 71-73.

Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafuffuka na 71 zuwa 73.

jw2019

This brotherly love, along with love based on Christian principles, helps God’s people to be close friends with one another and to be united.

Wannan ƙaunar da kuma ƙauna da ke tsakanin Kiristoci suna taimaka mana mu zama abokai na kud da kud kuma mu kasance da haɗin kai.

jw2019

It is based on a higher principle.

Domin tana bisa ƙa’ida mai girma.

jw2019

We can therefore be confident that he will turn our Bible-based hopes into reality.

Saboda haka, za mu tabbata cewa zai cika begenmu na Littafi Mai Tsarki.

jw2019

Human predictions are often based on such factors as scientific research, analysis of available facts and trends, or even bogus spiritual insight.

Mutane suna faɗin abin da suke ganin zai faru bisa ga binciken kimiyya ko tabbatattun bayanai ko abin da ya daɗe yana faruwa. Wasu kuma suna yin hakan domin suna da’awa cewa sun san gaibi.

jw2019

13 Today, true Christians likewise need to avoid popularly accepted customs based on false religious ideas that violate Christian principles.

13 A yau, Kiristoci na gaskiya suna bukatar su guje wa al’adu da aka yi na’am da su da suka samo asalinsu daga addinan ƙarya da suka taka mizanai na Kirista.

jw2019

We can do so by using persuasion based solidly on the Scriptures.

Za mu yi haka ta amfani da rinjaya da ke bisa Nassosi.

jw2019

Some countries have imposed restrictions based on citizenship or residency from severely affected areas.

Wasu ƙasashe sun sanya takunkumi dangane da zama oran ƙasa ko mazauni daga yankunan da abin ya shafa.

Tico19

3 Because we love the Bible, we also love our Bible-based publications.

3 Muna son Littafi Mai Tsarki da kuma Littattafanmu da suke bayyana Littafi Mai Tsarki.

jw2019

But do we have “class distinctions” based on racial, cultural, or even religious backgrounds?

Amma muna yin “tara” ta ƙabila, al’ada, ko kuma addini ne?

jw2019

This hope is solidly based on both the Hebrew Scriptures and the Christian Greek Scriptures, and it continues to strengthen faithful servants of Jehovah to this day. —Rev.

Wannan begen yana bisa Nassosin Ibrananci da kuma Nassosin Helenanci na Kirista, kuma ya ci gaba da ƙarfafa bayin Jehobah masu aminci har zuwa yau.—R. Yoh.

jw2019

Talk based on the Organized book, page 112, paragraph 3, to page 114, paragraph 1.

Jawabi da aka ɗauko daga littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will shafi na 112, sakin layi na 3, zuwa shafi na 114, sakin layi na 1.

jw2019

Think, too, about the spiritual food based on the Bible that we receive each month.

Ka yi tunanin abubuwan da muke koya daga littattafanmu da ke bayyana Littafi Mai Tsarki da muke samu a kowane wata.

jw2019

(Matthew 24:45-47) After reading the straightforward, Bible-based counsel, some wrote to tell how the articles had personally affected them.

(Matta 24:45-47) Bayan sun karanta gargaɗi na kai tsaye da aka yi daga cikin Littafi Mai Tsarki, wasu sun rubuto wasiƙa don su faɗi yadda talifofin suka shafe su.

jw2019

(Luke 12:42) For over 120 years now, spiritual “food supplies at the proper time” have been provided in The Watchtower, as well as in other Bible-based books and publications.

(Luka 12:42) Fiye da shekara 120 yanzu, ana tanadin ‘abinci a kan kari’ a cikin Hasumiyar Tsaro, da wasu littattafai masu tushe cikin Littafi Mai Tsarki.

jw2019

2:19-22) These friendships thrived for one reason above all others: They were based on genuine love for Jehovah.

2:19-22) Mutanen nan sun zama abokai na kud da kud musamman domin dalili ɗaya: Kowannensu yana ƙaunar Jehobah sosai.

jw2019

11:6) Discussion based on the 2011 Yearbook, page 96, paragraphs 1-2, and page 113, paragraph 2, to page 114, paragraph 3.

Wa 11:6) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta Maris 2005, shafi na 31.

jw2019

So it was solidly based on “the sayings of God.”

Saboda haka, tushensa ainihi daga “zantattukan Allah” ne.

jw2019

* This book presents a complete chronological account of Christ’s life and teachings, based on the four Gospels.

* Wannan littafin ya ba da cikakken tarihin rayuwar Kristi da koyarwarsa, bisa tarihin Lingila huɗun.

jw2019

It was solidly based and Scripturally founded.

Kafaffe ne kuma daga Nassi.

jw2019

(Acts 16:13) Discussion based on the 2010 Yearbook, page 43, paragraphs 1-2; page 59, paragraph 2; and page 62, paragraph 2, to page 63, paragraph 1.

M. 16:13) Tattaunawa da aka ɗauko daga 2010 Yearbook, shafi na 43, sakin layi na 1-2; shafi na 59, sakin layi na 2; da shafi na 62, sakin layi na 2, zuwa shafi na 63, sakin layi na 1.

jw2019

15 Jesus’ courage was based, not on bravado, but on faith.

15 Gaba gaɗin Yesu ya dangana a kan bangaskiya ba a kan jarumtaka ba.

jw2019

Contents