Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:context

Discussion page of context

Thus, the context strongly indicates that the number 144,000 must be taken literally.

Da haka ayoyin sun nuna cewa adadi 144,000 na zahiri ne.



This definition fits the context.

Wannan ma’anar ta yi daidai da matanin.



What does the context of Paul’s counsel about marriage show, and why is that important to keep in mind?

Menene mahalli na gargaɗin Bulus game da aure ya nuna, kuma me ya sa yake da muhimmanci a tuna hakan?



& CopyBack context menu item

& CopiarBack context menu item

KDE40.1

It is in this context that we can understand Isaiah 53:10.

A wannan matanin ne za mu fahimci Ishaya 53:10.



This is how these terms are to be understood when they occur in the same context in the Scriptures.

Haka za a fahimci waɗannan kalmomi yayin da sun bayyana cikin mahalli ɗaya cikin Nassosi.



(2 Peter 3:10-12) The context shows that “all these things” that are to be dissolved include the ruling elements of this corrupt world and all those who choose such rulership rather than God’s.

(2 Bitrus 3:10-12, Littafi Mai Tsarki) Mahallin wannan ayar ta nuna cewa “duk waɗannan” abubuwan da za su shuɗe sun ƙunshi masu sarautar wannan muguwar duniyar da dukan waɗanda suke goyon bayan sarautarsu maimakon na Allah.



19 Finally, consider the context of our theme scripture: “Wives be in subjection to [your] husbands.”

19 A ƙarshe, ka yi la’akari da nassi na jigonmu: “Matan aure, ku yi biyayya ga mazanku.”



The context indicates that James had first in mind the older men, or “teachers,” of the congregation.

Wannan bayanin ya nuna cewa ainihi Yaƙub yana yin magana ne ga dattawa, ‘masu koyarwa,’ a cikin ikilisiya.



In this context, James added: “If you have bitter jealousy and contentiousness in your hearts, do not be bragging and lying against the truth.

Yaƙub ya daɗa: “Idan kuna da kishi mai-zafi da tsaguwa a cikin zuciyarku, kada ku yi fahariya, kada ku yi ƙarya bisa gaskiya kuma.



6 Paul mentions “the solid foundation of God” in the same context in which he quotes Moses’ words about Korah and his supporters, recorded at Numbers 16:5.

6 Bulus ya ambaci “tushe mai-tsayawa na Allah” sa’ad da yake kaulin abin da Musa ya faɗa game da Korah da magoya bayansa kamar yadda aka rubuta Littafin Lissafi 16:5.



One of Jehovah’s Witnesses in Ukraine, where the Kingdom-preaching work was under ban for over 50 years, observed: “The situation in which Jehovah’s Witnesses found themselves should not be evaluated merely in the context of human relations. . . .

Wani Mashaidin Jehovah a Ukraine, inda aka hana aikin wa’azin Mulki na shekaru 50 ya lura haka: “Ba zai dace a ɗauki yanayin Shaidun Jehovah cewa yin mutane ba ne. . . .



Consider the context in this case.

Ka yi la’akari da mahallin a zancen nan.



Their experience shows that what Paul wrote some years later in a different context applies to Christians when they are persecuted.

Abin da suka fuskanta ya nuna cewa abin da Bulus ya rubuta shekaru daga baya a wani matani dabam domin Kiristoci ne lokacin da suke shan tsanani.



To whom does the expression “the twelve tribes of Israel” refer in the context of Matthew 19:28 and Luke 22:30?

Su waye ne furcin nan “kabilan Isra’ila goma sha biyu” yake nuni a cikin mahallin Matta 19:28 da Luka 22:30?



16 Any “tribulation” encountered within the context of marriage and childbearing will, however, be surpassed by another tribulation of far greater magnitude.

16 Duk wata ‘wahalar’ aure da kuma renon yara ba za ta kai na ƙunci mai girma tsanani ba.



The context of 2 Peter 3:7 shows that the heavens, earth, and fire mentioned there are also symbols.

Kuma idan muka bincika mahallin 2 Bitrus 3:7 da kyau, za mu ga cewa an yi amfani da sammai da duniya da kuma wuta a alamance ne.



To answer those questions, let us study the context of Paul’s words and see how Romans chapter 12 shows that refraining from retaliation is the right, the loving, and the modest course to follow.

Don mu amsa waɗannan tambayoyin, bari mu tattauna kalaman Bulus kuma mu ga yadda Romawa sura 12 ta nuna cewa guje wa rama mugunta shi ne tafarkin da ya fi dacewa, na ƙauna, da filako da ya kamata mu bi.



In the same context, Paul urged Christians “to work at good” and “to be rich in fine works.”

A cikin wasiƙar, Bulus ya aririci Kiristoci “su yi alheri” da kuma “mawadata cikin kyawawan ayyuka.”



2 Consider the context of those words.

2 Ka yi la’akari da yanayin kalaman nan.



As the context shows, Paul wrote these words to encourage fellow believers to focus on the happy outcome of their faithful course.

Bulus ya rubuta waɗannan kalmomin ne don ya ƙarfafa Kiristoci da ke zamaninsa su mai da hankali ga ladar da za su samu don kasancewa da aminci ga Allah.



(Leviticus 19:17, 18) Yes, the idea of “eye for eye, tooth for tooth” should be viewed in the context of the whole Law covenant, which Jesus said was summed up in two commandments: “You must love Jehovah your God with your whole heart and with your whole soul and with your whole mind” and “You must love your neighbor as yourself.”

(Levitukus 19:17, 18) Ya dace a fahimci dokar “ido domin ido, haƙori domin haƙori” ta kalaman Dokar alkawari, wanda Yesu ya bayyana da kalma ɗaya: “Ka yi ƙaunar Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan azancinka” da “Ka yi ƙaunar maƙwabcinka kamar ranka.”



What does the context reveal concerning those to whom Jesus was referring when he used the term “generation”?

Menene wannan batun ya bayyana game da waɗanda Yesu yake magana game da su sa’ad da ya yi amfani da kalmar nan “tsara”?



18:7) The context of Numbers 18:20 shows that this did not leave them impoverished materially.

18:7) Abin da Littafin Lissafi 18:20 ya faɗa ya nuna cewa wannan bai sa su talauta ba.



The context reveals that Paul was speaking of the freedom that results from being ‘released from the curse of the Law.’

Mahallin ya nuna cewa Bulus yana maganar ’yancin da ake samu daga ‘fansar mu daga la’anar shari’a.’