Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:container

Discussion page of container

Glosbe's example sentences of container [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar container:
    1. How different these women are from the woman in the container!
      Waɗannan matan sun yi dabam da macen da ke cikin kwandon! [2]

    2. The angel takes swift action, throwing her back into the container and sealing it shut with the heavy lid.
      Sai mala’ikan ya yi sauri ya tura matar ciki kuma ya rufe kwandon da murfi mai nauyi. [3]

    3. These women use their powerful wings to swoop in and lift up the container containing “Wickedness.”
      Waɗannan matan sun yi amfani da fukafukansu masu ƙarfi suka ɗaga kwandon da “Mugunta” take ciki. [4]

    4. We gathered enough clothes to send a 40-foot [12 m] container full of clothes to our brothers in Mozambique.”
      Mun tara isashen tufafi, muka aika da kwandon aika kaya 40 [da ke daidai da faɗin ɗakuna uku] cike da tufafi wa ’yan’uwanmu a Mozambique.” [5]

    5. 16. (a) What did Zechariah next see happen to the ephah container?
      16. (a) Mene ne Zakariya ya gani ya faru da kwandon da ake kira epha? [6]

    6. The angel explains that the woman in the container is “Wickedness.”
      Mala’ikan ya bayyana cewa mata da ke cikin kwandon “Mugunta” ce. [7]

    7. (See opening image 3.) (b) Where do the women with wings take the ephah container?
      (Ka duba hoto na 3 da ke shafi na 21.) (b) Ina ne mata masu fukafukai suka kai kwandon da ake kira epha? [8]

    8. He threw [Wickedness] back into the ephah container, after which he thrust the lead weight over its mouth. —Zech.
      Ya tura [Mugunta] cikin kwandon, ya rufe bakin kwandon da murfi na darma mai nauyi.—Zak. [9]

    9. As used in the Bible, “atonement” conveys the thought of “exchange” or “cover,” as the right lid, for example, would properly cover a container.
      Kamar yadda aka yi amfani da ita cikin Littafi Mai Tsarki, “kafara” tana nufin “musanya” ko kuma “rufewa,” da murfi da ya yi daidai, alal misali, wanda zai rufe wani kwano daidai. [10]

    10. The sower carried the seed in a fold of his garment or in a container and scattered it with a long sweeping motion.
      Mai shuki yakan zuba iri a cikin rigarsa ko kuma a cikin moɗa sai ya riƙa yayyafa. [11]

    11. People would not light a lamp and put it under a “measuring basket” —a large container having a capacity of about eight dry quarts.
      Mutane ba za su kunna fitila su ɗaura ta a ƙarƙashin “akushi” ba, wato, wanda ya fi babban mudu girma. [12]

    12. It was a container used for holding water, oil, wine, or even butter.
      Gora ce da ake saka ruwa, mai, ruwan anab, ko kuma man shanu a ciki. [13]

    13. Why, though, would they take the container to Babylon?
      Amma me ya sa suka kai kwandon Babila? [14]

    14. 5:13) The angel assures us of this by thrusting the lead lid back over the container.
      5:13) Mala’ikan ya tabbatar mana da hakan ta wajen rufe kwandon da murfi mai nauyi. [15]


Retrieved January 9, 2020, 7:33 pm via glosbe (pid: 32471)