Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:doubts

Discussion page of doubts

He says that from childhood his “doubts and uncertainties [about God] went to and fro and [his] disbeliefs grew.”

Ya ce tun yana yaro “tantamarsa da shakka [game da Allah] ya ci gaba kuma rashin imanin[sa] ya ƙaru.”

jw2019

By inspiring Habakkuk to write down his concerns, Jehovah provided us with an important object lesson: We must not be afraid to tell Him about our concerns or doubts.

Jehobah ya koya mana darasi mai muhimmanci tun da yake ya sa Habakkuk ya rubuta damuwarsa. Hakan ya nuna mana cewa bai kamata mu ji tsoron gaya wa Jehobah damuwarmu ba.

jw2019

What if Doubts Linger?

Idan Shakka ta Daɗe Kuma Fa?

jw2019

How did Satan plant doubts in Eve’s mind?

Ta yaya Shaiɗan ya dasa tantama a zuciyar Hauwa’u?

jw2019

How has Satan used the method of raising questions to create doubts?

Ta yaya ne Shaiɗan ya yi amfani da dabarar ta da tambayoyi don ya jawo shakka?

jw2019

How did Jesus teach Peter that his doubts and fears were unfounded?

Ta yaya Yesu ya nuna wa Bitrus cewa bai kamata ya ji tsoro ko kuma ya yi shakka ba?

jw2019

16 What if we are tempted to murmur because of having doubts about certain teachings that Jehovah’s people hold in common?

16 Idan aka jarabe mu mu yi gunaguni domin muna shakkar wata koyarwa na mutanen Jehobah fa?

jw2019

Then he met a Witness couple and talked with them about his doubts and questions.

Wata rana ya haɗu da wasu Shaidun Jehobah ma’aurata, ya tattauna da su game da abubuwan da suke sa shi shakka kuma ya yi musu tambayoyi.

jw2019

3 One ploy that Satan uses is to plant doubts in our mind.

3 Wata dabara da Shaiɗan yake amfani da ita, ita ce saka tantama a zukatanmu.

jw2019

If the second teacher confirms the explanation of the first one, the doubts of most students may be put to rest.

Idan malamin na biyu ya tabbatar da bayani na malami na farkon, za a warware shakka ta yawancin ɗaliban.

jw2019

At first, I ignored these doubts, but gradually my faith became weaker and weaker.

Da farko na yi watsi da wannan shakkar da nake yi, amma da sannu a hankali bangaskiyata ta fara mutuwa.

jw2019

Hitoshi’s family and friends encouraged him to remain firm in his resolve to be honest, yet he began to have some doubts.

Iyalin Hitoshi sun ƙarfafa shi ya yi tsayin daka a yin gaskiya, duk da haka, ya soma yin shakka.

jw2019

7 Diligent personal study can help you answer questions, resolve any doubts, and strengthen your convictions.

7 Idan kana mai da hankali wajen yin nazarin Littafi Mai Tsarki sosai, hakan zai taimaka maka ka iya amsa wasu tambayoyi.

jw2019

Planting Doubts Fails to Succeed

Ƙoƙarin Sa Su Yin Shakka Bai Yi Nasara Ba

jw2019

The ‘faithful slave’ may eventually publish something that answers our questions and clears up our doubts.

Daga baya ‘bawa mai aminci’ na iya wallafa wani abu da zai amsa tambayoyinmu kuma ya kawar da shakkarmu.

jw2019

If a young person has doubts, how can parents provide assistance?

Idan matashi yana shakka, ta yaya iyaye za su taimaka masa?

jw2019

With gentle probing, the friend, who is one of Jehovah’s Witnesses, learned that the girl was overwhelmed with questions and doubts: “Why is there so much evil?

Ta ci gaba da tambaya a hankali, abuyarta da Mashaidiyar Jehovah ce ta fahimci cewa yarinyar tana da tambayoyi da yawa da kuma shakka: “Me ya sa mugunta ta yi yawa?

jw2019

20 As you strive to reach your goals, including baptism, you may at times experience anxiety and doubts.

20 Sa’ad da kuke ƙoƙarin cim ma maƙasudanku, da ya haɗa da yin baftisma, za ku iya jin ɗawainiya da kuma shakka a wasu lokatai.

jw2019

If we focus on Jehovah and his Son, on what they have done, are doing, and will do for those who love them, we will keep corrosive doubts at bay.

Idan muka mai da hankali ga abin da Jehobah da Ɗansa suka yi wa mutanen da suka ƙaunace su da abubuwan da suke yi wa masu ƙaunarsu a yanzu da kuma waɗanda za su yi musu a nan gaba, za mu kasance da bangaskiya sosai.

jw2019

9 What if we do find ourselves in a tunnel of doubts?

9 To, yaya idan muka fuskanci cewa muna cikin rijiyar shakka?

jw2019

“He who doubts,” cautioned the disciple James, “is like a wave of the sea driven by the wind and blown about.

Almajiri Yakubu ya yi gargaɗi: “Mai shakka, kamar raƙuman ruwan teku yake, waɗanda iska ke korawa tana tuttunkuɗawa.

jw2019

You may recall that Gail, mentioned earlier in this series, doubts whether she will ever get over the death of her husband, Rob.

Ka tuna matar da muka ambata ɗazun mai suna Gail da maigidanta ya rasu? Ta ɗauka cewa ba zai yiwu ta daina makokin maigidanta mai suna Rob ba.

jw2019

What can help us to overcome doubts about certain Christian teachings?

Menene zai taimake mu mu sha kan shakka game da wasu koyarwar Kirista?

jw2019

20 We know the depth of sorrow and misery brought on by such doubts.

20 Mun san zurfin baƙin ciki da azaba da wannan shakkar ta jawo.

jw2019

Love for God and trust in him can help us to overcome lingering doubts about whether we will be able to live up to our dedication.

Ƙaunar Allah da kuma dogara a gare shi, zai iya taimaka mana mu sha kan yin shakkar ba za mu iya aikata daidai da keɓe kanmu ba.

jw2019

0