Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:cabbage

Discussion page of cabbage

Glosbe's example sentences of cabbage [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar cabbage:
    1. About 30 kinds of vegetables were available at the time —onions, garlic, radishes, carrots, and cabbage, to name a few— and more than 25 varieties of fruits, such as (1) figs, (2) dates, and (3) pomegranates, were grown in the area.
      Kusan ganyaye talatin dabam-dabam ne suke da su a lokacin, kamar su albasa, tafarnuwa, karas, da kabeji, da sauran su, suna kuma shuka ’ya’yan itace iri-iri fiye da ashirin da biyar a wannan yankin, kamar su (1) ɓaure, (2) dabino, da (3) ruman. [2]


Retrieved August 07, 2020 10:23 PM