* (John 16:13) We may think of the holy spirit as a patient guide.
16:13) Ruhu mai tsarki yana kama ne da mai ja-gora mai haƙuri.
Let us consider three things you can do to shepherd your children —know them, feed them, and guide them.
Bari mu tattauna abubuwa uku da za ku iya yi don ku kula da yaranku: Ku san su da kyau, ku koyar da su, kuma ku ja-gorance su.
Recall that when Jehovah had Solomon make a request, the king asked for wisdom to guide the people.
Akwai wani lokacin da Jehobah ya ce Sulemanu ya roƙi duk abin da yake so, sai ya ce Jehobah ya ba shi hikima don ya shar’anta Isra’ilawa.
Indeed, the admonition in the Christian Greek Scriptures was written primarily to guide and strengthen anointed ones to maintain integrity and keep themselves worthy of their heavenly calling.
Hakika, gargaɗi da ke rubuce cikin Nassosin Kiristoci na Hellenanci an rubuta shi ne musamman domin a yi wa shafaffu ja-gora da kuma ƙarfafa su domin su riƙe amincinsu kuma su tabbatar da kansu sun cancanci wannan kira na samaniya.
Just as a GPS can help a person identify where he is and guide him to his destination, so research tools can help him see the road he is on and discern how to remain on the path to life.
Kamar yadda taswira za ta iya taimaka wa mutum ya san wurin da yake nema, hakan ma waɗannan littattafan za su iya taimaka wa mutum ya tsai da shawara da za ta taimaka masa ya samu rai madawwami.
When considering paragraph 3, explain where to find the “Parents’ Guide” and give an example of the instructions found there.
Sa’ad da kuke tattauna sakin layi na 3, ka bayyana yadda za su iya shiga sashen “Umurni ga Iyaye” kuma ka ba da misalin umurnin da ke wurin.
Why not pick up a Bible today and let it guide you to a better life?
Zai dace ka soma karatun Littafi Mai Tsarki domin zai inganta rayuwarka.
It would be wise to walk with such a guide rather than heading off on our own.
Zai kasance hikima ce mu bi wannan mai ja-gora maimakon mu yi gaban kanmu.
4 Jesus also promised those early disciples that the spirit would ‘teach them all things’ and ‘guide them into all the truth.’
4 Yesu kuma ya yi alkawari wa almajirai na farko cewa ruhun zai ‘koyar da su dukan abu’ kuma ya ‘ja-gorance su cikin dukan gaskiya.’
One tour group’s non-Witness guide was most impressed with this expression of brotherly affection.
Wata mai zagayawa da mutane ta yi mamakin yadda ’yan’uwan suka nuna ƙauna.
As depicted on page 17, how can God’s spirit serve as a sure guide for us?
Kamar yadda aka nuna a shafi na 17, ta yaya ruhun Allah zai yi mana ja-gora da kyau?
However, he let Jehovah guide him through difficult times.
Duk da haka, ya bar Jehobah ya yi masa ja-gora a mawuyacin lokaci.
When we face day-to-day challenges, principles found in the Bible should guide our steps so that we make wise decisions and avoid the traps and pitfalls of this world.
Sa’ad da muka fuskanci matsaloli na yau da kullum, mizanan da suke cikin Littafi Mai Tsarki za su ja-gorance sawayenmu don mu yanke shawarwarin da suka dace kuma mu guje wa tarkunan wannan duniyar.
Then, how you feel about things —what your emotions and conscience tell you— will become “a more assured guide in this immense labyrinth of human opinions,” said Rousseau. —History of Western Philosophy.
Da haka, yadda ka ji game da abubuwa, wato abin da motsin zuciyarka da lamirinka suka gaya maka, zai zama “tabbataccen ja-gora a waɗannan ra’ayoyin mutane da aka dagula,” in ji Rousseau.—History of Western Philosophy.
There is a powerful force in the universe that can guide us successfully through life in this wicked world.
Da akwai wani iko a sararin samaniya da zai iya yi mana ja-gora a wannan muguwar duniya har mu tsira.
(Jeremiah 17:9) Would you rely on a treacherous and desperate person to guide you in your decision making?
(Irmiya 17:9) Za ka dogara ga mutum mai rikici da ciwuta ya ja-gorance ka a yin zaɓe?
True Christians do not guide their thinking and actions by the opinions of “profitless talkers, and deceivers of the mind.”
Kiristoci na gaskiya ba sa barin ra’ayin “masu-maganar banza, masu-ruɗi” su ja-goranci tunaninsu da kuma ayyukansu.
Bible scholars have noted that this expression might be based on the way a shepherd sometimes follows his sheep, calling out to guide them and to keep them from going the wrong way.
Wani masanin Littafi Mai Tsarki ya lura cewa wannan furcin wataƙila daga yadda makiyayi yake bin tumakinsa ne, yana kira yana yi musu ja-gora yana hana su bin hanyar da ba daidai ba.
19 Jesus allowed God’s Word to guide not only his actions but also his teaching.
19 Yesu ya kuma yi amfani da Kalmar Allah sa’ad da yake koyarwa.
Jesus identified three things we must do to allow God’s will to guide us.
Yesu ya nuna abubuwa uku da suka zama wajibi mu yi idan muna son Allah ya mana ja-gora.
For example, a tour guide working with an American travel agency was amazed at the affection and assistance shown by the Witnesses to foreign delegates at an international convention in Germany in 2009.
Alal misali, wata mai aikin kai mutane zagaya da take aiki da wani kamfani a Amirka ta yi mamaki ƙwarai sa’ad da ta ga yadda Shaidun Jehobah suke ƙaunar juna a taron ƙasashe da aka yi a ƙasar Jamus, a shekara ta 2009.
Guide Your Steps by Godly Principles
Ka Yi Ja-gorar Sawayenka Da Ƙa’idodin Allah
I asked for his forgiveness and for his holy spirit to guide and strengthen me.
Na roƙe shi ya gafarta mini kuma ruhunsa mai tsarki ya yi mini ja-gora kuma ya ƙarfafa ni.
I began to pray to Jehovah and to ask him to guide me in the right way.
Na soma yi wa Jehovah addu’a, na gaya masa ya bishe ni a hanya da ke daidai.
When we are about to consider Scriptural material, we should first ask in prayer for holy spirit to guide us.
Kafin mu bincika wani batu na Nassi, ya kamata mu fara yin addu’a mu roƙi Allah don ruhu mai tsarki ya yi mana ja-gora.