Example usage sentences of emphasizes
(Isaiah 6:3) This description emphasizes God’s superlative purity and cleanness.
(Ishaya 6:3) Wannan kwatancin ya nanata cewa Allah mai tsarki ne kuma mai tsabta.
3 It should not surprise us that the Bible emphasizes the need for regular encouragement.
3 Ba abin mamaki ba ne da Littafi Mai Tsarki ya ce mu riƙa ƙarfafa juna.
10 The Bible repeatedly emphasizes the need to keep awake and keep our senses.
10 Sau da sau Littafi Mai Tsarki ya nanata bukatar mu kasance a faɗake kuma mu mai da hankali.
This comparison, as well as the idea that honey and milk were under the maiden’s tongue, emphasizes the goodness and pleasantness of the words spoken by the Shulammite.
Kwatancin nan zuma da madara da ke ƙarƙashin harshen budurwar na nanata nagarta da kuma kyaun kalaman da suka fito daga bakin ’yar Shulem.
In any case, the Bible is the starting point for our study program, and in the New World Translation, we have a version that properly emphasizes the divine name as it highlights God’s Kingdom rule. —Psalm 149:1-9; Daniel 2:44; Matthew 6:9, 10.
Ko yaya dai, Littafi Mai Tsarki shi ne wurin da za mu fara nazarinmu, kuma a cikin New World Translation, muna da juyin da ya nanata sunan Allah da kyau kuma ya nanata Mulkin Allah.—Zabura 149:1-9; Daniel 2:44; Matta 6:9, 10.
The Interpreter’s Bible comments: “The writer thus emphasizes that this foreigner is a follower of the true God.”
Wani juyin Littafi Mai Tsarki ya ce: “Marubucin ya nuna cewa wannan baƙuwar baiwar Allah na gaskiya ce.”
In a statement that emphasizes the trustworthiness of these promises, John was told: “Write, because these words are faithful and true.” —Revelation 21:1-5.
A furci da ya nanata gaskiyar wannan alkawari, an gaya wa Yohanna: “Ka rubuta: gama waɗannan zantattuka masu-aminci ne masu-gaskiya.”—Ru’ya ta Yohanna 21:1-5.
12 The Bible emphasizes Jehovah’s holiness hundreds of times.
12 Littafi Mai Tsarki ya nanata tsarkakar Jehobah sau da yawa.
3:14) In Romans chapter 12, Paul emphasizes this, saying that our love should be “without hypocrisy” and that “in brotherly love” we should have “tender affection for one another.”
3:14) A Romawa sura 12, Bulus ya nanata wannan, yana cewa bai kamata ƙaunarmu ta zama “na ganin ido ba” kuma “cikin ƙaunar ’yan’uwa” ya kamata mu yi “zaman daɗin soyayya da juna.”
The Bible emphasizes another quality linked to remembering Jehovah: “Let endurance have its work complete, that you may be complete and sound in all respects, not lacking in anything.”
Littafi Mai Tsarki ya nanata wani hali da ke da nasaba da tunawa da Jehobah, ya ce: “Bari haƙuri shi cika aikinsa, domin ku kamilta, ku cika kuma, ba ragaggu ne cikin kome ba.”
The mark 666 emphasizes that deficiency by repeating the number three times.
Wannan lamba ta 666 yana nanata kasawar har sau uku.
10:31) It should not surprise us that the Bible emphasizes the need for regular encouragement.
10:31) Ba abin mamaki ba ne da Littafi Mai Tsarki ya ce mu riƙa ƙarfafa juna.
2 Act Shrewdly: Proverbs 22:3 emphasizes the wisdom of ‘concealing ourselves’ from calamity.
2 Ku Mai da Hankali: Misalai 22:3 ta nuna cewa hikima ce mutum ya “ɓuya” sa’ad da muka hangi masifa.
Moses reviews these laws and emphasizes the need to love Jehovah and obey his commandments.
Musa ya maimaita waɗannan dokoki kuma ya nanata bukatar ƙaunar Jehovah da kuma kiyaye dokokinsa.
This psalm emphasizes that spiritual blessings are far more valuable than physical blessings.
Wannan zabura ta nanata cewa albarka ta ruhaniya ta fi albarka ta zahiri amfani.
Little wonder the Bible emphasizes the need for us to “safeguard practical wisdom.”
Shi ya sa Littafi Mai Tsarki ya ce mu “kiyaye sahihiyar hikima.”
3 The prophecy of Isaiah 40:10, 11 emphasizes the tenderness with which Jehovah shepherds his people.
3 Annabci na Ishaya 40:10, 11 sun nanata yadda Jehobah yake kula da mutanensa cikin ƙauna.
(Isaiah 6:2, 3; Revelation 4:6-8) This repetition emphasizes that Jehovah is holy, clean, and pure to the superlative degree.
(Ishaya 6:2, 3) Wannan maimaitawa yana nuna cewa Jehobah mai tsarki ne, yana da tsabta da kuma tsarkaka da babu kamarsa.
Others feel that the expression emphasizes that a person would be willing to lose some skin if it meant saving his life.
Wasu kuma suna ji cewa furucin ya nanata cewa mutum zai yarda ya rasa wasu fatu idan ba zai rasa ransa ba.
11, 12. (a) What prophetic example emphasizes the importance of looking for the good within the family?
11, 12. (a) Wane misali na annabci ne ya nanata muhimmancin neman abu mai kyau cikin iyali?
Notice how the Bible emphasizes what this should be.
Ka lura da abin da Littafi Mai Tsarki ya nanata da ya kamata a koyar.
Peter emphasizes the importance of having “intense love for one another” and of maintaining peace with our fellow Christians.
Bitrus ya nanata muhimmancin kasance da “ƙauna mai-huruwa zuwa ga juna” da kasance da salama tare da ’yan’uwanmu Kiristoci.
Since this psalm emphasizes the transitoriness of human life, it was likely composed after the Israelites were delivered from Egyptian bondage and during their 40-year trek in the wilderness, when thousands of deaths brought a faithless generation to its end.
Tun da wannan Zabura ta mai da hankali a kan gajeriyar rayuwar mutum ne, wataƙila an rubuta ta ne bayan an ceci Isra’ilawa daga bauta a ƙasar Masar da kuma lokacin tafiyarsu ta shekara 40 cikin daji, lokacin da mutuwar dubbai ta kawo ƙarshen tsara marar aminci.
Introducing the text in this way emphasizes that the Bible is from God and helps build high regard for it in the mind of the listener.
Gabatar da ayar a wannan hanyar yana nuna cewa Littafi Mai Tsarki ya fito ne daga wurin Allah kuma yana sa masu sauraro su daraja shi sosai.
This fact emphasizes that the Kingdom arrangement is solidly based on legal contracts.
Hakan ya nuna cewa an kafa Mulkin bisa yarjejeniyoyi.