Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:facets

Discussion page of facets

Glosbe's example sentences of facets [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar facets:
    1. Throughout his ministry, he displayed love in its many facets, including empathy and compassion.
      A cikin dukan hidimarsa, ya nuna kauna a hanyarta dabam dabam, hade da juyayi da kuma tausayi. [2]

    2. 12 To be fully pleasing to our God, however, we must be obedient in all facets of our life.
      12 Idan muna son mu faranta wa Allah rai sosai, dole ne mu yi biyayya a duka fasalolin rayuwarmu. [3]

    3. What should be our goal in all facets of the ministry, including public witnessing?
      Mene ne ya kamata ya zama ainihin burinmu yayin da muke yin wa’azi? [4]

    4. By inspiration, the writers of the Christian Greek Scriptures set out —for our benefit— amazing facets of Jehovah’s purpose.
      Ruhu mai tsarki ya taimaka wa marubucin Nassosin Helenanci na Kirista su bayyana gaskiya masu ban al’ajabi game da ƙudurin Jehobah. [5]

    5. (John 17:24) Having experienced God’s love in heaven, Jesus when on earth sought to reveal that love in its many beautiful facets.
      (Yohanna 17:24) Domin ya shaida ƙaunar Allah a sama, sa’ad da yake duniya Yesu ya bayyana fasaloli da yawa masu kyau na wannan ƙaunar. [6]

    6. (Psalm 37:4) But what can make knowing Jehovah and the many facets of his personality an “exquisite delight”?
      (Zabura 37:4) Amma menene zai sa sanin Jehovah da kuma fasaloli na mutuntakarsa ya zama abin ‘faranta zuciya’? [7]

    7. 10 For some 1,500 years, Jehovah’s dealings with Israel revealed many new facets of his personality.
      10 A cikin shekaru 1,500 da Jehobah ya yi sha’ani da Isra’ilawa, ya bayyana abubuwa da yawa game da halinsa. [8]

    8. (Genesis 1:26) These facets of Jehovah’s personality —power, justice, wisdom, and love— are so frequently highlighted in Scripture that they may be referred to as God’s cardinal attributes.
      (Farawa 1:26) Wadannan sashen mutuntakar Jehovah—karfi, shari’a, hikima, da kuma kauna—an nanata su sau da yawa a cikin Nassosi da za a iya kiransu halayen Allah na musamman. [9]

    9. What facets of the apostle Paul’s ministry did they imitate?
      Waɗanne abubuwa game da hidimar Bulus ne suka yi koyi da shi? [10]

    10. But by contemplating the record of his dealings with people and by considering what he has created, you really can discern facets of his personality.
      Ta wurin yin bimbini game da labarin sha’aninsa da mutane da kuma yin la’akari da abubuwan da ya halitta, za ka fahimci fannonin mutuntakarsa. [11]

    11. As we examine some of the beautiful facets of this gemlike quality, we will come to see why the Bible says that “God is love.” —1 John 4:8.
      Yayin da muka bincike wannan hali mai kyau, za mu fahimci abin da ya sa Littafi Mai Tsarki ya ce, “Allah kauna ne.” —1 Yohanna 4:8. [12]

    12. (1 Thessalonians 2:8; 2 Peter 1:7) Like the facets of a beautiful diamond, all these godly qualities balance and complement one another.
      (1 Tasalonikawa 2:8; 2 Bitrus 1:7) Kamar fasalin kyakkyawar lu’u-lu’u, dukan waɗannan halaye na Allah suna aiki tare su ba da sakamako mai kyau. [13]

    13. With everlasting life in view, we will surely see and understand ever more facets of God’s love.
      Da yake muna begen rai madawwami, babu shakka za mu gani kuma mu fahimci ƙarin fannoni na ƙaunar Allah. [14]

    14. This sign is composed of several facets, which together make up a composite identifying mark, or signal —the sign of Jesus’ presence.
      Waɗannan alamun sun ƙunshi fasaloli masu yawa da suka sa aka fahimci alamar, wato, alamar dawowar Kristi. [15]

    15. In the events that followed and as circumstances required, the Israelites saw Jehovah reveal different facets of his personality —as the Almighty, as a Judge, a Leader, a Deliverer, a Warrior, and a Provider. —Ex.
      Ta abubuwan da suka faru bayan haka, Isra’ilawa sun ga yadda Jehobah ya bayyana halayensa dabam dabam, a matsayin Maɗaukaki Duka, Alƙali, Shugaba, Mai Ceto, Jarumi, da kuma Mai Tanadi.—Fit. [16]

    16. Besides war, other facets of the sign are visible.
      Ban da yaƙe-yaƙe, da wasu fasaloli na wannan alamar da suka bayyana. [17]

    17. (b) What facets of love will we discuss in this article?
      (b) Waɗanne fannoni na ƙauna za mu tattauna a wannan talifin? [18]

    18. 7:7-11 If persistence is good when I make requests to God, how about in other facets of life? —Luke 11:5-13.
      7:7-11 Idan naciya yana da kyau yayin da na ke roƙon Allah abu, game da wasu fannonin rayuwa fa?—Luka 11:5-13. [19]

    19. The video Jehovah’s Witnesses —Organized to Share the Good News answers those questions by providing a close-up look at the many facets of our international activities.
      Bidiyon nan Jehovah’s Witnesses—Organized to Share the Good News ya amsa waɗannan tambayoyin da suka bayyana aikinmu na dukan duniya dalla-dalla. [20]

    20. Let us, then, examine some of the facets of Jehovah’s matchless love.
      Bari mu bincika wasu fannoni na ƙaunar Jehovah da babu na biyunta. [21]

    21. Let us examine three facets of Jesus’ love —his self-sacrificing spirit, his tender compassion, and his willingness to forgive.
      Bari mu bincika ɓangarori uku na ƙaunar Yesu—ruhunsa na sadaukar da kai, da kuma juyayinsa mai taushi, da kuma kasancewarsa a shirye ya gafarta. [22]

    22. (2 Chronicles 16:9) These beautiful facets of Jehovah’s personality are lost to those who do not know his name.
      (2 Labarbaru 16:9) Waɗanda ba su san sunansa ba sun yi hasarar wannan ɓangaren na mutuntakar Jehobah. [23]

    23. To read Jehovah’s words clearly by using the 2013 revision can be compared to examining each jewel, admiring its many facets, clarity, color, and beauty.
      Karanta kalmomin Jehobah daga juyi na 2013, yana kamar bincika kowane gwal yayin da kake mai da hankali ga haskensa da tsarinsa da kuma kyaunsa. [24]

    24. For example, during the 2006 service year, 6,741,444 Kingdom publishers spent a total of 1,333,966,199 hours in all facets of the work, which included the conducting of 6,286,618 home Bible studies.
      Alal misali, a shekarar hidima ta 2006, masu shelar Mulki 6,741,444 sun ba da sa’o’i 1,333,966,199 a dukan fannoni na hidimar, waɗanda suka haɗa da gudanar da nazarin Littafi Mai Tsarki na gida 6,286,618. [25]

    25. 5 The focus of the Messianic prophecies is a “sacred secret” with many facets of universal importance.
      5 Annabce-annabce na Almasihu “asiri” ne mai fannoni da yawa da suke da muhimmanci ga dukan mutanen duniya. [26]


Retrieved July 6, 2019, 1:37 pm via glosbe (pid: 14714)