The psalmist says that the nations mutter an empty thing, meaning that their purpose is empty and doomed to failure
Marubucin zabura ya ce al’ummai za su riƙa gunagunin banza kuma hakan yana nufin cewa ba za su yi nasara ba
This is empty because their purpose is doomed to failure.
Wannan al’amarin wofi ne saboda ba za su ci nasara ba.
Are all such individuals doomed to a life of unhappiness?
Dukan waɗannan ba za su yi rayuwa ta farin ciki ba ke nan?
This may explain Jesus’ warning about the urgency of fleeing a doomed city: “Let the man on the housetop not come down to take the goods out of his house.” —Matthew 24:17.
Mai yiwuwa hakan ne ya sa a lokacin da Yesu yake gargaɗar da mabiyansa game da gudun gaggawa da za su yi kafin halakar birnin, ya ce: “Wanda yake a kan bene kada ya sauko garin shi kwashe kayan da ke cikin gidansa.”—Matta 24:17.
(Psalm 10:17) When he urged Lot and his family to leave the doomed city of Sodom, Lot “kept lingering.”
(Zabura 10:17) Lokacin da ya aririci Lot da iyalinsa su bar birnin Sodom da ke fuskantar halaka, Lot ya “yi nauwa.”
It is their purpose that is empty; it is futile and doomed to failure.
Nufinsu ne abin banza, kuma ba zai yi nasara ba.
(Revelation 12:9; 2 Corinthians 4:4; 11:3) The apostle Paul warned that many religious people would, sadly, be “doomed to perish” because they would be deceived by Satan, who would “produce miracles and wonders calculated to deceive.”
(Ru’ya ta Yohanna 12:9; 2 Korinthiyawa 4:4; 11:3) Manzo Bulus ya yi kashedi cewa mutanen addinai da yawa za su ‘halaka’ domin Shaiɗan zai ruɗe su, wanda zai yi ‘mu’ujizai da abubuwa masu girma don ruɗu.’
The end result is that even though you and I hadn’t done anything wrong —we hadn’t even been born when Adam and Eve sinned— they doomed us and all their future offspring and ours to a life of imperfection and sin that would end in death.
Sa’ad da Adamu da Hawwa’u suka yi zunubi, ba a haife mu ba tukun balle ma a ce mun yi wani laifi. Amma zunubinsu ya jawo wa dukanmu ajizanci da kuma zunubi, waɗanda ke kai ga mutuwa.
Knowing that, in time, Roman soldiers would besiege the doomed city of Jerusalem, preventing flight, Jesus lovingly warned his disciples: “When you see Jerusalem surrounded by encamped armies, then know that the desolating of her has drawn near.”
Sanin cewa da shigewar lokaci, sojojin Roma za su zagaye Urushalima da za a halaka kuma su hana kowa fita, Yesu cikin ƙauna ya yi wa almajiransa gargaɗi: “Sa’anda kuka ga Urushalima tana kewaye da dāgar yaƙi, sa’annan ku sani rushewarta ta kusa.”
Even so, you are not doomed to a life of misery.
Amma, hakan ba ya nufin an ƙaddara cewa za ka yi baƙin ciki a rayuwa.
But we need not feel powerless or doomed to defeat.
Amma ba ma bukatar mu ji cewa ba mu da begen yin nasara.
So stated one Christian woman who felt that her bad experiences as a child doomed her to failure.
In ji wata mata Kirista wadda take jin cewa abubuwan da ta aikata sa’ad da take ƙarama za su sa ta yi laifi.
8 In modern times, sincere students of the Bible have learned from the inspired Scriptures that this system is doomed to destruction.
8 A zamanin yau, ɗaliban Littafi Mai Tsarki sun koya daga huraren Nassosi cewa wannan zamani ya kai a halaka.
10 Satan is doomed to failure, however, because this is “the Lord’s day,” and nothing can prevent Jesus from ‘completing his conquest.’
10 Shaiɗan ba zai yi nasara ba, domin wannan “ranar Ubangiji” ce, kuma ba abin da zai hana Yesu “yin nasara.”
Are such children doomed to fail?
Shin waɗannan yaran za su iya yin nasara a rayuwarsu kuwa?
4 However, Satan’s scheme to thwart Jehovah’s purpose was doomed to failure.
4 Duk da haka, ƙullin Shaiɗan na wargaza nufin Allah ba zai yi nasara ba.
Even worse was Ahab’s reaction to Jehovah’s warning that the campaign to recover Ramoth-gilead was doomed to failure.
Mafi muni ma abin da Ahab ya yi ne game da gargaɗin Jehovah cewa maido da Ramoth-gilead ba zai yi nasara ba.
(John 15:20) This does not mean, however, that you are doomed to a life of ridicule and rejection.
(Yohanna 15:20) Amma wannan ba ya nufin cewa an ƙaddara maka ba’a da ƙiyayya ba.
When Rahab realized that Jericho was doomed, she told the two Israelite spies that the city was paralyzed with fear of the advancing Israelites.
Sa’ad da Rahab ta fahimci cewa za a halaka Yariko, ta gaya wa ’yan leƙen asiri na Isra’ila cewa mutanen birnin suna jin tsoron Isra’ilawa.
(Revelation 17:17) Babylon the Great, the world empire of false religion, is doomed to destruction.
(Ru’ya ta Yohanna 17:17) An kusa halaka Babila Babba, wato, daular duniya na addinin ƙarya.
Was Isaiah doomed to failure?
Ishaya zai ci nasara ne?
“Babylon the Great” is doomed to destruction
“Babila Babba” za ta halaka nan ba da daɗewa ba
They urged him and his family to flee from the doomed cities.
Waɗannan mala’ikun sun gaya ma Lutu da iyalinsa su fita da sauri daga waɗannan biranen.
No matter what you may have experienced in this wicked world, you are not a helpless victim; neither are you doomed to failure.
Ko menene ka taɓa fuskanta a wannan muguwar duniya, ba zaka kaɗaita ba, kuma ba za ka kasa ba.
Are the poor doomed to stay in the clutches of poverty forever?
Matalauta za su kasance cikin talauci ne har abada?
0