One writer estimates that “each fruit-bearing [palm] tree will have yielded two or three tons of dates as tribute to its owners in the course of its lifetime.”
Wani marubuci ya kimanta cewa “kowane itacen dabino zai iya yin ’ya’ya har tan biyu ko uku na dabino da mai shi zai samu riba sa’ad da take raye.”
According to certain estimates, some two billion access it on mobile devices, such as smartphones and tablets.
Wani ƙirge da aka yi ya nuna cewa wajen mutane biliyan biyu suna shiga Intane ta wayar selula da allon kwamfutar hannu, wato Tablets.
6 According to some scientific estimates, the physical universe has existed for at least 12 billion years.
6 Wasu masana kimiyya sun kimanta, cewa sararin samaniya ta zahiri ta wanzu na aƙalla shekara biliyan 12.
The Spanish influenza alone killed about 20,000,000 people following World War I—some estimates being 30,000,000 or more.
Cutar Spanish influenza kaɗai ta kashe mutane wajen 20,000,000 bayan Yaƙin Duniya na I —wasu sun kimanta 30,000,000 ne ko kuwa fiye da haka ma.
If those estimates are anywhere near correct, God’s firstborn Son enjoyed close association with his Father for aeons before the creation of Adam.
Idan kimantawar gaskiya ce, Ɗan fari na Allah ya more dangantaka na kurkusa da Ubansa na shekaru aru-aru kafin a halicci Adamu.
Some estimates place the total number of deaths due to wars and armed conflicts since 1914 at more than 100 million!
Wasu bincike sun nuna cewa mutane fiye da miliyan 100 sun rasa rayukansu sanadiyyar yaƙe-yaƙen da aka soma yi tun 1914!
Although the earth produces enough food for everyone, the UN Food and Agriculture Organization estimates that 840 million people worldwide have too little to eat.
Ko da yake ana shuka abincin da zai ishe kowa, Ƙungiyar Abinci da Noma ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ƙiyasta cewa mutane miliyan 840 ne a duniya ba su da isashen abinci.
Estimates of the number of species on earth vary from 2 million to 100 million.
Wani bincike ya nuna cewa akwai abubuwa masu rai dabam-dabam aƙalla miliyan biyu zuwa ɗari a duniya.
The World Health Organization estimates that family violence poses a greater risk to the health of women than traffic accidents and malaria combined.
Ƙungiyar Kiwon Lafiya ta Duniya ta kimanta cewa nuna ƙarfi a iyali yakan sa lafiyar mata cikin haɗari fiye da haɗarin mota da kuma zazzabin cizon sauro gaba ɗayansu in an haɗa.
A 2011 UN report estimates that in that part of the world, nearly 134 million women are missing from the population as a result of abortion, infanticide, and neglect.
Wani rahoto da Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayar a shekara ta 2011 game da mata a nahiyar ya nuna cewa zubar da ciki da kisan jarirai da kuma rashin kula ne sanadiyyar mutuwa ko ɓacēwar mata guda miliyan 134 daga al’ummar.
The World Bank estimates that six of the ten fastest growing economies in the world this year will be African.
Bankin Duniya ya kiyasce cewa shida a cikin kasashe goman farko na duniya da za su fi bunkasar tattalin arziki a wannan shekarar, kasashen Afrika ne.
translations.state.gov
The World Health Organization estimates that malnutrition plays a major role in the deaths of more than five million children each year.
Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya ta kimanta cewa yunwa ita ce kan gaba wajen sanadin mutuwar yara fiye da miliyan biyar kowace shekara.
One encyclopedia estimates that up to 60 million people died in World War II.
Wani kundin sani ya kamanta cewa mutane kusan miliyan 60 ne suka mutu a Yaƙin Duniya ta biyu.
The African Union estimates that Africa has lost hundreds of billions of dollars to corruption – hundreds of billions that was not invested in education, infrastructure, or security.
Tarayyar kasashen Afrika AU ta kiyasce yadda Afrika ta rasa biliyoyin daloli a sakamakon cin hanci da rashawa – biliyoyin dalolin da aka kasa zubawa a fannin ilimi, ababan more rayuwa da tsaro.
translations.state.gov
• According to the best available estimates, “between 1 and 2 million Americans age 65 or older have been injured, exploited, or otherwise mistreated by someone on whom they depended for care or protection,” says the National Center on Elder Abuse.
• Wani adadi da ke akwai ya nuna cewa, “tsakanin miliyan 1 ko 2 na Amirkawa masu shekara 65 zuwa sama, wanda suka dogara ya kula da su ko ya kāre su, ya ji musu rauni ko ya wulakanta su,” in ji National Center on Elder Abuse (Cibiyar Kula da Wulakanta Tsofaffi).