Page 1
As more Africans move out of poverty, nations will require more infrastructure and development.
A yayin da aka samu dadi a adadin mutanen Afrika da ke fita daga talauci, kasashen za su bukaci ci gaba da bunkasa a samar da ababan more rayuwa.
translations.state.gov
As African nations achieve greater regional integration through lowering tariff barriers and improving transport, energy, and infrastructure links, more opportunities will be created for U.S. businesses, investment and trans-Atlantic trade.
A yayin da kasashen Afrika ke ci gaba da tsuke iyakar da ke tsakanin su ta hanyar rage harajin shigar da kayyaki, bunkasa fannin sifiri, makamashi, ababen more rayuwa, za a samar da karin damarmaki ga ‘yan kasuwar kasar Amurka a fannin zuba hannun jari da kasuwancin a tsallaken tekun Atlantic.
translations.state.gov
I order that Californians working in these 16 critical infrastructure sectors may continue their work because of the importance of these sectors to Californians' health and well-being.
Na ba da umarni cewa mutanen Califonia da ke aiki a cikin waɗannan sassa masu mahimmanci na 16 na iya ci gaba da aikin su saboda mahimmancin waɗannan bangarorin ga lafiyar Califonia da lafiyar su.
Tico19
The African Union estimates that Africa has lost hundreds of billions of dollars to corruption – hundreds of billions that was not invested in education, infrastructure, or security.
Tarayyar kasashen Afrika AU ta kiyasce yadda Afrika ta rasa biliyoyin daloli a sakamakon cin hanci da rashawa – biliyoyin dalolin da aka kasa zubawa a fannin ilimi, ababan more rayuwa da tsaro.
translations.state.gov
The federal government has identified 16 critical infrastructure sectors whose assets, systems, and networks, whether physical or virtual, are considered so vital to the United States that their incapacitation or destruction would have a debilitating effect on security, economic security, public health or safety, or any combination thereof.
Gwamnatin tarayya ta gano bangarori masu mahimmanci iri 16 wadanda dukiyoyinsu, tsarinsu, da hanyoyin sadarwa, na zahiri ne ko na gani, ana daukar su da matukar mahimmanci ga Amurka ta yadda rashin aikinsu ko lalacewarsu zai iya yin tasiri ga tsaro, tsaro tattalin arziki, lafiyar jama'a ko amincin. , ko kowane haɗuwa da shi.
Tico19
Privacy campaigners voiced their concern regarding the implications of mass surveillance using coronavirus apps, in particular about whether surveillance infrastructure created to deal with the coronavirus pandemic will be dismantled once the threat has passed.
Masu tallata bayanan sirri sun bayyana damuwar su game da tasirin sa ido tsakanin jama'a ta amfani da kayan aikin coronavirus, musamman game da ko kayayyakin aikin sa ido da aka kirkira don magance cutar ta Coronavirus za a watsar da zarar barazanar ta wuce.
Tico19
But significant transcontinental infrastructure is necessary to support the development, spur economic growth, and boost intra-regional trade on the continent.
Amma domin a bunkasa tattalin arziki, a kawo ci gaba a kuma karfafa kasuwancin kasa da kasa a Nahiyar, ana bukatar ababen more rayuwa na Nahiya da Nahiya.
translations.state.gov