Glosbe's example sentences of hands [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar hands:
- “The heavens are declaring the glory of God; and of the work of his hands the expanse is telling,” David wrote.
“Sammai suna bayyanawar ɗaukakar Allah; sararin sama kuma yana nuna aikin hannuwansa,” Dauda ya rubuta. [2] - They “shall long enjoy the work of their hands.”—Isaiah 65:22, Revised Standard Version; Genesis 2:15.
“Za su daɗe suna jin daɗin aikin hannuwansu.”—Ishaya 65:22; Farawa 2:15. [3] - Think about how heartrending it must have been for him to bind Isaac’s hands and feet and have him lie on the altar that Abraham himself had built.
Ka yi tunanin irin baƙin ciki da ya yi sa’ad da yake ɗaure hannayen da ƙafafun Ishaƙu kuma ya sa shi ya kwanta a kan bagadin da Ibrahim ya gina da hannunsa. [4] - Be positive: The key to coping with chronic illness without losing joy is often in your own hands.
Ka kasance da ra’ayi mai kyau: Sau da yawa ya rage naka ne ko za ka ci gaba da farin ciki yayin da kake jimrewa da rashin lafiya mai tsanani. [5] - For instance, as babes, both Moses and Jesus escaped death at the hands of a tyrannical ruler.
Alal misali, sa’ad da yake jariri, Musa da Yesu sun tsira daga hannun mugun sarkin da ya so ya kashe su. [6] - Draw close to your heavenly Father through prayer, and learn to leave yourself in his caring hands.
Ka yi addu’a a gare shi kuma ka dogara gare shi gabaki ɗaya. [7] - It is proper to pray that Jehovah “firmly establish . . . the work of our hands” and bless our efforts in the ministry.
Ya dace mu yi addu’a Jehobah ya “tabbatar mana da aikin hannuwanmu” kuma ya albarkace ƙoƙarce-ƙoƙarcenmu a hidima. [8] - Let the stealer steal no more, but rather let him do hard work, doing with his hands what is good work, that he may have something to distribute to someone in need.”
Mai-yin sata kada shi ƙara yin sata: amma gwamma shi yi aiki, da hannuwansa yana aika abin da ya ke da kyau, domin shi kasance da abin da za shi ɗiba shi bayar ga wanda ya rasa.” [9] - Slanderers will suffer calamity at the hands of “a mighty man.”
Masu tsegumi za su sha wahala a hannun “manyan mutane.” [10] - 3:1, 2) Many Israelites think that Jehovah will not deliver David from calamity at the hands of Absalom and his cohorts.
3:1, 2) Isra’ilawa da yawa suna ji cewa Jehobah ba zai ceci Dauda daga masifa a hannun Absalom da magoyan bayansa ba. [11] - Washing the hands with soap and water can prevent illness and actually save lives.
Wanke hannu da sabulu kāriya ce daga cututtuka kuma zai kāre rayuka. [12] - 1-3. (a) What threat did the Israelites face at the hands of the Egyptians?
1-3. (a) Wace barazana Isra’ilawa suka fuskanta a hannun Masarawa? [13] - I left the shrine and put myself in Jehovah’s hands.
Na bar wurin bautar kuma na miƙa kaina ga Jehobah. [14] - He whirls again, this time rotating high in the air, his feet and hands in fluid movement to deliver precisely aimed blows to a startled opponent.
Ya juya kuma, ya yi tsalle sosai, ƙafafunsa da hannunsa suka juya tare don su kai naushi ga abokin faɗa. [15] - (Daniel 7:13, 14) It is by means of this heavenly Kingdom in the hands of Christ Jesus that God will enable lovers of righteousness to enjoy the countless good things that he purposed when he put our first human parents in Paradise.
(Daniel 7:13, 14) Ta wurin wannan Mulki na sama ne cikin hannun Kristi Yesu, Allah zai ba da dama ga masu ƙaunar adalci su more abubuwa masu kyau da ya nufa lokacin da ya saka iyayenmu na farko cikin Aljanna. [16] - “Now that we have left the primary doctrine about the Christ, let us press on to maturity, not laying a foundation again, namely, repentance from dead works, and faith toward God, the teaching on baptisms and the laying on of the hands, the resurrection of the dead and everlasting judgment.” —Heb.
“Domin wannan fa bari mu daina zancen ruknai na Kristi, mu nace bi zuwa kamala; kada a sake kafa tushe na tuba ga barin matattun ayyuka, na bangaskiya ga Allah kuma,na koyaswar baptisma, na ɗibiyar hunnuwa, na tsahin matattu, da na hukumci maramatuƙa.”—Ibran. [17] - “I SHALL wash my hands in innocency itself, and I will march around your altar, O Jehovah.”
“YA Ubangiji, na wanke hannuwana don in nuna ba ni da laifi, da ibada nakan taka, ina kewaya bagadenka.” [18] - Good hygienic habits include washing our hands with soap and water before eating or handling food, after using the toilet, and after washing or changing a baby.
Tsabta kuma ta ƙunshi wanke hannunmu da sabulu kafin mu ci abinci ko kuma mu taɓa abinci, bayan mun je bayan gida da kuma bayan mun yi wa jaririn da ya yi ba haya wanka. [19] - Jehovah’s approval is seen in how he blesses his people with increase, guidance in important decisions, better comprehension of Bible truths, safeguards against annihilation at the hands of their enemies, and peace of mind and heart. —Isa.
Ana ganin alamar cewa Jehobah ya amince da rukunin bawan a yadda yake yi wa mutanensa albarka ta wajen sa adadin mutanensa su ƙaru da yadda yake ja-gorance su su tsai da shawarwari masu muhimmanci da yadda yake sa su fahimci koyarwar Littafi Mai Tsarki sosai da yadda yake kāre su don kada magabtansu su halaka su da kuma yadda yake ba su kwanciyar hankali.—Isha. [20] - (Deuteronomy 6:8, 9) This does not mean that parents should literally write God’s laws on doorposts and gates, tie a copy of them on the hands of their children, and place one between their eyes.
(Maimaitawar Shari’a 6:8, 9) Wannan ba ya nufin cewa iyaye su rubuta dokokin Allah a zahiri a ƙofofinsu, ko su ɗaura a hannun ’ya’yansu, kuma su ɗaura ɗaya a goshinsu. [21] - The Philistines were guilty of taking Israelite exiles, or captives, and selling them to the Edomites, and some Israelites came into the hands of Tyrian slave traders.
Filistiya suna da alhakin kwasan Isra’ilawa zuwa bauta, suka sayar da su ga Edomawa, wasu Isra’ilawa kuma suka ƙarasa a hannun mutanen Taya masu cinikin bayi. [22] - After these, John caught sight of “a great crowd . . . out of all nations and tribes and peoples and tongues, standing before the throne and before the Lamb, dressed in white robes; and there were palm branches in their hands.”
Bayan wannan, Yohanna ya ga “taro mai-girma, . . . daga cikin kowane iri, da dukan ƙabilai da al’ummai da harsuna, suna tsaye gaban kursiyin da gaban Ɗan ragon, suna yafe da fararen riguna, da ganyayen dabino cikin hannuwansu.” [23] - On this the outlaws, with hands raised upward and often also with their feet, were bound or nailed.”
A kan wannan ake kafa ko kuma ɗaure hannu da ƙafafuwansu masu laifi a sama.” [24] - Washing his hands, he states: “I am innocent of the blood of this man.”
Ya wanke hannuwansa ya ce: “Baratace ni ke daga jinin wannan mai-adalci.” [25] - You must then follow Jesus’ advice: “If ever your hand makes you stumble, cut it off; it is finer for you to enter into life maimed than with two hands to go off into Gehenna.”
Sai ka bi shawarar Yesu: “In kuwa hannunka na sa ka laifi, to, yanke shi. Zai fiye maka ka shiga rai dungu, da ka shiga [Jahannama] da hannu biyu.” [26]
- “The heavens are declaring the glory of God; and of the work of his hands the expanse is telling,” David wrote.
Retrieved October 18, 2019, 9:10 pm via glosbe (pid: 22849)