Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:expanded

Discussion page of expanded

Page 1

(Acts 2:4-11) Next, the territory expanded to the Samaritans.

(Ayyukan Manzanni 2: 4-11) Bayan haka, suka soma yi wa Samariyawa wa’azin bishara.

jw2019

(Genesis 25:23) It is noteworthy too that when Jacob was about to depart for Haran, Isaac expanded the blessing that he had given earlier. —Genesis 28:1-4.

(Farawa 25:23) Ya kamata mu tuna cewa sa’ad da Yakubu yake son ya tafi Haran, Ishaƙu ya daɗa albarkar da ya yi masa a dā.—Farawa 28:1-4.

jw2019

12 In recent years, we have expanded our ministry by contacting people at places other than their homes.

12 A shekarun baya bayan nan, mun faɗaɗa hidimarmu ta wajen gamuwa da mutane a wasu wurare ba a gidajensu ba kawai.

jw2019

6 Since the establishment of God’s Kingdom in heaven in 1914, the branches of the mustard “tree” have expanded beyond expectations.

6 Tun lokacin da aka kafa Mulkin Allah a sama a shekara ta 1914, rassan “itacen” mastad sun faɗaɗa fiye da yadda aka yi tsammani.

jw2019

3 In view of the initiative’s success, it is now being expanded worldwide to other densely populated metropolitan areas.

3 Tun da wannan tsarin ya yi nasara sosai, ana yunƙurin soma shi a wasu manyan birane da dama a faɗin duniya, inda akwai mutane da yawa sosai.

jw2019

Many in the worldwide congregation of God’s people who have relinquished certain responsibilities are able to take advantage of new or expanded opportunities in Jehovah’s work.

’Yan’uwa maza da yawa da ke ƙungiyar Jehobah a faɗin duniya da suka ba matasa aikinsu sun yi amfani da wannan zarafin don su faɗaɗa hidimarsu ga Jehobah.

jw2019

Brother Lett also announced that the School for Traveling Overseers and Their Wives and the School for Branch Committee Members and Their Wives would be expanded to two classes each year at Patterson, with provisions for those who have previously attended to attend a second time.

Ɗan’uwa Lett ya kuma sanar cewa za a riƙa yin Makaranta don Masu Kula Masu Ziyara da Matansu da kuma Makaranta don ’Yan Kwamitin Reshe da Matansu sau biyu kowace shekara a Patterson don waɗanda suka halarci a dā su sake halarta.

jw2019

Also consider an example of how impressively the Kingdom arrangement has expanded.

Ka kuma yi la’akari da yadda wa’azin Mulki ya sami ci gaba sosai a wata ƙasa.

jw2019

Yet, Christ’s followers back then imitated the example of the first-century Christians and eagerly expanded the territory in which they preached.

Duk da haka, mabiyan Kristi sun yi koyi da misalin Kiristoci na ƙarni na farko kuma suna ɗokin faɗaɗa yankin da suke wa’azi.

jw2019

(Galatians 6:16) In a mighty way, this new spiritual nation expanded throughout the then known world.

(Galatiyawa 6:16) A hanya mai girma, wannan sabuwar al’umma ta ruhaniya ta faɗaɗa kuma aka san ta a dukan duniya.

jw2019

“As the Church expanded and various institutions arose, it became necessary to make laws which would insure the proper and permanent support of the clergy.

“Sa’ad da Coci ya faɗaɗa kuma wasu ɓangarori suka taso, ya zama wajibi a kafa doka da zai kasance hanyar tallafawa da ta dace kuma na dindindin ga shugabannan addini.

jw2019

How is this initiative being expanded?

Ta yaya za a faɗaɗa wannan tsarin wa’azi?

jw2019

And even if an atom were expanded until it was as tall as a 14-story building, its nucleus would be the size of a mere grain of salt located on the seventh floor.

Kuma idan aka mike kwayar atam har sai ta kai tsawon bene mai hawa 14, cibiyarta ba za ta fi kwayar gishiri ba da za a iya gani a hawa na bakwai.

jw2019

10 During the first century, God’s people who came into the Christian arrangement received new or expanded instructions on worship and conduct.

10 Jehobah ya ba wa Isra’ilawa doka ta hannun Musa don yana so su san yadda ya kamata su yi rayuwa da kuma ibada.

jw2019

To Abraham, Jehovah gave an expanded promise.

Jehobah ya yi wa Ibrahim ƙarin alkawari.

jw2019

Initially, what was the primary work of the apostles, and how was that work later expanded?

Da farko, menene ainihin aikin manzanni, kuma wane ƙarin hakki suka samu?

jw2019

(Matthew 24:14; John 14:12) While the number of anointed ones on earth has been diminishing over the years, that of the other sheep has expanded to include literally millions.

(Matta 24:14; Yohanna 14:12) Yayin da adadin shafaffun a duniya yana raguwa a cikin shekaru da suka shige, adadin waɗansu tumakin yana ƙaruwa da ya kai a zahiri miliyoyi.

jw2019

It expanded protection of the right to the free exercise of religion so that no federal, state, or local government could lawfully limit religious freedom.

Hakan ya shafi ’yancin gudanar da hidimomin addini kuma babu dokar gwamnati ko jiha ko ta ƙaramar hukuma da za ta iya hana wannan ’yancin.

jw2019

Though traveling over bumpy roads and hanging bridges has its challenges, they are happy that they expanded their ministry.

Ko da yake sun fuskanci ƙalubalen tafiya a hanyoyin da ba su da kyau da kuma gadan katako, suna farin ciki cewa sun faɗaɗa hidimarsu.

jw2019

In 1988, I was invited to the dedication of the newly expanded branch office in Ghana.

A shekara ta 1988, a lokacin da za a keɓe sababbin gine-gine na ofishin reshe da ke Gana ga Jehobah, an gayyace ni, kuma na halarta.

jw2019

Nevertheless, let us consider three areas wherein Jehovah’s organization has moved ahead: (1) progressive spiritual enlightenment, (2) an improved and expanded ministry, and (3) timely adjustments in organizational procedures.

Duk da haka, bari mu bincika wurare uku da ƙungiyar Jehovah ta ci gaba: (1) wayewa ta ruhaniya da take cin gaba, (2) hidima da aka gyara kuma aka faɗaɗa, na (3) gyara na kan lokaci a tsarin ƙungiyar.

jw2019

Then, in the year 36 C.E., it was further expanded to include the world of uncircumcised Gentiles.

Sa’an nan, a shekara ta 36 bayan haihuwar Yesu, suka soma yin wa’azi ga mutanen al’ummai da ba a yi musu kaciya ba.

jw2019

9 After zealously engaging in his ministry for about two years, Jesus expanded the preaching activity by sending out his 12 apostles to preach.

9 Bayan ya yi wa’azi na kusan shekara biyu, Yesu ya faɗaɗa aikin wa’azin ta wajen aika manzanninsa goma sha biyu su yi wa’azi.

jw2019

COVID-19 expanded in clusters mainly in and around Hubei.

COVID-19 ya fadada cikin gungura a ciki da kewayen Hubei.

Tico19

The following day, he expanded the restrictions to include the United Kingdom and Ireland.

Washe Gari Ya Fadada ƙuntatawa Zuwa kasar Ingila da ma ireland.

Tico19

Contents