Duka waɗannan sun nuna gaskiyar cewa: Jehovah mai tsarki ne, bai amince da zunubi ba da kuma kowane irin ɓatanci.
All of this draws attention to one fact: Jehovah is holy, and he does not condone or approve of sin or corruption of any kind.
jw2019
Bawa yana dogara ga maigidansa don ya tanadar masa da abinci kuma ya kāre shi. Ƙari ga haka, yana bukatar ya riƙa kallon fuskar maigidansa a kowane lokaci don ya san abin da maigidansa yake bukata kuma ya yi su.
Well, not only does a servant look to his master for food and protection but the servant needs constantly to watch his master to discern his wishes and then to carry them out.
jw2019
(Misalai 22:3) Kowane irin kunya ko kuma sadaukar da kai da hakan ya ƙunsa kaɗan ne, idan aka gwada da rasa tagomashin Allah.
(Proverbs 22:3) Whatever embarrassment or sacrifice may be involved, it is minor compared to losing God’s favor.
jw2019
(Far. 16:3-6) Ƙari ga haka, Littafi Mai Tsarki ya ce Isma’ila zai yi gāba da kowane mutum, kuma kowane mutum zai yi gāba da shi.—Far.
16:3-6); Ishmael is against everyone and everyone’s hand is against him. —Gen.
jw2019
Sun fahimci cewa mala’iku huɗu waɗanda manzo Yohanna ya gani a wahayi na annabci suna “riƙe da iskoki huɗu na duniya, domin kada kowane iska ya hura bisa ƙasa.”
They recognize that the four angels whom the apostle John saw in a prophetic vision are “holding tight the four winds of the earth, that no wind might blow upon the earth.”
jw2019
“Ba Shi da Nisa da Kowane Ɗayanmu”
“He Is Not Far Off From Each One of Us”
jw2019
10 Ka yi la’akari da kalmomin da ke rubuce a Yaƙub 1:14, 15, sun ce: “Kowane mutum yakan jarabtu in mugun burinsa ya ruɗe shi, ya kuma yaudare shi.
10 Consider the words recorded at James 1:14, 15, which reads: “Each one is tried by being drawn out and enticed by his own desire.
jw2019
Mene ne kowane Kirista yake bukatar yi don ya kasance da dangantaka mai kyau da Jehobah?
To fare well spiritually, what was required of each Christian?
jw2019
Yanzu za mu ɗan tattauna tarihin kowane taro.
Consider briefly the history of each meeting.
jw2019
Littafi Mai Tsarki ya faɗi game da shi: “Albarka ga Allah da Uba na Ubangijinmu Yesu Kristi, Uban jiyejiyenƙai, Allah na dukan ta’aziyya; shi da ke yi mana ta’aziyya cikin dukan ƙuncinmu, har da za mu iya ta’azantarda waɗanda ke cikin kowane irin ƙunci, ta wurin ta’aziyya wadda mu da kanmu muka ta’azantu da ita daga wurin Allah.”
Regarding him, the Bible says: “Blessed be the God and Father of our Lord Jesus Christ, the Father of tender mercies and the God of all comfort, who comforts us in all our tribulation, that we may be able to comfort those in any sort of tribulation through the comfort with which we ourselves are being comforted by God.”
jw2019
11:9) Jehobah ne zai riƙa koyar da kowane mutum a duniya a lokacin.
11:9) Everyone then living on earth will be taught by God.
jw2019
Ya kamata mu tuna a kowane lokaci cewa yadda muke bi da waɗanda suka yi mana laifi da kuma halin da muka nuna sa’ad da muka yi zunubi zai iya shafan yadda Jehovah yake bi da mu.
We should constantly bear in mind that the way we treat those who may have offended us and the attitude we display when we sin can affect the way Jehovah deals with us.
jw2019
28:19, 20) Saboda haka, muna son mu kasance da muradin soma nazarin Littafi Mai Tsarki a kowane lokaci, ba kawai mako guda da aka keɓe don gabatar da nazarin Littafi Mai Tsarki ba.
28:19, 20) Therefore, we want to be Bible-study conscious at all times, not just on the one weekend day that is specially set aside to offer Bible studies.
jw2019
(Ibraniyawa 3:4, The Jerusalem Bible) Tun da shike kowane gida, ko ƙaƙa sauƙin gininsa, dole yana da magini, lallai fa sararin halitta mai-girma tare da ire-iren rayuka dayawa da suke bisa duniya, tilas suna da magininsu.
(Hebrews 3:4, The Jerusalem Bible) Since any house, however simple, must have a builder, then the far more complex universe, along with the vast varieties of life on earth, must also have had a builder.
jw2019
Kowane lokaci da muka ziyarci wani, muna ƙoƙari mu dasa iri na gaskiya ta Nassi.
Each time we call on a householder, we try to plant a seed of Scriptural truth.
jw2019
Fahimin Yesu, hukuncinsa, da kuma iyakar iko da Allah ya ba shi ya fi na kowane mutum a duniya; duk da haka, ya ki ya saka baki cikin wannan al’amari, tun da ba a ba shi ainihin ikon ya yi haka ba.
Jesus’ intellect, his judgment, and even his level of God-given authority exceeded that of anyone on earth; yet, he refused to involve himself in this matter, since he had not been granted the particular authority to do so.
jw2019
Shaidu wajen 5,683 a ƙasar suna hidimar majagaba na ɗan lokaci ko na kullum ko na musamman, kuma sauran Shaidu masu ƙwazo suna wa’azi aƙalla sa’o’i 20 a kowane wata
One fourth of the Witnesses in the country share in some form of pioneer service, and the rest of the zealous Witnesses average 20 hours in the ministry each month
jw2019
Amma kowane cikin jeruwarsa: Kristi ’ya’yan fari; kāna su da ke na Kristi, [abokan sarautarsa] cikin zuwansa.
But each one in his own proper order: Christ the firstfruits, afterward those who belong to the Christ [his joint rulers] during his presence.
jw2019
Waɗanda suke cika bukatun Allah da aminci suna samun gayyata mai kyau daga wajen Jehobah, wato: Suna iya sauka cikin ‘tantinsa,’ su bauta masa kuma su yi addu’a ga Allah a kowane lokaci.—Zabura 15:1-5.
Those who loyally meet God’s requirements receive a gracious invitation from Jehovah: They can be guests in his “tent” —welcomed to worship him and granted free access to him in prayer. —Psalm 15:1-5.
jw2019
(b) Wane tabbaci ne za mu kasance da shi idan muka yi addu’a a kowane zarafi?
(b) Of what can we be assured if we pray at every opportunity?
jw2019
Littafi Mai Tsarki ya ce: “Idan kowane a cikinku ya rasa hikima, bari shi yi roƙo ga Allah.”—Yaƙub 1:5.
The Bible says: “If any one of you is lacking in wisdom, let him keep on asking God.” —James 1:5.
jw2019
An mayar da bautar gaskiya ta Jehovah da girma sosai, tana kafe sosai, kuma an ɗaukaka ta fiye da kowane irin addini.
The lofty true worship of Jehovah has been restored, firmly established, and elevated above any and all other types of religion.
jw2019
Tun daga farko, Milena da Ghelian, ’yan shekara 9 da 7, suna ɗokin yin nazarin kowane babi kuma suna yin shiri sosai.
From the beginning, Milena and Ghelian, then 9 and 7 years old, looked forward excitedly to each lesson and prepared well.
jw2019
Kana buɗe hannunka, kana biya ma kowane mai-rai muradinsa.”
You are opening your hand and satisfying the desire of every living thing.”
jw2019
(Irmiya 10:23, 24) Saboda haka a kowane hali fa an halicce yan-Adam su rayu ƙalƙashin sarautar Allah ne, ba nasu ba.
(Jeremiah 10:23, 24) So in every way humans were created to live under God’s rulership, not their own.
jw2019