Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:disposition

Discussion page of disposition

Truly, displaying an accommodating and generous disposition toward Christians having a weaker conscience —or voluntarily restricting our choices and not insisting upon our rights— demonstrates “the same mental attitude that Christ Jesus had.” —Romans 15:1-5.

Hakika, nuna halin yarda ga Kiristoci da suke da lamiri mai raunana—ko kuma rage zaɓenmu da kuma daina nacewa a kan damarmu—na nuna “halin Almasihu, Yesu.”—Romawa 15:1-5.



Because having a fleshly disposition like that of Esau makes it more likely that a person will give up sacred things for illicit pleasures, such as fornication.

Domin idan muka aikata kamar Isuwa kuma muka bar sha’awoyi na jiki su rinjaye mu, zai yi mana sauƙi mu yi zunubi kamar fasikanci, kuma a sakamako mu rasa gādonmu.



7 When we face opposition or even outright persecution, let us seek God’s help so that we can maintain a disposition like that of Paul.

7 Lokacin da muke fuskantar hamayya ko kuma tsanantawa kai tsaye, mu nemi taimakon Allah saboda mu riƙe farin ciki kamar irin na Bulus.



“I have no one else of a disposition like his who will genuinely care for your concerns.

“Ba ni da wani kamarsa wanda ya damu da ku sosai.



The responsibility for the disposition of taxes rests with the superior authorities, not with the taxpayer.

Amfani da haraji hakki ne da yake rataye a wuyar masu iko, ba ta mai biyan haraji ba.



(1 Peter 2:21-23) Having the “mental disposition” of Jesus can be a major defense against Satan’s attacks. —1 Peter 4:1.

(1 Bitrus 2:21-23) Kasancewa da “niyairin ta Yesu za i iya zama kāriya daga hare-haren Shaiɗan.—1 Bitrus 4:1.



• Although we are “objects of hatred,” what disposition do we maintain?

• Ko da yake mu “abin ƙi” ne, wane hali muke kiyaye?



7:13, 14) To be sure, people may now display a sheeplike or a goatlike disposition.

7:13, 14) A yanzu, mutane suna iya kasancewa da irin halin tumaki ko kuma na awaki.



Saul’s disposition came to be characterized by suspicion and jealousy toward David —a man to whom Jehovah would later give the kingship.

Saul ya fara tuhuma da ƙishin Dauda, mutumin da daga baya Jehobah zai ba wa sarauta.



To counteract a tendency to be unforgiving, work on having a thankful and appreciative disposition.

Idan ma’aurata suna gode wa juna, hakan zai sa su riƙa gafarta wa juna.



It encompasses such aspects as our desires, thoughts, disposition, attitudes, capabilities, motivations, and goals.

Hakan ya ƙunshi sha’awarmu da tunaninmu da mutuntakarmu da iyawarmu da muradinmu da kuma maƙasudanmu.



A gloomy disposition and despondent feelings can lead to negative thinking.

Halin baƙin ciki zai iya kai ga mugun tunani.



(b) With what disposition did Samuel fulfill his assignment to anoint Saul?

(b) Mene ne ra’ayin Sama’ila sa’ad da Jehobah ya ce masa ya naɗa Saul sarki?



After some ten years of working with Timothy, the apostle Paul wrote to the Philippians: “I have no one else of a disposition like [Timothy’s] who will genuinely care for the things pertaining to you. . . .

Bayan shekara goma na yin aiki da Timotawus, manzo Bulus ya rubuta zuwa ga Filibiyawa: “Ba ni da kowa wanda hankalinsa ya yi daidai da nasa [Timotawus] ba, wanda zai yi tattalin zamanku da gaskiya. . . .



“When he speaks the lie,” said Jesus, “he speaks according to his own disposition, because he is a liar and the father of the lie.”

“Sa’anda ya ke yin ƙarya,” in ji Yesu, “don kansa ya ke yi: gama maƙaryaci ne shi, da uban ƙarya kuma.”



12, 13. (a) How did Satan show his vicious disposition after the birth of Jesus?

12, 13. (a) Ta yaya Shaiɗan ya nuna cewa shi mugu ne bayan an haifi Yesu?



When he speaks the lie, he speaks according to his own disposition, because he is a liar and the father of the lie.”

Sa’anda ya ke yin ƙarya, don kansa ya ke yi: gama maƙaryaci ne shi, da uban ƙarya kuma.”



Her positive disposition helped me to cope with my own limitations.

Ra’ayi mai kyau da matata take da shi ya taimaka mini na bi da kasawata.



(b) How will developing the same disposition as that of Timothy help you in the ministry?

(b) Ta yaya kasancewa da irin halin Timoti zai taimake ka a hidima?



We thus can “follow his steps closely” and “arm [ourselves] with the same mental disposition” as Christ had. —1 Pet.

Yin hakan zai taimaka mana mu “bi sawun” Yesu sosai kuma mu riƙa tunani kamar sa.—1 Bit.



12, 13. (a) What disposition did Elisha show as a learner?

12, 13. (a) Wane hali ne Elisha ya nuna sa’ad da ake horar da shi?



Regardless of our individual disposition, however, we can cultivate and deepen our desire to learn from Jehovah.

Ko yaya halinmu yake, za mu iya gina kuma mu yi sha’awa mu koya daga Jehovah sosai.



In this case, the “heart” relates to one’s disposition.

Ta yin nazarin Littafi Mai Tsarki da kuma aikata abin da muka koya.



It has a positive effect on their disposition, speech, and actions.

Ƙari ga haka, tana kyautata ra’ayinsu da furucinsu da kuma abubuwan da suke yi yau da kullum.