Glosbe's example sentences of clouds [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar clouds:
- The horses are galloping down from heaven on the clouds!
Waɗannan dawakai suna fitowa ne daga sama! [2] - How could the prophet say such a thing when there were no rain clouds to be seen?
Me ya sa annabin zai faɗi haka tun da babu ma ko alamar hadari? [3] - Regarding the great tribulation just ahead of us, Jesus said: “They will see the Son of man coming on the clouds of heaven with power and great glory.
Game da ƙunci mai girma da ke nan tafe, Yesu ya ce: ‘Za su kuwa ga Ɗan mutum yana zuwa a bisa gizagizai na sama tare da iko da ɗaukaka mai-girma. [4] - The people believed that Baal was “the rider of the clouds,” the god who would bring rains to end the dry season.
Mutanen sun gaskata cewa Baal “mahayin gajimare ne,” wato allan da zai kawo ruwan sama da zai sa a daina ɗari. [5] - Storm Clouds Gather
Lokacin Wahala Yana Kusatowa [6] - Coming up “like clouds to cover the land,” Gog’s hordes will expect an easy victory.
“Kamar yadda girgije yakan rufe sararin sama,” rundunar Gog za su yi zaton samun nasara cikin sauƙi. [7] - I am putting my rainbow in the clouds.
Zan ba da bakan gizo nawa a sama. [8] - Stars Clouds Sun
Taurari Gajimare Kwalekwale [9] - For instance, the Bible tells us that Satan, in his role as “Gog of the land of Magog,” will make an all-out attack against Jehovah’s servants, mobilizing hordes that are described as “a numerous military force . . . , like clouds to cover the land.”
Alal misali, Littafi Mai Tsarki ya gaya mana cewa Shaiɗan, a matsayinsa na “Gog na ƙasar magog,” zai kai wa bayin Jehovah farmaki, ya shirya runduna da aka kwatanta da “babbar rundunar yaƙi . . . kamar hadari garin a rufe ƙasan.” [10] - (Isaiah 13:9) “That day is a day of fury, a day of distress and of anguish, a day of storm and of desolation, a day of darkness and of gloominess, a day of clouds and of thick gloom.” —Zephaniah 1:15.
(Ishaya 13:9) “Wannan rana ranar hasala ce, ranar wahala da ƙunci, ranar kaɗaici da risɓewa, ranar duhu da gama gira, ranar hadura masu-zurfi da duhu baƙi ƙirin.”—Zephaniah 1:15. [11] - Far away, a farmer looks out at his fields and smiles in satisfaction because dark clouds have gathered and the first drops of rain are falling on thirsty crops.
A wata ƙasa kuma, tsofaffin abokanai, suna ci suna taɗi suna dariya da magariba yayin da suke sha’awar yadda rana take faɗuwa. [12] - False teachers may seem to be generous, but they are like waterless clouds in that they are spiritually empty.
Malaman ƙarya suna iya yin kamar suna mana alheri, amma suna kama ne da hadari da ba a yi ruwa ba domin ba su da ruhaniya. [13] - The water forms clouds, which are circulated far and wide by atmospheric winds.
Ruwan su zama gajimare, wanda iskar duniya take busa su zuwa ko’ina. [14] - Zephaniah 1:15 provides this description: “That day is a day of fury, a day of distress and of anguish, a day of storm and of desolation, a day of darkness and of gloominess, a day of clouds and of thick gloom.”
Zephaniah 1:15 ya ba da wannan kwatanci: “Wannan rana ranar hasala ce, ranar wahala da ƙunci, ranar kaɗaici da risɓewa, ranar duhu da gama gira, ranar hadura masu-zurfi da duhu baƙi ƙirin.” [15] - Afterward we the living who are surviving will, together with them, be caught away in clouds to meet the Lord in the air; and thus we will always be with the Lord.” —1 Thess.
Sa’an nan mu da muke da rai, mun wanzu, tare da su za a fyauce mu zuwa cikin gizagizai, mu tarbi Ubangiji a sararin sama: haka nan za mu zauna har abada tare da Ubangiji.” —1 Tas. [16] - A scripture that helped them to make that “jump” was Ecclesiastes 11:4, which states: “The one who watches the wind will not sow seed, and the one who looks at the clouds will not reap.”
Nassin da ya motsa su suka ɗauki matakin shi ne Mai Wa’azi 11:4, da ya ce: “Shi wanda ya lura da iska ba za ya shuka ba: kuma wanda ya kula da gizagizai ba za ya yi girbi ba.” [17] - The account continues: “It came about in the meantime that the heavens themselves darkened up with clouds and wind and a great downpour began to occur.
Labarin ya ci gaba: “Ya zama kuwa kamin an jima kaɗan, sararin sama ya yi baƙi ƙirin da hadari da iska, aka yi babban ruwa kuwa. [18] - Elijah knew that Jehovah was not some mythical nature god, such as Baal, who was hailed by his deluded worshippers as the “Rider of the Clouds,” or bringer of rains.
Iliya ya san cewa Jehobah ba wani allan halitta marar wanzuwa ba ne kamar Baal, wanda masu bauta masa da aka ruɗa suke yabonsa a matsayin “Mahayin Gajimare,” ko wanda yake tanadar da ruwan sama. [19] - We know this because horses can’t run on the clouds, can they?
Mun san haka domin dawakai ba sa gudu a cikin gajimari, za su iya ne? [20] - 15 The account tells us: “It came about in the meantime that the heavens themselves darkened up with clouds and wind and a great downpour began to occur.
15 Labarin ya ce: “Ya zama kuwa kamin an jima kaɗan, sararin sama ya yi baƙi ƙirin da hadari da iska, aka yi babban ruwa kuwa. [21] - Speaking about what will happen during the great tribulation, he said that people “will see the Son of man coming on the clouds of heaven.”
Sa’ad da yake bayyana abin da zai faru a lokacin ƙunci mai girma, ya ce mutane za su ‘ga Ɗan mutum yana zuwa a bisa gizagizai na sama.’ [22] - And any aches and pains were forgotten in the morning as we viewed the unspoiled valleys with clouds creeping lazily up their sides and the magnificent snowcapped peaks in the distance.
Mun mance ciwon da jikinmu yake yi sa’ad da muka tashi da safe kuma muka ga kwari mai kyau ga gajimare na zagayawa a hankali da kuma tuddai da ƙanƙara ya rufe kansu daga nesa. [23] - The storm clouds of Armageddon cannot be far-off.
Armageddon ya yi kusa. [24] - Referring to the judgment during the great tribulation, he said that people “will see the Son of man coming on the clouds of heaven.”
Da yake nuni ga hukunci da za a yi a lokacin ƙunci mai girma, Yesu ya ce mutanen “za su kuwa ga Ɗan mutum yana zuwa a bisa gizagizai na sama.” [25]
- The horses are galloping down from heaven on the clouds!
Retrieved June 25, 2019, 3:56 am via glosbe (pid: 28600)