Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:hypocrites

Discussion page of hypocrites

As noted at Matthew 23:13-26, several times he repeated the pronouncement: “Woe to you, scribes and Pharisees, hypocrites!”

Yadda yake a Matta 23:13-26, sau da yawa ya maimaita hukunci: “Kaitonku, ku marubuta da Farisawa, masu-riya!”

jw2019

6 Jesus declared that such hypocrites were “having their reward in full.”

6 Yesu ya sanar da cewa irin waɗannan masu riya “sun rigaya sun karɓi ladassu.”

jw2019

(Romans 2:17-20) However, some were hypocrites because in secret they were committing theft or adultery.

(Romawa 2:17-20) Amma, wasun su masu riya ne domin a ɓoye suna sata ko kuma zina.

jw2019

Jesus stated that those hypocrites were not going to enter God’s Kingdom.

Yesu ya faɗa cewa waɗannan masu riya ba za su shiga Mulkin Allah ba.

jw2019

Jesus replied: “Why do you put me to the test, hypocrites?”

Sai Yesu ya ce: “Don me kuke gwada ni, ku munafukai?”

jw2019

He certainly will not listen to hypocrites.

Babu shakka ba zai saurari masu riya ba.

jw2019

23:13-32) Those hypocrites liked to pray “standing in the synagogues and on the corners of the broad ways.”

23:13-32) Waɗannan masu riya suna son su yi addu’a “su tsaya ... a cikin majami’u da ƙusurwoyin karabku.”

jw2019

He said: “When you pray, you must not be as the hypocrites; because they like to pray standing in the synagogues and on the corners of the broad ways to be visible to men.

Ya ce: “Sa’anda ku ke yin addu’a kuma, kada ku zama kamar masu-riya: gama su suna so su tsaya su yi addu’a a cikin majami’u da ƙusurwoyin karabku, domin mutane su gan su.

jw2019

Jesus called them hypocrites because they advertised their charitable donations “in the synagogues and in the streets.”

Yesu ya kira su masu riya domin suna sanar da sadakarsu a “cikin majami’u da hanyoyi.”

jw2019

These hypocrites traverse sea and dry land to make one proselyte, only to make him a subject for eternal annihilation.

Waɗannan munafukai suna kewaye ƙasashe da tekuna don su samu almajiri ɗaya tak, don su mai da shi ɗan halaka har abada.

jw2019

(“hypocrites” study note on Mt 15:7, nwtsty)

(nwtsty na nazari)

jw2019

(Matthew 9:10-13; 12:1-7; Hosea 6:6) Toward the end of his ministry, Jesus said: “Woe to you, scribes and Pharisees, hypocrites!

(Matta 9:10-13; 12:1-7; Hosea 6:6) Kusan ƙarshen hidimarsa, Yesu ya ce: “Kaitonku, ku marubuta da Farisawa, masu-riya!

jw2019

2:21) Thus, we will not be like the hypocrites who ‘have a form of godly devotion but prove false to its power.’

2:21) Da haka, ba za mu zama kamar munafukai da suke “riƙe da surar ibada, amma sun musunci ikonta” ba.

jw2019

Those hypocrites were “having their reward in full.”

Waɗannan masu riya “sun rigaya sun karɓi ladarsu.”

jw2019

Jesus told his audience: “Take care not to practice your righteousness in front of men to be noticed by them . . . as the hypocrites do.”

Yesu ya ce: “Ku yi lura kada ku yi marmarin nuna adalcinku a gaban mutane, domin su gani . . . kamar yadda munafukai ke yi.”

jw2019

(b) How were such hypocrites “having their reward in full”?

(b) Ta yaya irin waɗannan masu riya “sun rigaya sun karɓi ladassu”?

jw2019

Jesus condemned the hypocrites who prayed just to be seen and heard

Yesu ya hukunta masu riya da suke addu’a don a gansu

jw2019

“When you go making gifts of mercy,” he said, “do not blow a trumpet ahead of you, just as the hypocrites do in the synagogues and in the streets, that they may be glorified by men.”

“Sa’anda fa ka ke yin sadaka,” in ji shi, “kada ka busa ƙaho a gabanka, kamar yadda masu-riya ke yi cikin majami’u da hanyoyi, domin su sami daraja a wurin mutane.”

jw2019

Never Pray as the Hypocrites Do

Kada Ka Yi Addu’a Kamar Masu Riya

jw2019

Further, the same murderous hypocrites who killed him were determined to kill Lazarus as well, since his resurrection was boosting the faith of so many.

Bugu da ƙari, munafukai masu kisan kai da suka kashe shi, sun ƙudura niyya su kashe Li’azaru, tun da yake tashinsa daga matattu ya sa mutane da yawa sun ba da gaskiya ga Yesu.

jw2019

Jehovah’s response demonstrates in no uncertain terms that he is prepared to protect the congregation from hypocrites.

Jehobah ya nuna sarai cewa yana shirye ya kāre ikilisiyar daga munafukai.

jw2019

Jesus rightly called them hypocrites because they were not really seeking an answer to their question but were trying to “trap him in his speech.” —Matthew 22:15-22.

Yesu kai tsaye ya kira su munafukai don ba wai suna neman amsar tambayar ba ne amma suna so “su yi masa tarko cikin zancensa” ne. —Matta 22: 15-22.

jw2019

4 When praying, Jesus’ disciples were not to imitate such “hypocrites” as the self-righteous Pharisees, whose public display of piety was nothing more than a pretense.

4 Sa’ad da suke addu’a, almajiran Yesu ba za su yi koyi da “masu riya” kamar Farisawa masu adalcin kai ba, waɗanda suke ƙoƙarin su ruɗi mutane ta wajen nuna kamar su masu ibada ne.

jw2019

If we have dedicated ourselves to God, we must not be hypocrites.

Idan mun keɓe kanmu ga Allah, dole ne mu kasance marasa riya.

jw2019

Jesus exposed those men as hypocrites because they had lost sight of the righteous principles on which the Law was based.

Yesu ya fallasa su kuma ya kira su munafukai domin sun kasa fahimtar mizanai masu aminci da aka kafa Dokar a kansu.

jw2019