Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:causing

Discussion page of causing

Glosbe's example sentences of causing [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar causing:
    1. For you did not receive a spirit of slavery causing fear again, but you received a spirit of adoption as sons, by which spirit we cry out: ‘Abba, Father!’” —Romans 8:14, 15.
      Gama ba ku karɓi ruhun bauta da za ku sake jin tsoro ba; amma kuka karɓi ruhun ɗiyanci, inda muke kira, Abba, Uba.”—Romawa 8:14, 15. [2]

    2. (Haggai 2:7) Is the rocking “of all the nations” causing “the desirable things” of the nations —honesthearted individuals— to embrace true worship?
      (Haggai 2:7) Raurawar da “dukan dangogi” ne ya sa “muradin dukan dangogi” na al’ummai, wato mutane masu zuciyar kirki su rungumi bauta ta gaskiya? [3]

    3. Through the prophet Isaiah, Jehovah stated: “I, Jehovah, am your God, the One teaching you to benefit yourself, the One causing you to tread in the way in which you should walk.
      Ta wurin annabi Ishaya, Jehovah ya ce: “Ni ne Ubangiji Allahnka, wanda ya ke koya maka zuwa amfaninka, wanda yana bishe ka ta hanyar da za ka bi. [4]

    4. God confused the people’s language, causing Nimrod’s frustrated subjects to be scattered “over the entire face of the earth.”
      Jehobah ya dagula harshen mutanen, kuma “ya warwatsar da su ko’ina bisa fuskar dukan duniya.” [5]

    5. 4:1, 2) But what if we were devious in word or action, thus causing a fellow believer to petition God for help?
      4:1, 2) Amma idan muna cuku-cuku a kalamai ko kuma ayyukanmu, kuma don hakan muka sa ɗan’uwa mai bi ya yi roƙo ga Allah ya taimaka masa kuma fa? [6]

    6. They were accused of “unlawfully, feloniously and wilfully causing insubordination, disloyalty and refusal of duty in the military and naval forces of the United States.”
      An tuhume su da laifin “taka doka da sa mutane yin tawaye da kuma ƙin shiga soja.” [7]

    7. There may even be times when an elder errs, causing some to be disturbed.
      Akwai lokutta da ƙila wani dattijo zai yi kuskure, ya sa wasu su damu. [8]

    8. Such uncertainty can interfere with our ability to make decisions, causing us to be unsure of the way in which to walk.
      Za ta iya shafar yadda muke tsai da shawara, ta sa mu rasa hanyar da za mu bi. [9]

    9. Too often, marriage mates stop communicating when problems develop, causing resentment.
      A yawancin lokaci, ma’aurata suna daina yi wa juna magana sa’ad da matsaloli suka taso, kuma hakan na jawo baƙin ciki. [10]

    10. On returning home the young women delightedly explained to Reuel that “a certain Egyptian” had delivered them from the shepherds causing them trouble.
      Da suka isa gida ’yammatan suka yi wa babansu bayani cewa “wani, Ba-masare” ya cece su daga hannun makiyaya da suke matsa musu. [11]

    11. Perhaps illness or the death of a loved one is causing you great distress.
      Wataƙila ciwo ko kuma mutuwar wanda kake ƙauna yana tada maka hankali. [12]

    12. 7:11 —Where did the water causing the global Flood come from?
      7:11—Daga ina ne ruwan da aka yi Rigyawarsa a dukan duniya ya fito? [13]

    13. 2 Clearly, people who lack self-control are causing problems for themselves and for others.
      2 Hakika, mutanen da ba sa kame kansu suna jawo ma kansu da kuma wasu matsaloli. [14]

    14. Jehovah warned the nation of Israel, his people, that they would find their kings oppressive, causing the people to cry out to God.
      Jehobah ya ja kunnen al’ummarsa Isra’ilawa da cewa sarakunansu za su wulaƙanta su, kuma hakan zai sa su yi kuka ga Allah. [15]

    15. What is the Devil’s objective in causing these hard conditions?
      Menene manufar Iblis a haddasa waɗannan yanayi masu wuya? [16]

    16. 2:14) His power is limited when it comes to causing death directly.
      2:14) Wannan ba ya nufin cewa ikonsa na kisa ba shi da iyaka. [17]

    17. He can also use discouragement, perhaps causing you to feel that you are not good enough to please God.
      Zai iya kuma yin amfani da karaya, wataƙila ya sa ka ji kai ba ka cancanta ka faranta wa Allah rai ba. [18]

    18. (Proverbs 23:31-33) Excessive drinking bites like a poisonous serpent, causing sickness, mental confusion, even unconsciousness.
      (Karin Magana 23:31-33) Yin maye na kama ne da saran maciji mai dafi, yana jawo rashin lafiya, yana ɗimauce hankali, har da fita hayyaci. [19]

    19. Most would also readily agree that there is a difference between inadvertent untruth and outright slander, between causing an accidental injury and committing premeditated murder.
      Yawancin mutane kuma za su amince cewa akwai bambanci tsakanin faɗin abu da ba daidai ba da kuma yin tsegumi kai tsaye, da kuma jawo wa wani rauni ba da gangan ba da kuma yin kisa da gangan. [20]

    20. Then we will discuss some things we can do to prevent murmuring from causing injury today.
      Sa’annan za mu tattauna wasu abubuwa da za mu iya yi don kada gunaguni ya jawo matsala a yau. [21]

    21. Sadly, in 1954, the missionaries at Lahore had a clash of personalities, causing the branch office to make reassignments.
      Amma abin taƙaici, a shekara ta 1954, ’yan’uwan da ke wa’azi a ƙasar waje a birnin Lahore sun sami saɓani da juna. [22]

    22. Jesus used illustrations to teach the seriousness of being stumbled or of causing others to stumble.
      Yesu ya ba da misalai da yawa don ya nuna cewa sa kanmu ko kuma wasu tuntuɓe ba ƙaramin abu ba ne. [23]

    23. The orders from Jehovah are upright, causing the heart to rejoice; the commandment of Jehovah is clean, making the eyes shine.
      Dokokin Ubangiji madaidaita ne, masu-faranta zuciya: umurnin Ubangiji tsatsarka ne, yana haskaka idanu. [24]

    24. (James 1:13) However, the Scriptures sometimes speak of his doing or causing things, when he, in fact, merely permits them.
      (Yaƙub 1:13) A wasu lokatai Nassosi sukan ce ya yi ko kuwa ya jawo wasu abubuwa, amma, ya ƙyale hakan ya faru ne kawai. [25]

    25. The action that is drawing them to Jehovah and his worship is the same action that is causing the nations to rock, namely the worldwide preaching of the established Kingdom of God.
      Abin da ke jawo su ga Jehobah da kuma bautarsa shi ne ke raurawar da al’ummai, wato wa’azi na dukan duniya na Mulkin Allah da aka kafa. [26]


Retrieved August 07, 2020 10:24 PM