- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar bumpy:
- Though traveling over bumpy roads and hanging bridges has its challenges, they are happy that they expanded their ministry.
Ko da yake sun fuskanci ƙalubalen tafiya a hanyoyin da ba su da kyau da kuma gadan katako, suna farin ciki cewa sun faɗaɗa hidimarsu. [2]
Retrieved August 07, 2020 10:23 PM