Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:basic

Discussion page of basic

Glosbe's example sentences of basic [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar basic:
    1. He then enlarged on that basic truth by saying that the dead can neither love nor hate and that “there is no work nor planning nor knowledge nor wisdom in the Grave.”
      Sai ya ƙara bayani game da wannan gaskiya yana cewa matattu ba za su iya ƙauna ko ƙiyayya ba kuma “babu wani aiki, ko dabara, ko ilimi, ko hikima, cikin kabari inda za ka.” [2]

    2. (The Bible in Basic English) Many financial advisers agree that buying unwisely on credit can lead to economic ruin.
      Yawancin masu ba da shawara game da kuɗi sun yarda cewa yawan cin bashi na iya jawo hasara. [3]

    3. With this example in mind, what can you do when your child expresses a heartfelt appreciation for basic Scriptural teachings, including the meaning and significance of dedication and baptism?
      Ta yaya wannan misalin zai taimaka wa iyaye sa’ad da yaransu suka ce suna so su yi baftisma domin sun fahimci gaskiyar da suke koya daga Littafi Mai Tsarki? [4]

    4. You are an individual with unique circumstances and characteristics, so your basic reasons for loving Jehovah and believing in his promises likely differ from those of others.
      Kai mutum ne mai yanayi da kuma hali dabam, saboda haka dalilan da ya motsa ka ka ƙaunaci kuma ka gaskata da alkawuran Jehobah mai yiwuwa sun bambanta da na wasu. [5]

    5. While the complete “Photo-Drama” continued to be shown in large cities, the “Eureka” sets presented the same basic message in villages and rural areas.
      Yayin da aka ci gaba da nuna dukan “Photo-Drama” a manyan birane, “Eureka” kuma tana idar da saƙon a ƙauyuka da kuma karkara. [6]

    6. 17 Strong faith rests on more than just basic knowledge of the Bible.
      17 Ban da sanin muhimman koyarwar Littafi Mai Tsarki, muna bukatar mu yi wasu abubuwa don mu kasance da bangaskiya sosai. [7]

    7. A basic question in the quest for spiritual understanding is this, Who inhabit the spirit realm?
      Muhimmiyar tambaya a cikin biɗan fahimta ta ruhaniya ita ce, Su waye suke zama a lahira? [8]

    8. “Nearly 1.3 billion people live on less than a dollar a day, and close to 1 billion cannot meet their basic consumption requirements.”—“Human Development Report 1999,” United Nations Development Programme.
      “Kusan mutane biliyan 1.3 suna rayuwa ta yin amfani da kasa da dala guda a rana, kuma kusan biliyan 1 ba sa samun abinci da suke bukata.”—“Human Development Report 1999,” Tsarin Bunƙasa na Majalisar Ɗinkin Duniya. [9]

    9. For what basic reason are Jehovah’s people persecuted today?
      Domin waɗanne dalilai ne ake tsananta wa mutanen Jehovah a yau? [10]

    10. More is required than just learning a few basic Bible teachings.
      Ana bukatar fiye da koyon muhimman koyarwar Littafi Mai Tsarki. [11]

    11. What basic truth is demonstrated in the Bible book of Judges?
      ▪ Wace gaskiya ce aka bayyana a cikin Littafi Mai Tsarki a littafin Alƙalawa? [12]

    12. 3 Like Kevin, many of us had to make significant changes prior to our baptism in order to bring our life into harmony with the Bible’s basic requirements.
      3 Kamar Kevin, da yawa daga cikin mu mun yi wasu canje-canje kafin mu yi baftisma don mu yi rayuwar da ta jitu da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki. [13]

    13. (Colossians 1:9, 10) Thus, appreciative people who learn the basic teachings of the Bible want to press on to Christian maturity.
      (Kolossiyawa 1:9, 10) Saboda haka, mutane masu godiya da suka koyi muhimman koyarwa na Littafi Mai Tsarki suna son su ci gaba zuwa manyanta ta Kirista. [14]

    14. For our prayers to be favorably heard by God, therefore, we must meet some basic requirements.
      Domin Allah ya saurari addu’o’inmu da tagomashi, dole ne mu cika wasu bukatu. [15]

    15. The town of Liberty was surrounded by small farms, and the basic crop was corn.
      Ainihin aikin da mutanen garin Liberty suke yi shi ne noma kuma masara ne aka fi nomewa. [16]

    16. Each year, hundreds of thousands of people are being helped to learn basic Bible doctrines and to live in harmony with what God requires of them.
      Kowacce shekara ana taimaka wa ɗarurruwan dubban mutane su koyi muhimman koyarwa na Littafi Mai Tsarki kuma su rayu cikin jituwa da abin da Allah ke bukata a gare su. [17]

    17. Why, basic Bible teachings can be grasped and appreciated even by children! —2 Timothy 3:15.
      Har ƙananan yara ma za su iya fahimtar koyarwar Littafi Mai Tsarki.—2 Timothawus 3:15. [18]

    18. Let us examine some basic principles that the Bible offers.
      Bari mu tattauna wasu daga cikin ƙa’idodin da Littafi Mai Tsarki ya bayar. [19]

    19. Although such workers may have little materially, they usually have the basic necessities and the satisfaction of eating food that they themselves earn. —2 Thessalonians 3:11, 12.
      Ko da yake waɗannan ma’aikata wataƙila ba su da abin duniya mai yawa, suna da biyan bukatar rayuwa da kuma gamsuwa na cin abincin da su da kansu suka nema.—2 Tassalunikawa 3:11, 12. [20]

    20. 16 Many of God’s servants today work long hours to care for the basic necessities of their families.
      16 Bayin Jehobah da dama a yau suna aiki na sa’o’i da yawa don su biya bukatun iyalinsu. [21]

    21. What basic point is made at Micah 6:6, 7?
      Wane muhimmin darasi aka nuna a Mikah 6:6, 7? [22]

    22. A basic teaching tool for directing students to the organization is Who Are Doing Jehovah’s Will Today?
      Ƙasida ta musamman da muke amfani da ita wajen koya wa mutane game da ƙungiyar Jehobah ita ce Su Wane Ne Suke Yin Nufin Jehobah a Yau? [23]

    23. 3 What is the basic problem?
      3 Menene ainihin matsalar? [24]

    24. The Bible gives two basic reasons for the lack of peace in the world —be it inner peace or peace between people.
      Littafi Mai-Tsarki ya ba da muhimman dalilai biyu na rashin salama a duniya—kwanciyar hankali ko salama tsakanin mutane. [25]

    25. “With this book,” he says, “all the basic teachings of the Bible seem to come together to form a complete picture, like a jigsaw puzzle.”
      Ya ce: “Da wannan littafin dukan koyarwa na musamman na Littafi Mai Tsarki ya zama cikakke.” [26]


Retrieved July 6, 2019, 8:59 pm via glosbe (pid: 9153)