It is well-known that certain types of oysters can turn irritants —small fragments of stone, for instance— into lustrous pearls by enveloping them in layers of a secretion known as nacre.
An san cewa wasu irin ƙumba suke mai da ƙananan duwatsu su zama lu’ulu’ai masu kyau ta wajen rufe su da abin da ake kira nakta.
Although the Israelites were forbidden to consume the layers of animal fat, they could eat rich, tasty food.
Ko da yake an hana Isra’ilawa cin kitsen da ya rufe nama, suna iya cin abinci mai ɗanɗano.
A MARINER steers his ship through the waves of a vast ocean; a hiker treks across a lonely wilderness; an aviator guides his aircraft as it soars above layers of clouds that stretch from one horizon to the other.
MATUƘIN jirgin ruwa ya ja jirginsa cikin raƙuman ruwan babbar teku; matafiyi yana tafiya cikin hamada, kuma matuƙin jirgin sama yana tuƙa jirginsa bisa gajimaren da ya rufe sama.
24:2) As used at Nehemiah 8:10, mash·man·nimʹ seems to refer to food prepared with a large quantity of oil and may even have included meat with some traces of fat but not layers of pure animal fat.
24:2) Kamar yadda aka yi amfani da shi a Nehemiah 8:10, wataƙila mash·man·nim’ na nufin abinci da aka dafa da mai da yawa kuma mai yiwuwa an haɗa da nama da ke da kitse amma ba kitse zalla ba da ya rufe naman.
No matter how many layers of rocklike opposition God’s enemies placed upon the tiny seed, it kept growing —pushing aside all obstacles.
Duk da yawan matsin da ƙaramar ƙwayar nan ta fuskanta daga maƙiyan Allah, ta ci gaba da yin girma tana haɓaka.
0