But at the very least, I hope our discussion has helped you to see that even though the year 1914 isn’t specifically mentioned in the Bible, Jehovah’s Witnesses do base their beliefs about that year on the Scriptures.
Amma ina fatan tattaunawarmu ta taimake ka ka ga cewa ko da yake Littafi Mai Tsarki bai ambata shekara ta 1914 ba, koyarwar Shaidun Jehobah game da wannan shekarar daga Littafi Mai Tsarki ne.
As a Christian apostle, he humbly declared that he was “a man less than the least of all holy ones.”
Da yake shi Kirista ne kuma manzo, ya nuna tawali’u sa’ad da ya ce shi “mafi ƙanƙantar tsarkaka duka” ne.