Page 1
Students do not need to go to college to get a good job, but they do need to master high school-level skills.” —American Educator, Spring 2004.
Ɗalibai ba sa bukatar su je kwaleji kafin su sami aiki mai kyau, amma ya kamata su gwanance a aikinsu kamar waɗanda suka je jami’a.”—American Educator, Spring 2004.
jw2019
In this regard, a Brazilian educator, Tania Zagury, says: “The tendency of every child is to seek pleasure.
Game da wannan, wata malama a Brazil, Tania Zagury ta ce: “Bukatar kowane yaro ne ya samu jin daɗi.
jw2019
The Great Educator, Jehovah, qualifies us for the ministry.
Babban Mai Koyarwa, Jehovah, yana isar da mu don hidima.
jw2019
One educator noted: “The ability to think abstractly is one of the most difficult of human accomplishments.”
Wani gwanin malami ya lura cewa: “Iya tunani ba tare da kome ba yana cikin abu mafi wuya da ’yan Adam suke cim ma.”
jw2019
“Children . . . need encouragement like plants need water,” explains educator Timothy Evans.
Wani malami mai suna Timothy Evans ya ce: “Kamar yadda shuke-shuke suke bukatar ruwa sosai, haka ma yara . . . suke bukatar a riƙa yaba musu.
jw2019
If Paul had continued to practice Judaism, he may well have risen to a position similar to that of Simeon, the son of Paul’s educator, Gamaliel.
Da Bulus ya ci gaba da bin addinin Yahudanci, ƙila da ya sami irin maƙamin Siman, ɗan malaminsa, Gamaliyal.
jw2019