Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Example usage of join

(3) If no one usually meets for field service on the days that we share in the ministry, how can we encourage others in the congregation to join us?

(3) Idan ranar da muke son mu fita wa’azi ba ranar da ikilisiyarmu ta ayyana don fita wa’azi ba ne, ta yaya za mu ƙarfafa wasu a cikin ikilisiyar su fita tare da mu a ranar?

In Ps 148 verse 11, powerful and influential humans, such as kings and judges, are invited to join in the praise.

A cikin aya ta 11 an gayyaci ’yan adam masu iko da rinjaya, kamar su sarakuna da hukumomi su haɗu a yabon.

Non-Witnesses may invite us to join them in questionable activities.

Waɗanda ba Shaidu ba suna iya gayyatarmu mu bi su yin ayyuka da ba su da kyau.

When natural disasters strike, young people join more experienced Witnesses in carrying through with relief efforts.

Sa’ad da bala’o’i suka faru, matasa suna aiki tare da ’yan’uwan da suka manyanta don ba da kayan agaji.

Now while you are young is the best time to join in the most important work being done on earth today.

Yanzu da kuke matasa ne lokacin da ya fi kyau da za ku yi aiki mafi muhimmanci da ake yi a duniya a yau.

That year, she did not join Elkanah and the family for the trek to Shiloh.

A wannan shekarar, Hannatu ba ta tafi Shiloh tare da iyalin ba.

(Proverbs 29:25) If because of fear of man, servants of God join others in doing what Jehovah forbids or refrain from doing what God’s Word commands them to do, they have been ensnared by “the birdcatcher.” —Ezekiel 33:8; James 4:17.

(Misalai 29:25) Idan domin jin tsoron mutum bayin Allah suka haɗa kai da wasu wajen yin abin da Jehobah ya hana ko kuwa suka ƙi yin abin da Kalmar Allah ta ce su yi, to sun riga sun faɗa cikin tarkon “mai-farauta.”—Ezekiel 33:8; Yaƙub 4:17.

That great cloud of loyal ones beckons us to join them on the victory stand reserved for those who by their faith conquer the world. —1 John 5:4.

Wannan babban garke masu aminci suna mana maraba mu haɗu da su a wurin da aka keɓe wa waɗanda suka yi nasara da duniya ta wurin bangaskiyarsu.—1 Yahaya 5:4.

Satan’s evil influence even reached into the spirit realm, where he induced other angels to join him in rebellion.

Mugun tasirin Shaiɗan ya kai har ga duniya ta ruhu, inda ya rinjayi wasu mala’iku su bi shi su yi tawaye.

For example, when the president of the United States decreed that May 30, 1918, would be set aside as a day of prayer for peace, The Watch Tower urged the Bible Students to join in the observance.

Alal misali, sa’ad da shugaban ƙasar Amirka ya ce a yi addu’ar zaman lafiya a ranar 30 ga watan Mayu na shekara ta 1918, Hasumiyar Tsaro ta ƙarfafa ’yan’uwa cewa su ma su yi hakan.

When newcomers see and experience Christian love in action, they may be moved to praise God and join us in pure worship. —Joh 13:35.

Amma muna bukatar yin hakan a kowane lokaci. Idan sababbi suka ga yadda muke ƙaunar juna, hakan zai motsa su su ɗaukaka Jehobah kuma su soma bauta masa. —Yoh 13:35.

After we conducted a Bible study, some students would walk with us to the next family we were to visit in order to join in their study too.

Bayan mun gama nazarin Littafi Mai Tsarki da su, wasu daga cikin ɗaliban sukan bi mu don mu yi nazari da wasu iyalai.

And their “other sheep” companions join them and support them in the work of telling mankind about Jehovah and his purposes.

Abokan tarayyarsu “waɗansu tumaki” suna bin su kuma suna toƙara musu a aikin gaya wa mutane game da Jehovah da nufe-nufensa.

18 For instance, parents may invite other families to join them in family worship from time to time.

18 Alal misali, a wasu lokuta iyaye suna iya gayyatar wasu iyalai don su yi ibada ta iyali tare.

By means of intimidation, they may get others to join them.

Ta wurin razanar da wasu, za su iya sa su bi su.

Despite the determined efforts by religious leaders to crush the preaching of the good news, “Jehovah continued to join to [the disciples] daily those being saved.”

Duk da ƙoƙarin da shugabannin addinai suka yi na hana wa’azin bishara, “Ubangiji kuma yana tattarawa [almajiran] yau da gobe waɗanda a ke cetonsu.”

We can enter into Jehovah’s rest —or join him in his rest— by obediently working in harmony with his advancing purpose as it is revealed to us through his organization.

Jehobah ya gaya mana nufinsa da kuma abin da yake bukata a gare mu ta ƙungiyarsa. Za mu iya shiga hutun Allah idan muna masa biyayya da kuma ƙungiyarsa.

For example, some religious people think that when a loved one dies, that person is called to join God and becomes an angel.

Alal misali, wasu masu bin addini suna tunani cewa sa’ad da mutum ya mutu, ana kai mutumin sama kuma ya zama mala’ika.

After the campaign concludes, how happy we will be to know that we participated enthusiastically and that we invited as many people as possible to join us at the spiritual banquet that Jehovah provided!

Hakika a ƙarshen kamfen ɗin, za mu yi farin ciki sosai cewa mun yi shi da ƙwazo kuma mun gayyaci mutane da yawa don su zo su ji koyarwar da Jehobah ya shirya mana!

Jehovah’s Witnesses warmly invite you to join them in obeying Jesus by observing this annual event.

Shaidun Jehobah na gayyatarka ka kiyaye wannan farilla da ake yi shekara shekara tare da su.

Others, while unable to join the ranks of full-time proclaimers, devote as much time as possible to this lifesaving work, which includes helping our children to get saved. —Deut.

Ko da yake wasu ba su iya zama masu shela na cikakken lokaci ba, suna ba da lokaci sosai yadda ya yiwu ga wannan aikin ceton rai, wanda ya ƙunshi taimakon yaranmu su tsira.—K.