Glosbe's example sentences of but [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar but:
- When we give of ourselves to others, not only do we help them but we also enjoy a measure of happiness and satisfaction that make our own burdens more bearable. —Acts 20:35.
Yayin da muka ba da kanmu mu taimaki mutane, ba taimakonsu kawai muke yi ba amma kuma muna samun farin ciki da gamsuwa da ke rage nauyin da muke ɗauke da shi.—Ayyukan Manzanni 20:35. [2] - (Isaiah 65:17; 2 Peter 3:13) The present “heavens” are made up of today’s human governments, but Jesus Christ and those who rule with him in heaven will make up the “new heavens.”
(Ishaya 65:17; 2 Bitrus 3:13) Wannan “sama” ta yanzu ta ƙunshi gwamnatocin mutane, amma Yesu Kristi da kuma waɗanda za su yi sarauta tare da shi a sama, su za su zama “sababbin sammai.” [3] - The religion was new —but it was dynamic.
Addinin sabo ne—amma da akwai ƙwazo. [4] - For you did not receive a spirit of slavery causing fear again, but you received a spirit of adoption as sons, by which spirit we cry out: ‘Abba, Father!’” —Romans 8:14, 15.
Gama ba ku karɓi ruhun bauta da za ku sake jin tsoro ba; amma kuka karɓi ruhun ɗiyanci, inda muke kira, Abba, Uba.”—Romawa 8:14, 15. [5] - But think of what it is that compels us.
Amma ka yi tunani a kan abin da ya motsa mu. [6] - Matthew 10:16-22, 28-31 What opposition can we expect, but why should we not fear opposers?
Matta 10:16-22, 28-31 Wace hamayya za mu fuskanta, amma me ya sa bai kamata mu tsoraci ’yan adawa ba? [7] - But he correctly discerned that the development of his own body attested to advance planning.
Amma ya fahimci cewa yadda aka yi jikinsa ya nuna cewa an tsara shi ne. [8] - He wrote to the congregation in Thessalonica: “Having a tender affection for you, we were well pleased to impart to you, not only the good news of God, but also our own souls, because you became beloved to us.”
Ya rubuta wa ikilisiya da ke Tasalonika: “Muna ƙaunarku ƙwarai da gaske ne ya sa muke jin daɗin ba da har rayukanmu ma saboda ku, ba yi muku bisharar Allah kaɗai ba, don kun shiga ranmu da gaske.” [9] - Well, not only does a servant look to his master for food and protection but the servant needs constantly to watch his master to discern his wishes and then to carry them out.
Bawa yana dogara ga maigidansa don ya tanadar masa da abinci kuma ya kāre shi. Ƙari ga haka, yana bukatar ya riƙa kallon fuskar maigidansa a kowane lokaci don ya san abin da maigidansa yake bukata kuma ya yi su. [10] - Jehovah does not deny us this pleasure, but realistically we know that such activities do not in themselves help us to store up any spiritual treasures in heaven.
Jehobah bai hana mu yin nishaɗi ba, amma mun sani cewa irin waɗannan ayyukan ba sa taimaka mana mu ajiye wa kanmu dukiya na ruhaniya a sama. [11] - We can’t understand exactly how you feel, but Jehovah does and will keep raising you up.
Ko da yake ba mu san ainihi yadda kake ji ba, Jehobah ya san hakan kuma zai riƙa ƙarfafa ka. [12] - Thus as Jesus carried on his ministry, he not only comforted those who listened with faith but also laid a basis for encouraging people for thousands of years to come.
Yayin da Yesu yake hidimarsa, ba waɗanda suke saurara kuma suke da bangaskiya ya yi wa ta’aziyya kawai ba amma kuma ya kafa tushen ƙarfafa mutane na shekaru dubbai nan gaba. [13] - It was a very pleasant assignment, but it presented new challenges.
Mun ji daɗin hidima a wurin amma mun fuskanci wani ƙalubale. [14] - Among the exiles were faithful servants of God who had done nothing deserving of punishment, but they had to suffer along with the rest of the nation.
Duk da haka, a cikin waɗanda suka je zaman bauta a ƙasar, da akwai bayin Allah masu aminci kuma sun sha wahala tare da sauran mutanen. [15] - She tactfully but clearly explains to her husband what her conscience will permit her to do and what she cannot do.
Cikin dabara ta bayyana wa mijinta sarai abin da lamirinta zai ƙyale ta ta yi da kuma abin da ba za ta iya yi ba. [16] - Opposers have tried to put a stop to the Kingdom-preaching work but have failed.
’Yan hamayya sun yi ƙoƙari su daina aikin wa’azin Mulki amma sun kasa. [17] - You accepted it not as the word of men but, just as it truthfully is, as the word of God. —1 Thess.
Kuka karɓe ta, ba kamar maganar mutane ba, amma, yadda take hakika, maganar Allah. —1 Tas. [18] - 7:7) He was content to serve Jehovah without a wife, but he respected the right of others to enjoy marriage.
7:7) Ya gamsu da bauta wa Jehobah ba tare da mata ba, amma ya daraja damar da wasu suke da shi na jin daɗin aure. [19] - 14 But would Ruth’s decision be bad?
14 Amma shawarar da Ruth ta tsai da tana da kyau ne? [20] - According to one scholar, the Greek word rendered “freely forgive” “is not the common word for remission or forgiveness . . . but one of richer content emphasizing the gracious nature of the pardon.”
Wani manazarci ya ce kalmar Helenanci da aka yi amfani da ita a nan tana nufin gafartawa daga zuci kuma a yalwace. [21] - He believed that not just a select few but people in general needed to consider “every utterance coming forth through Jehovah’s mouth.”
Ya gaskata cewa, ba zaɓaɓɓu kalilan ba ne kawai, amma mutane gabaki ɗaya suna bukatar su bincika “kowace magana da ke fitowa daga bakin Allah.” [22] - But that did not stop Jesus from speaking about Jehovah.
Amma wannan bai hana Yesu magana game da Jehovah ba. [23] - “It was not easy going back,” recalls Philip, “but I felt that my first obligation was to my parents.”
“Komawa gida ba abu ba ne mai sauƙi,” in ji Philip, amma na san cewa hakki na na farko yana ga iyayena.” [24] - He states: “Do not avenge yourselves, beloved, but yield place to the wrath; for it is written: ‘Vengeance is mine; I will repay, says Jehovah.’”
Ya ce: “Kada ku ɗauka ma kanku fansa, ƙaunatattu, amma ku kauce ma fushi: gama an rubuta, Ɗaukar fansa tawa ce; ni zan yi sakamako, in ji Ubangiji.” [25] - A more prudent head would have abandoned the chase —but not Pharaoh.
Shugaba mai wayo zai daina bin mutanen, amma Fir’auna bai yi hakan ba. [26]
- When we give of ourselves to others, not only do we help them but we also enjoy a measure of happiness and satisfaction that make our own burdens more bearable. —Acts 20:35.
Retrieved July 6, 2019, 9:00 pm via glosbe (pid: 9153)