Would the householder have written that if the publishers had shown even a hint of anger?
Shin wannan matan za ta rubuta hakan da a ce ’yan’uwan nan sun nuna cewa sun yi fushi?
(Leviticus 19:5, 6; 22:21; Numbers 15:8-10) By mentioning them, she may have been hinting that she did not lack spirituality and, at the same time, may have been letting him know that there were plenty of good things to eat and drink at her house.
(Littafin Firistoci 19:5, 6; 22:21; Littafin Ƙidaya 15:8-10) Da ta faɗi wannan, wataƙila tana nuna cewa tana da ruhaniya, kuma wataƙila tana gaya masa cewa tana da abinci mai yawa na ci da kuma na sha a gidanta.
Despite his key position in the outworking of Jehovah’s purpose, Jesus was free of even the slightest hint of haughtiness.
Duk da matsayinsa wajen cika nufin Jehobah, Yesu bai yi fahariya ko kaɗan ba.
Did he see in Jesus’ gaze some hint of disappointment or reproach?
Shin kallon da Yesu ya yi masa ya nuna baƙin ciki ne ko kunya?
She never suggested or even hinted at returning to the United States, the land she once said she never wanted to leave!
Ba ta taɓa kawo shawara ko ambata komawa Amirka ba, ƙasar da ta ce ba ta so ta bari!
It seemed that this might be a hint from Jehovah!
Kamar dai Jehobah ya sauko mini da wahayi!
Yet, there is not even a hint that any of the priests quoted God’s law that defective animals were not acceptable.
Ba a ko ambato ba cewa firist ya karanta Doka a nuna cewa irin waɗannan dabbobi masu aibi, ba a karɓa ba ma.
(Psalm 82:1, 2) Accordingly, Christian elders shun any hint of favoritism where matters involving a friend or relative are concerned.
(Zabura 82:1, 2) Daidai, dattawa Kirista suna ƙi da kowanne halin son kai a al’amura da ya shafi aboki ko kuma dangi.
Think of just a few: your favorite food cooking, flowers, fallen leaves, the hint of smoke from a cozy fire.
Ka yi tunanin ’yan kaɗan kawai: ƙamshin abinci da ka fi so, furanni, na ganye, warin hayaƙin wuta.
The prophecy recorded at Genesis 3:15 hinted at that truth.
Annabcin da ke rubuce a Farawa 3:15 ya ɗan ambata wannan gaskiyar a kaikaice.
For example, how will you respond if an elder makes a remark that hints at a degree of prejudice?
Alal misali, me za ka yi idan wani dattijo ya yi wani furucin da ya nuna cewa yana nuna wariya?
For example, in the garden of Eden, inexperienced Eve listened to Satan, a stranger who had shown not a hint of love for her.
Alal misali, a lambun Adnin, Hauwa’u marar wayo ce ta saurari Shaiɗan, wani baƙo da bai nuna ma ta ƙauna ba.
We might drop hints, for example, implying that we enjoy special privileges, possess inside information, or have special relationships with responsible brothers.
Alal misali, muna iya sa mutane su soma ganin mu fitattu ne don abubuwan da muke yi ko iyawarmu ko kuma don ’yan’uwa sanannu da muke abokantaka da su.
(Psalm 37:4) If we pursue such a course, Jehovah’s priceless gifts and abundant blessing will make us rich —and that without a hint of pain.
(Zabura 37:4) Idan mun biɗa irin wannan tafarki, kyautar Jehovah mai tamani da albarkarsa a yalwace za ta sa mu wadata—ba tare da wani baƙin ciki ba.
Some who are desirous of privileges in the congregation may be tempted to drop hints or may try to influence the body of elders.
Wasu da suke da burin samun gata a cikin ikilisiya za su iya nuna ta halayensu cewa suna so su zama dattawa ko bayi masu hidima ko kuma su rinjayi dattawa.
It also hints at the extent of her knowledge.
Hakan kuma ya bayyana zurfin saninta.
We can say without a hint of doubt that serving Jehovah is, without question, the most noble and rewarding human endeavor.”
Muna iya faɗa ba tare da wata shakka ba cewa, bauta wa Jehobah tana kawo albarka da kuma daraja mafi girma da kowane ɗan Adam zai samu.”
Can we get any reliable hints?
Za mu iya samun ɗan fahimi?
0