Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:distant

Discussion page of distant

Glosbe's example sentences of distant [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar distant:
    1. 17 After Jesus’ death, the disciples courageously obey his command to bear witness to him “both in Jerusalem and in all Judea and Samaria and to the most distant part of the earth.”
      17 Bayan mutuwar Yesu, almajiransa sun bi umurninsa da gaba gaɗi na yin shaidarsa a “Urushalima, da duk ƙasar Yahudiya, da ta Samariya, har ya zuwa iyakar duniya.” [2]

    2. She says: “I noticed for some time that Michael, my husband, had been emotionally distant from me and was treating our children coldly.
      Ta ce: “Na lura cewa mai gidana Micheal ya daina sake mana jiki da ni da yaranmu. [3]

    3. Moreover, he entrusted them with a sacred commission —to make disciples “of people of all the nations” and to be witnesses of him “to the most distant part of the earth.”
      Bugu da ƙari, ya ɗanka musu aiki mai tsarki, wato, su almajirtar da mutanen “dukan al’ummai” su zama shaidunsa “har kuma iyakan duniya.” [4]

    4. Later my husband was sent to a distant labor camp for being a Witness.
      Daga baya, aka kai mijina wani sansani mai nisa sosai domin shi Mashaidi ne. [5]

    5. Christ commissioned his followers: “You will be witnesses of me . . . to the most distant part of the earth.”
      Kristi ya umurci mabiyansa: “Za ku kuma zama shaiduna . . . har ya zuwa iyakar duniya.” [6]

    6. The things he foretold would be fulfilled in a grander way in the distant future.
      Abin da ya annabta zai sake cika a hanya mafi girma a lokaci da yake zuwa a gaba can da nesa. [7]

    7. Jesus gave an illustration in which he likened himself to a man who “traveled to a distant land to secure kingly power,” or to “secure a kingdom.”
      Yesu ya yi wani kwatanci wanda a ciki ya kwatanta kansa da wani mutumin da “ya tafi cikin wata ƙasa mai-nisa garin ya samo mulki.” [8]

    8. (Matthew 6:10, 33) Jesus also entrusted them with the assignment to witness and to make disciples of people in Jerusalem, Judea, Samaria, and the most distant parts of the earth. —Matthew 24:14; 28:19, 20; Acts 1:8.
      (Matiyu 6:10, 33) Yesu kuma ya ba su amanar aikin yin wa’azi da kuma almajirantar na mutanen Urushalima, Yahudiya, Samariya, da manisantar duniya.—Matiyu 24:14; 28:19, 20; Ayyukan Manzanni 1:8. [9]

    9. He is not a nameless, distant entity, beyond knowing or understanding.
      Ba wani ba ne da ba shi da suna wanda yake nesa, wanda ba za a taba saninsa ba, ko kuma a fahimce shi. [10]

    10. The book A Lawyer Examines the Bible remarks: “While romances, legends and false testimony are careful to place the events related in some distant place and some indefinite time, . . . the Bible narratives give us the date and place of the things related with the utmost precision.”
      Littafin nan A Lawyer Examines the Bible ya ce: “Littattafan soyayya da tatsuniya ba sa ambata lokaci ko kuma wurin da abubuwa suka faru, . . . amma Littafi Mai Tsarki yana ambata daidai lokaci da kuma inda abubuwa suka faru.” [11]

    11. (Matthew 6:33; 13:45, 46; Luke 13:23, 24) This must have touched their heart deeply because they soon became tireless and courageous proclaimers of the Kingdom good news to distant parts of the earth, to which fact the book of Acts amply testifies. —Acts 1:8; Colossians 1:23.
      (Matiyu 6:33; 13:45, 46; Luka 13:23, 24) Babu shakka, wannan ya motsa zukatansu sosai domin ba da daɗewa ba sun zama masu shelar bisharar Mulkin har iyakar duniya da gaba gaɗi, littafin Ayyukan Manzanni ya ba da tabbacin wannan.—Ayyukan Manzanni 1:8; Kolosiyawa 1:23. [12]

    12. 17 Not all are able to go to distant parts of the world to take the Kingdom message to others.
      17 Ba kowa ba ne zai iya zuwa wasu ƙasashe masu nisa don yin bisharar Mulki ga mutane ba. [13]

    13. 20:28) After his resurrection, he commissioned his disciples to be witnesses of him “to the most distant part of the earth.”
      20:28) Bayan an ta da shi daga matattu, ya umurci almajiransa su zama shaidunsa “har kuma iyakan duniya.” (A. M. [14]

    14. 16 Jesus underlined the close link between God’s spirit and the preaching work when he told his followers: “You will receive power when the holy spirit arrives upon you, and you will be witnesses of me . . . to the most distant part of the earth.”
      16 Yesu ya nanata jituwar da ke tsakanin ruhun Allah da kuma aikin wa’azi sa’ad da ya gaya wa mabiyansa: ‘Amma za ku sami iko sa’ad da Ruhu Mai Tsarki ya sauko muku, za ku kuma zama shaiduna . . . har ya zuwa iyakar duniya.’ [15]

    15. He is not a distant source of aid, promising only to arrive in time to help in moments of need.
      Shi ba wani ɗan agaji ba ne da ke nesa, wanda zai kawo ɗauki sa’ad da matsaloli suka taso. [16]

    16. Missionaries were sent out “to the most distant part of the earth.”
      An aika da masu wa’azi na ƙasashen waje zuwa “iyakan duniya.” [17]

    17. But is God really too distant and unsearchable?
      Amma da gaske ne cewa Allah yana da nisa ainun da ba za a iya nemansa ba? [18]

    18. The early Christians spread the good news of the Kingdom to the most distant part of the earth.
      Kiristoci a ƙarni na farko sun yaɗa bishara game da Mulki a wurare da yawa. [19]

    19. Jesus further told them: “You will receive power when the holy spirit arrives upon you, and you will be witnesses of me both in Jerusalem and in all Judea and Samaria and to the most distant part of the earth.”
      Yesu ya daɗa gaya musu: “Za ku karɓi iko lokacinda Ruhu Mai-tsarki ya zo bisanku; za ku zama shaiduna kuma cikin Urushalima da cikin dukan Yahudiya da Samariya, har kuma iyakan duniya.” [20]

    20. They were not expected to love a divine being who was distant and unknown.
      Ba su bukatar su ƙaunaci wanda yake nesa da ba su sani ba. [21]

    21. 6 On occasion, Jehovah gave comfort by specifying a time, near or distant, when his people would be delivered.
      6 A wani lokaci, Jehovah ya yi ta’aziyya ta wurin ambata ainihin lokaci, ko na kusa ko kuma na gaba da daɗewa da za a ceci mutanensa. [22]

    22. Her lamentation was heard in distant Ramah, in the territory of Benjamin, north of Jerusalem.
      Mutane sun ji kukanta tun daga Ramah, da ke Banyamin a arewancin Urushalima. [23]

    23. WHY SOME HAVE DOUBTS: Many who believe in God feel distant from him.
      ABIN DA KE SA WASU SHAKKA: Mutane da yawa da suka yi imani da Allah suna ganin ba zai yiwu su kusace shi ba. [24]

    24. No doubt, he cherished what he had heard about God’s dealings with Abraham, Isaac, and Jacob, who were his distant relatives.
      Babu shakka, ya daraja abubuwan da ya ji game da yadda Allah ya bi da Ibrahim, Ishaƙu, da Yakubu, waɗanda danginsa ne na nesa. [25]

    25. Sarah supported her God-fearing husband, whom God had assigned to serve in a distant land.
      Saratu ta taimaki maigidanta mai tsoron Allah, wanda Allah ya aika zuwa wata ƙasa mai nisa. [26]


Retrieved July 1, 2019, 1:28 pm via glosbe (pid: 15260)