Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:demonstrates

Discussion page of demonstrates

What demonstrates the condition of our heart?

Mene ne yake nuna yanayin zuciyarmu?

jw2019

Truly, displaying an accommodating and generous disposition toward Christians having a weaker conscience —or voluntarily restricting our choices and not insisting upon our rights— demonstrates “the same mental attitude that Christ Jesus had.” —Romans 15:1-5.

Hakika, nuna halin yarda ga Kiristoci da suke da lamiri mai raunana—ko kuma rage zaɓenmu da kuma daina nacewa a kan damarmu—na nuna “halin Almasihu, Yesu.”—Romawa 15:1-5.

jw2019

5:7) One way in which Jehovah demonstrates his care is by providing us with various forms of assistance to help us serve him faithfully.

5:7) Hanya ɗaya da Jehobah yake nuna cewa yana kula da mu ita ce ta wajen taimakonmu a hanyoyi dabam dabam don mu bauta masa da aminci.

jw2019

Relate an experience that demonstrates what an immigrant may decide to do upon learning Bible truth.

Ka faɗi labarin da ke nuna abin da baƙon haure zai iya yi idan ya koyi gaskiyar Littafi Mai Tsarki.

jw2019

24:45-47) Today, our willingness to study and apply this material demonstrates that we personally are yielding to Christ’s headship, which contributes to peace and unity. —Rom.

24:45-47) A yau, son yin nazari da kuma yin amfani da abubuwan da aka rubuta a cikin waɗannan littattafan zai nuna cewa kowannenmu na miƙa wuya ga shugabancin Kristi, kuma hakan zai sa a ƙara samun salama da haɗin kai.—Rom.

jw2019

(b) Relate an experience that demonstrates how God is helping us today.

(b) Ka ba da labarin da ya nuna cewa Allah yana taimakonmu a yau.

jw2019

The Bible’s use of color demonstrates that God understands that color can elicit an emotional response in humans and that color can help us remember things. —10/1, pages 14-15.

Jehobah ya san cewa batsa za ta iya ɓata rayuwar mutum gaba ɗaya. Yana ƙaunar mu kuma yana so ya kāre mu daga abin da zai iya ɓata mu da aurenmu da kuma iyalinmu.—9/1, shafi na 6.

jw2019

Now she demonstrates commendable zeal by sharing diligently in field service, helping other people spiritually. —Ps.

Yanzu tana nuna himma sosai ta wajen fita hidimar fage, tana taimaka wa mutane su san Jehobah.—Zab.

jw2019

Engaging in brazen conduct demonstrates total disregard for God’s righteous laws.

Ƙazamin rashin kunya yana nuna ƙin daraja ƙa’idoji masu girma na Allah.

jw2019

In imitation of our Master, Christ Jesus, our life of self-sacrifice demonstrates love for Jehovah and our neighbors.

Ta yin koyi da Shugabanmu Kristi Yesu, sadaukar da kanmu na nuna muna ƙaunar Jehobah da kuma maƙwabtanmu.

jw2019

(Psalm 1:1-3) In addition, Jehovah sees your efforts and demonstrates his appreciation for your faithfulness.

(Zabura 1:1-3) Ban da haka, Jehovah yana ganin ƙoƙarce-ƙoƙarcenka kuma yana godiya ga amincinka.

jw2019

If he demonstrates genuine interest, we may leave him two magazines, a brochure, a book, or other literature that we are offering.

Idan ya nuna yana son saƙonmu sosai, muna iya bar masa mujallu biyu ko ƙasida ɗaya ko littafi guda ko kuma wasu littattafai da muke bayarwa.

jw2019

Every integrity-keeping Witness of Jehovah proves Satan to be a liar and demonstrates that even a persecuted human can be an unwavering advocate of God’s right to rule as Universal Sovereign.

Kowanne Mashaidin Jehovah mai aminci yana sa Shaiɗan ya zama maƙaryaci kuma yana nuna cewa ko mutum da ake tsananta wa zai iya zama mai ɗaukaka ikon Allah shi Mamallakin Dukan Halitta ya yi sarauta.

jw2019

8 Nehemiah’s example demonstrates how modesty can help us to keep from becoming self-reliant when we receive a change of assignment or additional responsibility.

8 Misalin Nehemiya ya nuna yadda tawali’u zai taimaka mana mu daina dogara ga iyawarmu sa’ad da aka canja mana aiki ko kuma muka sami ƙarin aiki.

jw2019

A situation that arose in Moses’ day demonstrates that.

Bari mu tattauna wani misali da ya nuna hakan.

jw2019

Our brother sees that by preaching the good news in difficult times, he demonstrates that he, indeed, views Jehovah as his stronghold.

Wannan ɗan’uwan ya ga cewa idan yana yin wa’azin bishara a wannan mawuyacin lokaci, zai nuna cewa Jehobah ne kagararsa.

jw2019

Nehemiah’s example demonstrates how modesty can help us to keep from becoming self-reliant when we receive a change of assignment or additional responsibility.

Misalin Nehemiya ya nuna yadda tawali’u zai taimaka mana mu daina dogara ga iyawarmu sa’ad da aka canja mana aiki ko kuma muka sami ƙarin aiki.

jw2019

The example of Hagar, Sarah’s maidservant, demonstrates this.

Labarin Hajaratu baiwar Saratu ya nuna hakan.

jw2019

(2 Corinthians 9:7) Making voluntary contributions to support the worldwide Kingdom-preaching work also demonstrates our thankfulness.

(2 Korinthiyawa 9:7) Ba da kyauta da yardan rai don toƙara wa aikin wa’azi na Mulki ma na nuna godiyarmu.

jw2019

(1 John 5:3) Our obedience demonstrates our love for God, and his commandments reflect his love for us.

(1 Yohanna 5:3) Biyayyarmu tana nuna cewa muna ƙaunar Allah, kuma dokokinsa sun nuna cewa yana ƙaunar mu.

jw2019

What experience demonstrates the unity of Jehovah’s Witnesses, and why do they enjoy such unity?

Wane labari ne ya nuna haɗin kan Shaidun Jehovah, kuma me ya sa suke morar irin wannan haɗin kai?

jw2019

21 The way we conduct ourselves toward others demonstrates how well we are doing in this regard.

21 Yadda muke bi da wasu mutane zai nuna yadda muke yi a wannan batun.

jw2019

12 Prayer to Jehovah in this regard demonstrates our keen desire to conduct Bible studies.

12 Yin addu’a ga Jehovah game da wannan ya nuna muna son mu gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki da kyau.

jw2019

5:8) If, however, he wastes his resources pursuing valueless things, he demonstrates “want of heart,” a lack of balanced judgment and good motivation.

5:8) Amma idan ya ɓata lokacinsa wajen yin aikin banza, yana nuna “wauta” wato rashin hankali da sanin ya kamata.

jw2019

Her thrice-repeated plea demonstrates her anxious concern that her son pay attention to her words.

Roƙo da ta maimaita sau uku ya nuna damuwarta ƙwarai don ɗanta ya mai da hankali ga maganarta.

jw2019

0