As we have seen, that drama contains lessons that can help us to walk with God.
Kamar yadda muka fahimta wannan wasan kwaikwayon ya ƙunshi darussa da za su taimake mu mu bi Allah.
5 The Bible contains many examples of those who were a bad influence on others.
5 Littafi Mai Tsarki yana ɗauke da misalai da yawa na miyagu da suka rinjayi wasu.
contains 19 lessons.
yana ɗauke da darussa 19.
Today, for example, members of the Native American Church describe peyote —a cactus that contains a hallucinogenic substance— as a “revealer of hidden knowledge.”
Alal misali, a yau, ’yan Native American Church (Cocin ’Yan Amirka) sun ce wasu kwayoyi masu sa gane-gane hanya ne “mai bayyana ɓoyayyun fahimi.”
A very small portion of the Earth’s surface contains most of the risk and most future large-scale disasters will occur in these areas.”
Bala’i sun cika aukuwa ne a wasu ɓangarori kaɗan na Duniya kuma yawancin bala’i masu girma da za su faru a nan gaba za su auku ne a wuraren nan.”
5 Our territory still contains those yearning to learn what the Bible really teaches.
5 Har ila akwai waɗanda suke marmarin sanin ainihin abin da Littafi Mai Tsarki yake koyarwa a yankinmu.
Although the vine’s branches in the illustration refer to Jesus’ apostles and other Christians who are in line for a place in God’s heavenly Kingdom, the illustration contains truths from which all of Christ’s followers today can benefit. —John 3:16; 10:16.
Ko da yake rassan kuringar anab na misalin Yesu yana nuni ga manzanninsa ne da kuma wasu Kiristoci da za su gaji Mulkin Allah na samaniya, misalin yana ɗauke da gaskiya da za ta amfani dukan mabiyan Kristi.—Yohanna 3:16; 10:16.
‘One brain contains more connections than the entire communications network on Earth.’—Molecular biologist
‘Ƙwalƙwalwa ɗaya yana kunshe da haɗin dukan na’urorin sadarwa a bisa Duniya.’ —Bisa ga Mai-ilimin abubuwa masu rai ƙanana
Regarding the red blood cells, a main component of this system, the book ABC’s of the Human Body states: “A single drop of blood contains more than 250 million separate blood cells . . .
Game da jan kwayoyin rai na jini, sashe na musamman na tsarin fa, littafin nan ABC’s of the Human Body ya ce: “Digon jini guda yana kunshe da ƙwayoyin rai dabam dabam miliyan 250 . . .
Granted, Revelation contains numerous symbolic numbers, but it also includes literal numbers.
Hakika, littafin Wahayin Yahaya yana cike da adadi na alama da yawa, amma ya haɗa da adadi na zahiri ma.
The book of Psalms contains some of the most profound and moving expressions of faith ever put in writing.
Littafin Zabura yana ɗauke da wasu daga cikin furcin bangaskiya masu girma kuma masu motsawa da aka taɓa rubutawa.
The word translated “reasonable” in the Bible contains the thought of being considerate.
Kalmar da aka fassara “sanin ya kamata” a cikin Littafi Mai Tsarki yana nufin sanin iyakar abin da za mu iya yi.
The Bible contains numerous other examples that instruct us to be peacemakers.
Akwai misalai da yawa a cikin Littafi Mai Tsarki da suka nuna yadda za mu kasance da salama da ’yan’uwanmu.
The Watchtower of October 1, 1995, pp. 19-24, contains Sister Padgett’s life story.
Da akwai tarihin ‘yar’uwa Padgett a cikin Hasumiyar Tsaro na 1 ga watan Oktoba, shekara ta 1995, shafuffuka na 19-24.
Review Box: The review box at the end of each chapter contains statements that answer the introductory questions.
Akwatin Bita: Akwatin bita da ke ƙarshen kowane babi yana ɗauke da amsoshin tambayoyin da aka yi a farkon babin.
The Bible contains the primary material we need to convince many that they can lead a less stressful life. —2 Timothy 3:16, 17.
Littafi Mai Tsarki na ɗauke da abubuwa na musamman da muke bukata don mu huɗubantar da mutane da yawa cewa za su iya rayuwa da ba ta da yawan bala’i.—2 Timothawus 3:16, 17.
(Proverbs 2:7) Each section of this study aid contains a chapter showing how we can apply the Bible’s wise counsel, but let us here consider just one example.
(Misalai 2:7) Kowanne sashe na wannan littafin nazari yana dauke da babi da yake nuna yadda za mu yi amfani da gargadi na hikima ta Littafi Mai Tsarki, amma bari mu bincika daya kawai.
While Africa contains a wealth of diversity – among its peoples, cultures, and governments – there are common challenges and opportunities.
Yayin da nahiyar ke cike da banbance banbance na mutane, al’adu da gwamnatoci, akwai abubuwan da ta kunsa na damarmaki da kalubale masu kamancecenuwa da juna.
translations.state.gov
(Colossians 4:7-18) On the contrary, we already have found that this final portion of the book contains noteworthy counsel, and there is more to learn from this section.
(Kolosiyawa 4:7-18) Akasarin haka, mun gane cewa wannan sashen littafi na ƙarshe yana ɗauke da gargaɗi da ya kamata mu mai da hankali a kai, akwai ƙarin abin da za a koya daga wannan sashen.
Contains texts that answer 20 Scriptural questions
Yana ɗauke da amsoshin tambayoyin Littafi Mai Tsarki guda 20
Penned by Daniel, the book contains prophecies regarding the rise and fall of world powers, the time of the Messiah’s arrival, and events that take place in our day.
Daniel ne marubucin, kuma littafin yana ɗauke da annabce-annabce game da tasowa da kuma faɗuwar ƙasashe masu ƙarfi, lokacin da Almasihu zai bayyana, da kuma abubuwan da za su faru a zamaninmu.
Many people are surprised to learn that the Bible contains good news that can give us hope.
Mutane da yawa suna mamakin sanin cewa Littafi Mai Tsarki na ɗauke da albishiri da zai sa mu kasance da bege.
14 Each chapter of this book contains powerful evidence that Christ has brought his followers into a genuine spiritual paradise in this time of the end.
14 Kowane babi na wannan littafin yana ɗauke da abubuwan da suka tabbatar mana cewa Yesu ya tattara mabiyansa cikin aljanna ta alama a waɗannan kwanaki na ƙarshe.
Psalm 55:22 contains an exhortation to trust in Jehovah and to put all personal burdens on Him.
Zabura 55:22 tana ɗauke ƙarfafawa ta dogara ga Jehobah da kuma ɗaura dukan damuwa a kansa.
Such renderings obscure the fact that the original text of Ephesians 1:7 contains a Greek word that means “blood.”
Irin waɗannan fassarar sun ɓoye gaskiyar cewa furci na asali na Afisawa 1:7 da ya ƙunshi kalmar Helenanci, da take nufin “jini.”