Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:equivalent

Discussion page of equivalent

Page 1

Every second, the sun emits energy equivalent to the explosion of many hundreds of millions of nuclear bombs.

A kowace sakan, rana tana fid da zafi da ya yi daidai da miliyoyin boma-boman nukiliya.

jw2019

According to Brewer’s Dictionary of Phrase and Fable, its Hebrew equivalent is: “If a word be worth one shekel, silence is worth two.”

Wani ƙamus ɗin Hausa ya ce: “Kurum ta raba ka da kowa.”

jw2019

3 To many people today, a martyr is more or less the equivalent of a fanatic, an extremist.

3 Mutane da yawa a yau suna ɗaukan wanda yake shirye ya mutu domin imaninsa cewa mai wawan bi ne.

jw2019

The encyclopedia Great Ages of Man states that because of this Church-State marriage, “by A.D. 385, only 80 years after the last great wave of persecution of Christians, the Church itself was beginning to execute heretics, and its clerics were wielding power almost equivalent to that of the emperors.”

Kundin sani Great Ages of Man ya faɗi cewa domin shaƙuwa tsakanin Coci da Jiha, “a ƙarshen shekara ta 385 A.D., shekara 80 kawai bayan tsanantawa mai tsanani wa Kiristoci, Coci kansa ya fara kashe waɗanda ra’ayinsu ya bambanta da na cocin, kuma limamansa suna da iko kusan daidai da na mai mallakar daular.”

jw2019

IN ITS original languages, the Bible uses the Hebrew word sheʼohlʹ and its Greek equivalent haiʹdes more than 70 times.

A HARSUNANSA na asali, Littafi Mai Tsarki ya yi amfani da kalmar Ibrananci sheʼohlʹ da kuma ta Helenanci haiʹdes fiye da sau 70.

jw2019

Numbers 3:39-51 Why is it essential that the ransom be an exact equivalent?

Litafin Lissafi 3:39-51 Me ya sa yake da muhimmanci cewa fansar ta daidaita?

jw2019

6 As a full-grown man, Jesus was to be the exact equivalent of the once perfect Adam.

6 Sa’ad da ya zama mutum, Yesu zai yi daidai da Adamu sa’ad da yake kamiltacce.

jw2019

Ricardo and his wife, Fernanda, withdrew the equivalent of seven hundred dollars (U.S.) from their bank account.

Ricardo da matarsa, Fernanda, sun karɓi kuɗin da ya yi daidai da daloli ɗari bakwai daga asusun bankinsu.

jw2019

What is more, secular records do show that a man named Mardukâ, a Persian equivalent of Mordecai, served as a court official in Shushan at the time described in the book.

Bugu da ƙari, littattafan tarihi suna ɗauke da sunan nan Mardukâ wanda shi ne Mordekai. Littattafan sun ce ya yi hidima a fādar sarkin da ke Shushan a daidai lokacin da Littafi Mai Tsarki ya ambata.

jw2019

(Matthew 4:4; Deuteronomy 8:3) Just as we need to eat bread or its equivalent every day of our lives in order to sustain our physical body, we likewise need to absorb Jehovah’s thoughts daily to maintain our spirituality.

(Matiyu 4:4; Maimaitawar Shari’a 8:3) Kamar yadda muke bukatar mu ci burodi ko kuma abinci kowace ranar rayuwanmu domin mu rayu, hakanan muke bukatar tunanin Jehovah kowace rana domin mu kiyaye ruhaniyarmu.

jw2019

Every second, the sun emits energy equivalent to the explosion of many hundreds of millions of nuclear bombs.

Kowacce daƙiƙa, rana tana fid da zafi da ya yi daidai da ɗarurruwan miliyoyin bom na nukiliya.

jw2019

Two lepta were the equivalent of 1/64 of a day’s wage.

Dari biyu sun yi daidai da kashi daya cikin sattin da hudu na kudin aikin yini.

jw2019

7:27) Breaking one’s marriage vow is equivalent to lying to God, and God hates liars!

7:27) Karya alkawarin aure yana kama da yi wa Allah ƙarya kuma mun san cewa Allah ya tsani maƙaryata!

jw2019

For example, they tell us that our sun every second emits energy equivalent to the explosion of 100,000 million megatons of TNT.

Alal misali, sun gaya mana cewa kowace daƙiƙa, rana tana fid da ƙarfi da ya yi daidai da ƙarfin fashewar tan na TNT miliyan 100,000.

jw2019

In fact, during that one year, they along with the relatively small remaining body of anointed Christians devoted a total of 1,333,966,199 hours to the public ministry —equivalent to well over 150,000 years!

Hakika, a shekarar hidimar da ta wuce, taro mai girma da sauran rukuni na shafaffun Kiristoci sun ba da sa’o’i 1,333,966,199 a hidimar fage wato daidai da na fiye da shekaru 150,000!

jw2019

Sparrows were so abundant and cheap that two could be purchased for less than the equivalent of five cents in modern values.

Domin yawansu da kuma araharsu ana sayar da biyu ƙasa da naira biyar a kuɗin yau.

jw2019

Science writer David Bodanis observed: “The mass our Sun is exploding into energy each second is equivalent to [billions of atomic] bombs.”

Wani masanin kimiyya mai suna David Bodanis ya ce: “A kowace daƙiƙa, rana tana fid da zafi da ya yi daidai da na biliyoyin bama-bamai na atam.”

jw2019

If demanded monthly, “the hundredth” would be equivalent to 12 percent a year.

Idan suka bukaci wannan kowane wata, “kashi ɗaya na ɗari” zai yi daidai da kashi 12 na ɗari a shekara.

jw2019

For example, at 2 Samuel 13:21, the Greek Septuagint contains the equivalent of the words: “But he would not hurt the feelings of Amnon his son, because he loved him, for he was his firstborn.”

Alal misali, game da littafin 2 Sama’ila 13:21, littattafai na Septuagint a yaren Girka suna ɗauke da waɗannan kalmomin: “Amma ba ya son ya ɓata wa ɗansa rai, yana ƙaunarsa domin shi ne ɗansa na fari.”

jw2019

The convincing evidence of unseen realities is so strong that faith is said to be equivalent to that evidence.

Tabbacin abin da ba a gani ba yana da ƙarfi sosai da har ya sa aka ce bangaskiya ta yi daidai da tabbacin.

jw2019

(Matthew 17:24) By contrast, Jesus said that two sparrows sold “for a coin of small value,” the equivalent of 45 minutes’ wages.

(Matta 17:24) Akasarin haka, Yesu ya ce ana sayar da gwarare biyu a bakin ‘anini guda,’ wato kuɗin aiki na minti 45 ke nan.

jw2019

Every second, the sun emits energy equivalent to the explosion of many hundreds of millions of nuclear bombs.

Kowacce dakika, rana tana fid da zafi da ya yi daidai da darurruwan miliyoyin bom na nukiliya.

jw2019

“Sheol” is the equivalent of the word “Hades.”

Ma’anar “Sheol” ɗaya ce da kalmar nan “Hades.”

jw2019

Giselle, a 17-year-old girl, found a wallet with documents and the equivalent of $35 (U.S.).

Wata ’yar shekara 17, mai suna Giselle, ta tsinci zabira da ke ɗauke da takardu da kuma daloli 35.

jw2019

In Jesus’ day, a talent was equivalent to about 6,000 denarii.

A zamanin Yesu, talanti guda ya yi daidai da denarii 6,000.

jw2019

Contents