Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:broadcast

Discussion page of broadcast

Glosbe's example sentences of broadcast [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar broadcast:
    1. Preparing to broadcast from the WBBR studio
      Muna shirin tattaunawa a tashar rediyo na WBBR [2]

    2. So when the ban was broadcast in all local languages, many thousands of people living in remote areas heard of us for the very first time.
      Saboda haka, sa’ad da aka yi sanarwar a dukan harsunan, dubban mutane da ke zama a karkara sun ji game da mu a lokaci na farko. [3]

    3. Perhaps you could spend a few minutes reading or listening to a recording of the Bible, studying one of our publications, browsing the jw.org website, or watching one of the programs broadcast on tv.jw.org.
      Za ka iya karanta ko saurari karatun Littafi Mai Tsarki, za ka iya yin nazarin wani littafinmu ko kuma ka shiga dandalinmu na jw.org/ha. [4]

    4. Have you ever heard a talk, read an article, or watched a broadcast and thought, ‘That is just what I needed’?
      Ka taɓa karanta wani talifi ko ka kalli shirin JW kuma ka yi tunani cewa, ‘Ainihin abin da nake bukata ke nan.’ [5]

    5. carried a list of commercial stations that broadcast Bible truth so that publishers calling from door to door could encourage people to listen to the lectures on their local stations.
      yanzu). An yi hakan ne don masu shela da ke wa’azi su ƙarfafa mutane su saurari waɗannan jawaban a tashoshin rediyo na yankinsu. [6]

    6. Like many in France, we secretly listened to the BBC radio, which broadcast news from the Allied forces.
      Mukan saurari labarai daga rundunar haɗin gwiwa ta tashar rediyo na BBC a asirce kuma haka mutane da yawa ke yi a Faransa a lokacin. [7]

    7. By 1933 the Society was using 403 radio stations to broadcast Bible lectures.
      A shekara ta 1933 Society suna amfani da tashoshin rediyo 403 don su sanar da laccoci na Littafi Mai Tsarki. [8]

    8. WBBR broadcast Bible lectures and music.
      GIDAN rediyon WBBR yana watsa waƙoƙi da jawaban da aka yi na Littafi Mai Tsarki. [9]

    9. Then, in 1923, came the first broadcast of a convention session.
      Sa’an nan a shekara ta 1923, aka watsa sassan wani babban taro a rediyo a lokaci na farko. [10]

    10. For example, from 1951 to 1991, a station in West Berlin, Germany, regularly broadcast Bible discourses so that those living in parts of what was then East Germany could hear the Kingdom message.
      Alal misali, daga shekara ta 1951 zuwa 1991, an yi amfani da wani gidan rediyo da ke birnin West Berlin a ƙasar Jamus wajen yaɗa jawaban Littafi Mai Tsarki a kai a kai domin mutanen da ke zama a Gabashin Jamus su ji saƙon Mulki. [11]

    11. Though Benin’s population speaks more than 60 languages, radio programs back then were usually broadcast in only five.
      Ko da yake ana yin harsuna sama da 60 a ƙasar Benin, amma a harsuna biyar kawai ake watsa labarai a lokacin. [12]

    12. All major television and radio stations broadcast reports or interviews.
      Duka manyan gidajen telibijin da tashoshin rediyo sun wasa labarin ko kuma sun gabatar da ganawa. [13]

    13. “And since radio was then a novelty, people were eager to hear anything that was broadcast.”
      Kuma tun da rediyo sabon abu ne a lokacin, mutane suna ɗokin sauraron abin da ake tattaunawa.” [14]

    14. The initial broadcast was aired on February 24, 1924.
      An fara watsa labarai a wannan gidan rediyon a ranar 24 ga Fabrairu, 1924. [15]

    15. Although some news reports about Jehovah’s Witnesses are fair, at times the media let themselves be used to broadcast the biased voice of strangers.
      Ko da ana ba da wasu labarai mai kyau game da Shaidun Jehovah, wani lokaci ana amfani da hanyar watsa labarai a yaɗa tuhumar ƙarya ta muryar baƙo. [16]

    16. In many places, such programs are broadcast 24 hours a day.
      A wasu wurare, ana nuna waɗannan wasannin a awoyi 24 a rana. [17]

    17. Zacharie Elegbe (aged 66, baptized in 1963) recalls how a ban against the activities of Jehovah’s Witnesses in Benin actually helped the brothers: “In 1976, when we had 2,300 publishers, our work was banned and the government ordered the ban to be broadcast in every local language.
      Zacharie Elegbe (ɗan shekara 66, ya yi baftisma a 1963), ya bayyana yadda takunkumin da aka sa wa aikin Shaidun Jehobah a Jamhuriyar Benin ya taimaka musu: “An sa wa aikinmu takunkumi a shekara ta 1976, sa’ad da muke da masu shela 2,300 a ƙasar kuma hukuma ta ce a sanar da hakan a dukan harsunan ƙasar. [18]

    18. They broadcast Scriptural programs on national and international radio networks.
      Sun watsa jawabai na ruhaniya ta gidan rediyo na cikin ƙasar da kuma na dukan ƙasashe. [19]

    19. Starting in 1961 and for more than three decades afterward, a national radio station in Suriname, South America, broadcast a weekly 15-minute program that spread Bible truths.
      Daga shekara ta 1961 har fiye da shekara talatin, an yi amfani da wani gidan rediyo da ke ƙasar Suriname a Nahiyar Amirka ta Kudu don yaɗa gaskiyar Littafi Mai Tsarki na minti 15 a kowane mako. [20]

    20. In 1922, an estimated 50,000 people heard the radio broadcast of the talk “Millions Now Living Will Never Die”
      A shekara ta 1922, aƙalla mutane 50,000 ne suka saurari jawabin nan “Miliyoyin Mutane da Ke Raye Yanzu Ba Za Su Taɓa Mutuwa Ba” wanda aka yaɗa a gidan rediyo” [21]

    21. Radio stations broadcast these denunciations presented at those assemblies.
      Aka yi amfani da gidan rediyo a yaɗa wannan hukunci da aka sanar a waɗancan manyan taro. [22]

    22. However, their efforts are often limited to personal testimonies, church services, or programs broadcast through the media —whether by means of television or on the Internet.
      Amma, abin da suke yi kawai shi ne su ba da labarin abin da ya faru da su ko su yi hidimomin coci ko kuma su yaɗa shirye-shiryen coci ta ƙofofin yaɗa labarai kamar talabijin ko kuma Intane. [23]

    23. The year 1931 saw what was at the time the most extensive radio chain broadcast ever to air.
      A shekara ta 1931, an watsa shirye-shirye a rediyo a hanyar da ba a taɓa yi ba. [24]

    24. With those stirring words spoken by Brother Rutherford nearly a century ago, Jehovah’s people were encouraged to broadcast the Kingdom message far and wide.
      Da waɗannan kalmomi masu motsawa da Ɗan’uwa Rutherford ya furta kusan shekaru ɗari da suka gabata, an ƙarfafa bayin Jehobah su yi shelar Mulkin Allah a faɗin duniya. [25]

    25. Information broadcast as “news” is often presented in a biased and opinionated way.
      Wani lokaci ana yaɗa labarai a hanyar da ke nuna cewa ana goyon baya wani batu. [26]


Retrieved August 07, 2020 10:23 PM