Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:listed

Discussion page of listed

Page 1

These are just some of the encouraging details listed in the worldwide report.

Waɗannan wasu ne kawai cikin abubuwa masu ban ƙarfafa da ke cikin rahoto na dukan duniya.

jw2019

4 In both of his letters to Timothy, the apostle Paul listed qualities to be pursued, and each time, he mentioned “righteousness” first.

4 A wasiƙunsa ga Timothawus, manzo Bulus ya lissafa halayen da za a biɗa, a kowannensu ya ambata “adalci” da farko.

jw2019

Scripture: [Listed on page 2 of the tract]

Nassi: [Waɗanda ke shafi na 2 na warƙar]

jw2019

One of the sinful practices listed by Paul is sexual immorality.

Ɗaya daga cikin halayen banza da Bulus ya ambata, shi ne fasikanci.

jw2019

If more people actually applied the teachings we have listed, would there not be a great impact on mankind’s worst problems?

Idan mutane suka yi amfani da waɗannan abubuwan da muka ambata, matsalolin duniya ba za su ragu ba?

jw2019

In the chart entitled “Prophecies Regarding the Messiah,” the scriptures listed under the heading “Prophecy” contain details concerning the Messiah.

A taswira da ke shafi na 200, nassosi da aka jere a ƙarƙashin “Annabci” suna ɗauke da bayani dalla-dalla game da Almasihun.

jw2019

(Luke 18:9; John 7:47-49) Jesus listed “haughtiness” along with other wicked traits that come “out of the heart” and “defile a man.”

(Luka 18:9; Yahaya 7:47-49) Yesu ya haɗa “girmankai” da wasu mugun halaye da ke “fita daga mutum” kuma ya “ƙazanta shi.”

jw2019

7:14) That is the first reason listed below, but it is not our primary one.

7:14) Wannan shi ne dalili na farko a jerin da ke ƙasa, amma ba shi ne ainihin dalilinmu na yin hakan ba.

jw2019

24:14) Ways in which some choose to give are listed in the accompanying box.

24:14) An tsara hanyoyin da wasu suka zaɓa su ba da gudummawa a cikin akwati da ke cikin wannan talifin.

jw2019

For more information, you may contact the Charitable Planning Office, either in writing or by telephone, at the address listed below, or you may contact the branch office that serves your country.

Don ƙarin bayani, kana iya rubuta wasiƙa ko ka kira ofishin reshe na Shaidun Jehobah ta adireshin da ke ƙasa ko kuwa ka tuntuɓi ofishin reshe da ke kula da ƙasarku.

jw2019

If the householder expresses interest, you could show him the 20 questions listed in the introduction and ask him to choose one to discuss on the next visit.

Idan maigidan ya saurara, za ka iya nuna masa tambayoyi 20 da ke cikin ƙasidar kuma ka ce ya zaɓi ɗaya da zai so ku tattauna idan ka sake dawowa.

jw2019

For instance, a lawsuit may be the only mechanism available in getting a divorce decree, acquiring custody of a child, determining alimony payments, obtaining insurance compensation, being listed among creditors in a bankruptcy proceeding, and probating wills.

Alal misali, kai ƙara kotu hanya ce da za a iya kashe aure, ɗaukan hakkin renon yaro, ba da kuɗin tallafi don kula da yara, biyan kuɗin inshora, cinye kuɗin jari, da kuma tabbatar da ingancin wata wasiyya.

jw2019

6 Listed first among “the fruitage of the spirit” is love.

6 Abin da aka ambata da farko cikin “ ’yar ruhu” ita ce ƙauna.

jw2019

There you will find listed conduct that the Bible clearly condemns.

A nan za ka ga jerin halaye da Littafi Mai Tsarki ya haramta.

jw2019

(Romans 1:24, 28; 7:21-25) On the other hand, the expression “the fruitage of the spirit” implies that the qualities listed are, not the results of efforts in so-called character development or personality enhancement, but the results of the operation of God’s spirit on a person.

(Romawa 1:24, 28; 7:21-25) A wata sassa, furcin nan “ɗiyan ruhu,” yana nufin cewa halaye da aka lissafa ba don ƙoƙarce-ƙoƙarce na koyar wani hali ko kuma gyara a mutumtaka ba ne, amma sakamakon aikin ruhun Allah ne a kan mutumin.

jw2019

Indeed, mildness and self-control were listed together by the apostle Paul when he outlined “the fruitage of the spirit.”

Hakika, manzo Bulus ya jera tawali’u da kame kai sa’ad da ya jera “albarkar Ruhu.”

jw2019

5 When we analyze Paul’s words, we see that many of the things he listed could contribute to the breakdown of marital relationships.

5 Idan mun bincika kalmomin Bulus, za mu ga cewa da yawa cikin abubuwa da ya tsara za su iya ɓata dangantaka ta aure.

jw2019

(c) As you answer the questions listed in paragraph 13, emphasize Jehovah’s viewpoint.

(c) Yayin da kake amsa tambayoyi da aka jera a izifi na 13, ka nanata ra’ayin Jehovah.

jw2019

Even if our circumstances prevent us from receiving the training that is listed, are we taking full advantage of the divine education that is available to us?

Ko da yanayinmu bai ƙyale mu mu samu waɗannan koyarwar ba, zai dace mu yi amfani da koyarwar da Jehobah yake mana.

jw2019

In fact, each Christian can learn from the qualifications listed in these verses, as most of them involve things that Jehovah asks of all Christians.

Kowane Kirista zai iya koyan darasi daga waɗannan ƙa’idodin da aka lissafa a cikin ayoyin domin sun ƙunshi abubuwan da Jehobah yake bukata daga dukan Kiristoci.

jw2019

17 Although those faithful men and women listed in Hebrews chapter 11 had strong faith in God’s promise, they did not know all the details of how God would fulfill his promise through the Messiah and the Kingdom.

17 Ko da yake waɗannan maza da mata masu aminci da aka ambata sunansu a Ibraniyawa sura 11 suna da bangaskiya sosai ga alkawarin Allah, ba su da cikakken bayani game da yadda Allah zai cika alkawarinsa ta wurin Almasihu da Mulkin.

jw2019

(James 2:13a) No wonder the “merciless” are listed among those whom God views as “deserving of death”! —Romans 1:31, 32.

(Yaƙub 2:13a) Shi ya sa “marasa-jinƙai” suke cikin waɗanda Allah yake gani “sun isa mutuwa”!—Romawa 1:31, 32.

jw2019

The poetic song listed as Psalm 119 in our Bibles conveys the psalmist’s feelings about the laws, reminders, orders, commands, and judicial decisions of Jehovah.

Waƙar da aka tsara a Zabura ta 119 a cikin Littafi Mai Tsarki ta nuna ra’ayin mai zabura game da dokoki, tunasarwa, farillai, umurni, da ƙa’idodi masu adalci na Jehobah.

jw2019

Why not contact them locally or write to the appropriate address listed on page 4?

Me zai hana ka tuntuɓe su a yankinka ko kuwa ka rubuta zuwa ga adireshin da ya dace a shafi na 4?

jw2019

Shepherds accepted the responsibility of caring for a specified number of animals listed according to their age and sex.

Makiyaya suna karɓan rikon tumaki kuma ana rubuta adadinsu da shekarunsu da kuma jinsinsu.

jw2019

Contents