Mafi muni ma, a shekara ta 2002, mutane miliyoyi sun damu da rahoton cewa wasu manya sun samu arziki ta wasu hanyoyin maguɗi.
To make matters worse, in 2002, millions were disturbed by reports of executives who became wealthy under questionable circumstances.
jw2019
10 A wasu lokatai Shaidun Jehovah waɗanda matasa ne—har ma da wasu manya—suna iya jin cewa suna bukatar wani irin ’yanci dabam.
10 At times some young people who are Jehovah’s Witnesses —as well as others not so young— may feel that they want another kind of freedom.
jw2019
Idan ba mu yi haka ba, ta yaya za mu yi marmarin “abinci mai tauri, . . . na manya”?—Ibraniyawa 5:14.
Yet, without doing so, how would we acquire a taste for “solid food [that] belongs to mature people”? —Hebrews 5:14.
jw2019
Manya ma suna bukatan a bayyana musu ayoyi na Nassi.
Even adults need to have Scriptural passages explained to them.
jw2019
25:33) Wani annabci ya ce: “Na ga wani mala’ika kuma yana tsaye a rana; ya kuwa ta da murya da ƙarfi, ya ce ma dukan tsuntsayen da ke tashi a tsakiyar sarari, Ku zo ku tattaru zuwa wurin babban buki na Allah; domin ku ci naman, da naman jarumawa, da naman ƙarfafan mutane, da naman dawakai da na mahayansu, da naman dukan mutane, ’ya’ya da bayi, ƙanana da manya.”—R. Yoh.
25:33) A parallel prophecy states: “I saw also an angel standing in the sun, and he cried out with a loud voice and said to all the birds that fly in midheaven: ‘Come here, be gathered together to the great evening meal of God, so that you may eat the flesh of kings and the flesh of military commanders and the flesh of strong men and the flesh of horses and of those seated on them, and the flesh of all, of freemen as well as of slaves and of small ones and great.’” —Rev.
jw2019
Babu shakka tushe na ruhaniya da kuka taimaka musu su kafa zai amfane su sa’ad da suka zama manya!—Mis.
The spiritual foundation that you help them lay is sure to benefit them into adulthood! —Prov.
jw2019
Yanzu, Joshua da yake tuna dukan waɗannan aukuwan ya kira ‘dattiɓai da manya, da alƙalawa, da magabatan’ Isra’ilawa wuri ɗaya.
Now, a reflective Joshua calls together Israel’s “older men and its heads and its judges and its officers.”
jw2019
Ya kafa wa dukanmu, yara da manya misali mai kyau na bangaskiya kuma ya kamata mu yi koyi da shi.
And he left an outstanding example of faith for all of us, young and old, to imitate.
jw2019
(Romawa 13:1, 2) Mutane suna riƙe da ‘ɗan’ matsayi ne na iko (manya ko ƙanana idan aka gwada su da juna, amma ba su kai na Jehovah ba) domin Mai Iko Duka ya ƙyale su.
(Romans 13:1, 2) Humans fill “relative” positions of authority (greater or lesser in relation to one another, but always inferior to Jehovah) because the Almighty allows them to.
jw2019
9 Yesu magana yake yi wa manya lokacin da ya ce: “Ku yi lura fa yadda ku ke ji.”
9 Jesus was speaking to adults when he said: “Pay attention to how you listen.”
jw2019
Sai ya ce wa kansa: ‘Zan rushe rumbunana in gina manya.
Well, he said to himself: ‘I will tear down my barns and build bigger ones.
jw2019
Suna so mu riƙa aiki a kowane lokaci don mu samu kuɗi kuma mu kashe su a kan sababbin abubuwa, mafi kyau, kuma manya.
They want us to slave to gain money so that we can spend it on newer, better, bigger items.
jw2019
Sun koya mana cewa Allah ba ya nuna bambanci, domin tashin matattun ya haɗa da manya da yara, mata da maza, Isra’ilawa da waɗanda ba Isra’ilawa ba.
They teach us that God is not partial, for the resurrected ones include young and old, male and female, Israelite and non-Israelite.
jw2019
Yesu ya gaya musu cewa sarakunan duniya suna son su zama manya kuma masu matsayi.
Jesus tells them that the rulers of the nations love to be big and important.
jw2019
Hakika, yara sun san manya sun fi su.
It is a simple fact that little children view adults as being superior.
jw2019
Kada mu saba da wannan, gama yara da manya suna amfana sosai daga halartar taro na Kirista kullum.
Let that not become our custom, for young and old alike benefit greatly from regular presence at Christian meetings.
jw2019
Babban birni ne mai fāda da haikali masu kyan gaske da manya-manyan tituna da ganuwa masu tsawo sosai.
It was a mighty city with magnificent palaces and temples, broad streets, and massive walls.
jw2019
Yana iya wa wasu manya ma wuya su faɗa wa dattawan ikilisiya game da abu marar kyau da abokinsu ko wani a iyalinsu ya yi.
Some adults too may find it difficult to approach congregation elders concerning the wrongdoing of a friend or a family member.
jw2019
BANGO: Yana da wuya sosai a kai inda mutane suke zama a ware a wannan tudun, wanda wasu suke da manya-manyan duwatsu a kai.
COVER: It is quite a challenge to find a way to reach people scattered in these kopjes (rocky hills), some with massive rocks balanced on top.
jw2019
Amma kuma, manya da suka karanta littafin da kansu sun furta godiyarsu domin abin da suka koya.
Yet, adults who have read the book by themselves have expressed sincere appreciation for what they have learned.
jw2019
(Joshuwa 8:34, 35) Yara da manya, ɗan ƙasa da baƙo, an bukace su su kafa a zukatarsu da kuma tunaninsu irin ɗabi’un da za su kawo albarkar Jehovah da kuma abin da zai kawo la’anarsa.
(Joshua 8:34, 35) Young and old, native and alien resident, needed to have engraved, as it were, in their hearts and minds what conduct would bring Jehovah’s blessing and what would bring his disapproval.
jw2019
11:28-30) Masu kama da tumaki manya da ƙanana, musamman waɗanda ake zalunta, sun sami ta’aziya sosai a hali mai kyau na Yesu da kuma saƙonsa mai ƙarfafawa.
11:28-30) Sheeplike people of all ages, especially those who were downtrodden and oppressed, found great comfort in Jesus’ delightful personality and uplifting message.
jw2019
Alal misali, Joel 2:28, 29 ta annabta cewa mata da maza, ƙanana da manya za su sami ruhu mai tsarki kuma su sa hannu a yin shelar bisharar Mulkin.
For instance, Joel 2:28, 29 predicted that both men and women, young and old, would receive holy spirit and share in spreading the good news of the Kingdom.
jw2019
(2 Timothawus 3:15) Yara ko manya, kowannenmu na bukatar mu yi godiya sosai don gaskiya da Jehovah ya bayyana.
Young or old, each one of us needs to cultivate a deep appreciation for the truth that Jehovah has revealed.
jw2019
11 Haka ma yake da ɗaliban da muke nazarin Littafi Mai Tsarki da su a yau ko da su yara ne ko manya.
11 It is much the same with Bible students today, whether young or old.
jw2019
(Misalai 29:4, juyin New International Version) Idan aka yi gaskiya—musamman daga manyan ma’aikata zuwa ƙananan—zai tabbatar da ƙasa, yayin nan kuma rashawa tana talauta ƙasa.
(Proverbs 29:4, New International Version) Justice —especially when practiced from the highest official down— brings stability, whereas corruption impoverishes a country.
jw2019
Ainihin dalilin da ya sa muke taruwa a kai a kai, a ikilisiyoyi da kuma manyan taro shi ne don mu yabi Jehobah.
The main purpose of our congregating regularly, both in local congregations and at large conventions, is to praise Jehovah.
jw2019
11 Abubuwan da muke koya a taronmu na Kirista da manyan taron da kuma makarantun da muke zuwa suna ƙarfafa mu sosai.
11 We are also made stronger by divine education at our Christian meetings, assemblies, conventions, and in our theocratic schools.
jw2019
Abin baƙin ciki, wasu manyan mutane suna son su yi jima’i da yara.
However, sad to say, some grown-ups like to have sex with children.
jw2019
Talifin da ke baya ya yi nuni ga wasu taswirori ta wajen sa lambar shafofi da ke cikin manyan baƙaƙe, kamar [15].
The accompanying article refers to specific maps by means of page numbers in bold type, such as [gl 15].
jw2019
Ta cin abinci na ruhaniya da ake tanadinsa a kai a kai “a lotonsa”—ta wurin littattafai na Kirista, taro, manyan taro, da taron gunduma—za mu tabbata cewa za mu riƙe ‘ɗayantuwa’ da Kiristoci ’yan’uwa cikin bangaskiya da sani.—Matta 24:45.
By regularly taking in the spiritual food provided “at the proper time” —through Christian publications, meetings, assemblies, and conventions— we can be sure that we maintain “oneness” with fellow Christians in faith and knowledge. —Matthew 24:45.
jw2019
Furcin nan “ƙabilai dayawa” da kuma “manyan al’ummai” ba ya nufin al’ummai ko kuma masu mulki.
The expressions “many peoples” and “mighty nations” do not refer to national groups or political entities.
jw2019
Yayin da aka ci gaba da nuna dukan “Photo-Drama” a manyan birane, “Eureka” kuma tana idar da saƙon a ƙauyuka da kuma karkara.
While the complete “Photo-Drama” continued to be shown in large cities, the “Eureka” sets presented the same basic message in villages and rural areas.
jw2019
Abin ya tsorata ni sosai, amma duk da haka na tuna abin da na karanta a littafin Zabura 115:4-8 da Matta 23:9, 10 cewa Allah bai amince da yin amfani da gumaka don bauta masa ba da kuma kiran limamai da manyan sunaye.
I felt intimidated, yet I knew from reading Psalm 115:4-8 and Matthew 23:9, 10 that God disapproves of using idols in worship and addressing clergymen with religious titles.
jw2019
Wannan shagala cikin batun mutuwa ana nunawa a hanya da ta fi ban mamaki, juyayi da mutane suke yi lokacin mutuwar manyan mutane da kuma fitattun mutane.
This fixation with death finds its most puzzling expression in the raw emotions that greet the death of public figures and celebrities.
jw2019
A dā, sun saba halartan manyan taro a gini mai iyakwandishan kusa da gidansu.
In the past, they were accustomed to attend assemblies in air-conditioned comfort close to home.
jw2019
Yadda yake a kwanaki na ƙarshe na zamanin Yahuda, “kwanaki na ƙarshe” na wannan zamanin ba lokaci ba ne na neman “manyan abu” kamar arziki, matsayi, ko kuma abin duniya.—2 Timothawus 3:1; 1 Yohanna 2:17.
As was the case during the last days of Judah, “the last days” of the present system of things is no time to seek “great things,” such as wealth, prominence, or material security. —2 Timothy 3:1; 1 John 2:17.
jw2019
A ƙarshen shekara ta 1914, mutane fiye da miliyan tara a manyan ɓangarori guda uku a duniya sun riga sun kalli “Photo-Drama of Creation” (Hoton Wasan Kwaikwayo na Halitta) wanda ya haɗa da hotunan da suka bayyana Sarautar Kristi ta Shekara Dubu.
By the end of 1914, over 9,000,000 people on three continents had seen the “Photo-Drama of Creation” —a program including motion pictures and slides that explained Christ’s Millennial Reign.
jw2019
* Kai kuma fa, akwai wasu nassosi da aka bayyana a taron ikilisiya ko manyan taro da ya taɓa ratsa zuciyarka? —Neh.
* Have you similarly been affected by the use of God’s Word at meetings, assemblies, and conventions? —Neh.
jw2019
Ya dace masu bauta wa Jehobah a wannan zamanin su saurari umurnin da ake ba da wa a taron Kirista har da manyan taro!
How appropriate that Jehovah’s modern-day worshippers respectfully listen to the instructions they receive at Christian gatherings, including large conventions!
jw2019
Masu tsegumi za su sha wahala a hannun “manyan mutane.”
Slanderers will suffer calamity at the hands of “a mighty man.”
jw2019
A jikinka kuma akwai ƙwayoyin rayuwa dabam dabam masu yawa, daga manyan gaɓaɓuwa zuwa ƙwayar rai mitsitsiya, duk suna aiki tare don su sa ka zama cikakken mutum mai koshin lafiya.
Also, in your body, thousands of different mechanisms, from large organs to tiny molecular machines in your cells, all work together to make you a whole and healthy person.
jw2019
Musa ya sanar da ƙudurin Jehovah cewa Isra’ila za ta ci manyan al’ummai bakwai na Kan’ana a Ƙasar Alkawari.
Moses declared Jehovah’s purpose to have Israel defeat the seven mighty Canaanite nations in the Promised Land.
jw2019
10 A kai a kai, manyan ma’aikata sun yaba wa Shaidun Jehovah don tsabtarsu, tsari, da halaye masu kyau, da ake gani musamman a manyan taronsu.
10 Time and again, Jehovah’s Witnesses have been commended by public officials for their clean, orderly, and respectful conduct and habits, seen particularly at their large conventions.
jw2019
Ta yaya manyan taro suka ƙarfafa mutane su yi wa’azi?
How did conventions give impetus to the preaching work?
jw2019
Wasu cikinku suna zama a ƙauyukan da ake talauci wasu kuma a manyan birane.
Some of you young Christians live in poor villages; others live in prosperous cities.
jw2019
Amma shin Littafi Mai Tsarki ya hana manyan malamai yin aure ne?
It is, therefore, reasonable to ask, Is celibacy a Scriptural requirement for Christian ministers?
jw2019
A lokacin, ana kewaye manyan birane kamar Urushalima da garuka masu tsayi.
Back then, many larger cities —such as Jerusalem— were surrounded by high walls.
jw2019
Da akwai kurame, manyan duwatsu, taɓƙoƙi, da wasu halittu kuma masu kyaun kallo.
There are forests, mountains, lakes, and other creations pleasant to look at.
jw2019
Allah ma ya canja sunayen wasu manyan mutane domin annabci.
God himself changed the names of certain adults for prophetic purposes.
jw2019